meaning of extent in Hausa | Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Translation | Koyon Turanci |Quran Search






Definition of extent in Hausa

extent

noun /ɪkˈstent/
1.  Yanayin yanda girma ko muhimmancin abu yake
2. to the extent: har zuwa wani mataki
3. to the same extent: a mataki iri ɗaya
4. to some extent: ta wani fannin
5. to such an extent: har zuwa wani mataki mai yawa
6. to what extent? a wani mataki ko hali abu yake?
7. the extent to which: a matakin da abu zai iya faruwa ko yake faruwa

Example of extent in a sentence

  1. Girma ko muhinmancin abu
  2. She was exaggerating the true extent of the problem. tana yin ƙari akan gaskiyar girman matsalar.

    There is no way you can view the full extent of an ocean. babu yadda za'a yi ka iya hango faɗin teku duka.

    Scientists don't yet know the extent impact of asteroid that kill dinosaurs millions of years ago. masana kimiyya basu san ƙarfin dutsen daya faɗo duniya ya kashe halittun dinosaur ba miliyoyin shekaru da suka gabata

    I surprised by the extent of her research. nayi matuƙar mamaki da zurfin bincikenta.

    The longest bridge in Nigeria was in Lagos which is several kilometres in extent. gada mafi tsawo a Nigeria tana jihar Lagos ce kuman tsawonta ya kai kilomitoci.

  3. Har zuwa wani matali
  4. She's addicted to social media, up to the extent of refusing to perform daily prayers on regular time. ta shaƙu da shafukan sada zumunta matuƙa, har ta kai ga zata iya ƙin yin salla akan lokaci saboda wannan shaƙuwan.

    Coronavirus infected millions of people worldwide, to the extent that most countries suspended any social gathering. cutar nunfashi ta harbi miliyoyin mutane a duk faɗin duniya, har ta kai ga yawancin ƙasashe sun dakatar da duk wani taron shiga cikin jama'a.

  5. A mataki iri ɗaya
  6. Poverty in India is prevalence to the same extent as Nigeria. talaucin ƙasar India yakai na Nigeria.
  7. Ta wani fannin
  8. To some extent, her parents should be blame for her departure. ta wani fannin iyayenta za'a ɗaurawa laifin guduwanta.
  9. Har zuwa wani mataki mai yawa
  10. He is paralyzed to such an extent that he can't make a speech. jikinshi yayi shanyewar da bazai iya ko yin magana ba.
  11. A wani mataki ko hali abu yake ciki?
  12. To what extent will removing the subsidy affect the country? wani irin tasiri cire tallafin da gwamnati take bayarwa zai yi ga ƙasar?

    To what extent did she love him? yaya girman soyayyar da take yi mashi yake?

  13. A matakin da abu zai iya faruwa ko yake faruwa
  14. Some people not realized the extent to which starvation devastated the country. wasu mutane basu fahimci yadda yunwa tayi ɗai ɗai da ƙasar ba

Probably Related words: to a lesser extent

English Hausa Dictionary/Kamus

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-Ɓ-C-D-Ɗ-E-F-G-H-I-J-K-Ƙ-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-'Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

Copyright © 2014-2024 kamus.com.ng. All rights reserved