meaning of pass in Hausa | Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Translation | Koyon Turanci |Quran Search






Definition of pass in Hausa

pass

verb, noun, adverb & preposition /pɑːs/
1. Wuce ta
2. Wuce
3. Yin nasara a jarabawa
4. Ba mutun wani abu
5. Buga ƙwallo zuwa ga wani a lokacin da kuke buga wasa
6. Ba mutum kuɗaɗen jabu ko na sata
7. Wucewar lokaci da sauri
8. Yarjewa da abu
9. Yin fitsari ko bahaya
10. Sauyawa daga wani abu zuwa wani
11. Sakamako wanda yake nuna cewa ka yi nasara a jarabawa

Example of pass in a sentence

  1. Wucewa ta
  2. People were passing through the door. mutane suna wucewa ta ƙofar.

    The road was wide enough that two cars were able to pass. hanyar tana da ishashshen faɗin da ƙananun motoci biyu zasu iya wucewa.

    The car behind me is trying to pass me. motar da take baya na tana neman ta wuce ni.

    Month of ramadan passed. watan ramadan ya shuɗe.

  3. Wuce
  4. Milk will become sour if it passed two days unless if refrigerated. kindirmo zai yi tsami idan ya wuce kwanaki biyu ba tare da an sanya shi a cikin firji ba.

    His annual revenue is going to pass two million Naira soon. bada jimawa ba kuɗaɗen da yake samu a shekara zai haura Naira miliyan biyu.

    Depression and happiness are temporary emotions - either of them will come and pass. baƙin ciki da kuma farin ciki duk shauƙi ne waɗanda basa dawwama - kowannen su na zuwa ne yana kuma tafiya.

  5. Yin nasara a jarabawa
  6. I've passed my driving test after months of training. nayi nasarar cin gwajin yin tuƙi bayan watanni ina koyo.

    You can pass waec examination if you study hard. zaka yi nasara a jarabawar waec idan kayi nazari sosai.

  7. Ba mutum wani abu
  8. She passed her scripts to her lecturer. ta miƙa rubuce rubucen ta ga malaminta.

    Has anyone pass you a note? shin akwai wanda ya kawo maka rubutu?

    Parents pass their genes and characteristics onto their children. yara suna gadon ƙwayoyin halittu da kuma ɗabi'u daga gurin iyayensu ne.

  9. Ba mutum kuɗaɗen jabu kona sata
  10. An unknown man passed fake one thousand Naira note to her. wani mutum wanda bata sani ba ya bata takaddar jabu ta dubu ɗaya.

    Police arrested someone for passing stolen phone. 'yan sanda sun kama wani bisa siyar da wayar sata.

  11. Wucewar lokaci da sauri
  12. You may observe time pass so slowly in your childhood. a lokacin da kake ƙarami, zaka lura da cewa lokaci baya tafiya da sauri.

    We're glad to see the festival passed without uprising. munyi murna da muka ga cewa an kammala bikin ba tare da tashin hankali ba.

  13. Yarjewa da
  14. Nigerian senators passed a law to stop exporting donkeys. sanatocin Nigeria sun sa hannu akan doka domin hana fitar da jakuna ƙasashen waje.

    Vaccine will be ready soon if it passed as
    safe.
    za'a fara yin amfani da rigakafi kwanan nan idan aka tabbatar bata da matsala.


Probably Related words: compass, compassion, passenger, passion, password, passage, passé, passer by, passport, surpass

Nearest words:
passé, passage, passing, passion, passive, passerby, passport, password, passenger, passer by,


English Hausa Dictionary/Kamus

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-Ɓ-C-D-Ɗ-E-F-G-H-I-J-K-Ƙ-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-'Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

Copyright © 2014-2024 kamus.com.ng. All rights reserved