meaning of break in Hausa | Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Our App | Koyon Turanci |Quran Search


Definition of break in Hausa

break

verb /breɪk/
1. Karya, fasa, gutsura
2. Karya doka
3. Kawo ƙarken lamari
4. Zuwa hutun rabin lokaci

noun /breɪk /
5. Lahani
6. break a/the record: idan mutum ya kasance shine wanda ya fara yin abu da kyau fiye da saura
7. Karkasa, rarraba
8. Zuwa guri da ƙarfi ko yin abu da ƙarfi
9. Make a break: dakatar da yin mu'amala da mutum ko kuma sauya yanayin yadda kake yin wani abun daka jima kana aikatawa

Example of break in a sentence

 1. Karya, gutsura, fashe
 2. The bottle dropped out of my hand and broke into pieces. kwalbar ta faɗi daga hannuna sannan ta farfashe rugu rugu.

  I once broke my arm when i fell off a ladder. na taɓa karya hannu na lokacin dana faɗo daga tsani.

  He broke the sugarcane  in two. ya gutsura raken zuwa biyu.

 3. Karya doka
 4. The protesters are breaking the law. masu zanga zangar suna karya doka.

  She broke the promise. ta saɓa alƙawari.

 5. Kawo ƙarken lamari
 6. They're discussing in the room but calling for prayer broke their discussion. suna tattaunawa ne a cikin ɗaki amma kiran sallah da aka yi shi ya kawo ƙarken tattaunawar su.

  Everybody thought he's unconscious but he opened his eyes and that broke the tension. kowa ya ɗauka cewa ya suma ne, amma sai aka ga ya buɗe idanuwan shi kuma wannan shine ya kawo ƙarken tashin hankalin da mutane suka shiga.

  Police were stationed all over Kaduna to prevent residents from breaking the lockdown. an sanya 'yan sanda a ko ina cikin jihar Kaduna domin hana mutane kawo ƙarken dokar hana fitar.

 7. Zuwa hutu
 8. We go break at 2:00 a.m. muna zuwa hutu da ƙarfe biyu na rana.

  There's a break in the computer. kwanfutar ta samu lahani.

 9. Karkasa, rarraba
 10. Food break down in the stomach. abinci yana narkewa a ciki.

  Whenever i collect my salary, i break my expenses down into food, rent and children school fees. a duk lokacin dana amshi albashi na ina kasafta kuɗin da zan siya abinci, biyan kuɗin haya da kuma biyan kuɗin makarantan yara.

  DVS culture being added to yoghurt to help body break down lactose found in the milk. ana sanya DVS culture ne a cikin yoghurt domin taimakawa jiki narkar da sukarin lactose dake cikin madara.

  Methods of learning English are broken down into four main areas: reading, writing, listening and speaking. an karkasa hanyoyin koyon turanci zuwa kashi huɗu ne kamar haka: karantawa, rubutu, sauraro da yin magana.

 11. Zuwa guri da ƙarfi ko yin abu da ƙarfi
 12. Hoodlums are trying to break the door down. 'yan daban suna ƙoƙarin ɓalle ƙofar.

  The boat broke loose. kwale-kwalen ya kwance.

  The so-called peaceful protesters broke the store and stole the diamonds. waɗanda ake cewa wai masu zanga zangar lumana sun kutsa shagon sannan suka sace lu'u lu'u.

  The man broke the police grip and ran away. mutumin ya kucce damƙan da ɗan sanda yayi mashi sannan ya gudu.

 13. Dakatar da mu'amala da mutum ko abun daka jima kana aikatawa
 14. It's ok to make a break if all your attempts failed. yana da kau ka saduda idan duk gwaje gwajen daka yi bai yi nasara ba.

Probably Related words: daybreak, break fast, breaking, Breakfast, breakage, breakdown, breakup, breakthrough, outbreak, heartbreaking

Nearest words:
breakup, breakage, breaking, break out, breakdown, Breakfast, break down, break fast, breakthrough, break into something,


English Hausa Dictionary/Kamus

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-Ɓ-C-D-Ɗ-E-F-G-H-I-J-K-Ƙ-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-'Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

Copyright © 2014-2024 kamus.com.ng. All rights reserved