"Improving your vocabulary can help you communicate effectively in English.
If you're just starting to learn English and already have some basic writing and reading skills, the best place to begin is building your
vocabulary. Vocabulary refers to understanding the meanings of words. On this page, you'll find a list of the Oxford 3000 words, which are confirmed
by experts at Oxford University to be the most commonly used words in English. These words are highly relevant for expanding your vocabulary.
To find the meaning of each word, simply click on its link. We've organized these words alphabetically for easy reference, and you can also find
their meanings in Hausa, along with English to Hausa bilingual usage sentences.
Sanin kalmomin turanci zai taimaka gurin inganta turancin mutum tare da bashi daman yin mu'amala da jama'a yadda ya kamata.
A daidai lokacin da mutum zai fara koyon turanci bayan daya ƙwarai gurin rubutawa tare da karanta rubutun turanci, to abin da yafi dacewa ya fara
dashi shine
Vocabulary. Vocabulary yana nufin sanin ma'anonin kalmomi. Wannan shafin ya ƙunshi jerin kalmomi dubu uku wato
Oxford 3000 wanda ƙwararrun masana Turanci na jami'ar Oxford ta England suka haƙiƙance cewa sune kalmomi da aka fi anfani dasu
a turanci na yau da kullum, dan haka a cikin sune yafi dacewa mutum ya maida hankali wajen gina
vocabulary na shi.
Mun tsara
waɗannan kalmomin gida gida bisa tsarin haruffa domin sauƙin dubawa, kuma za'a iya samun ma'anar kowace kalma da zaran an matsa
link
na wannan kalmar. Idan da akwai wani
link da baya aiki sai ku sanar dani.
B
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
Y