meaning of pay in Hausa | Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Our App | Koyon Turanci |Quran Search


Definition of pay in Hausa

pay

verb /peɪ/
1. Biyan kuɗi

2. Samar da wani alfanu ko ƙaruwa
3. Bada wani abu ko yin wani abu
4. pay attention (to sth): maida hankali ga abu
5. pay a call/visit: ziyartar mutum ko wani guri

noun /peɪ/
6. Kuɗaɗen da ake biyan ma'aikata

Example of pay in a sentence

 1. Biyan kuɗi
 2. I pay for this website. ina biyan kuɗin (aikace aikacen) wannan shafin.

  Are you paying in cash or by credit card? Shin zaka biya kuɗi hannu ne ko kuma zaka biya da katin siyayya?

  He still hasn't paid me the money he owes me. har yanzu bai biya ni kuɗin da nake binsa ba.

  How much do they pay you for digging this hole? nawa suke biyan ka domin ka haƙa musu wannan ramin?

  Many people now join kidnapping because family of the victims pay out a lot of money to get their children or siblings free. mutane masu yawa yanzu sun rungumi ɗabi'ar yin garkuwa da mutane saboda iyalan waɗanda ake yin garkuwa dasu suna biyan maƙudan kuɗaɗe don ganin an saki 'ya'ya ko 'yan uwansu da aka yi garkuwa dasu.

  There is no need to pay someone to paint our house. babu buƙatar mu biya wani domin ya yiwa gidan mu fenti.

  Big companies pays well. manyan kanfanoni suna biyan ma'aikata albashi mai tsoka.

  But staffs in the company complain that they are poorly pay. amma ma'aikata a kanfanin suna ƙorafin cewa ba'a biyan su albashi mai tsoka.


 3. Samar da wani alfanu ko ƙaruwa

 4. It never pays to take part in online fraud as EFCC can easily trace and arrest you. babu riba tattare da shiga harkar danfara ta duniyar gizo domin cikin sauƙi hukumar EFCC zata gano tare da cafke ka.

  Terrorism doesn't pay. babu uwar da zaka tsinana ta hanyar aikata ta'addanci.

  It pays to think before taking actions. zai fi dacewa kayi nazari kafin ka ɗauki mataki.

  It never pays to join criminal organizations. babu riba tattare da shiga ƙungiyoyin mujrimai.


 5. Bada abu ko yin wani abu

 6. A meeting has been held in Abuja to paid tribute to the achievements of the scientist. an yi taro a Habuja domin nuna jinjina ga nasarorin da masanin kimiyyar ya samu.

  People from all over Nigeria gathered to pay their respects to the Nigerian scientist. mutane a ko'ina cikin Nigeria sun tattaru domin nuna girmamawa ga masanin kimiyyar na Nigeria.


 7. Maida hankali ga abu

 8. Please pay attention to what is happening. don Allah ka mayar da hankali akan abun dake faruwa.
 9. Ziyartar mutum ko wani guri

 10. I'm unreachable at the moment but I'll pay you a call when i come back. yanzu bana gari amma zan ziyarce ka idan na dawo.

  He'd paid a visit to the emir Palace during his trip to Kano. ya ziyarci fadar sarki lokacin daya yi bulaguro zuwa Kano.

  When are you going to pay a call on her? yaushe ne zaka kai mata ziyara?


 11. Kuɗaɗen da ake biyan ma'aikata

 12. Digging a hole is a hard manual labour but the pay is decent. haƙa rami aikin hannu ne mai wahala amma kuɗaɗen da ake biya babu laifi.

Probably Related words: payment, payable, repayment, taxpayer, payback, payee, payoff, repay, repayable, spay

Nearest words:
payee, payoff, payable, payback, payment, payroll, paycheck,


English Hausa Dictionary/Kamus

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-Ɓ-C-D-Ɗ-E-F-G-H-I-J-K-Ƙ-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-'Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

Copyright © 2014-2023 kamus.com.ng. All rights reserved