meaning of need in Hausa | Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Our App | Koyon Turanci |Quran Search






Definition of need in Hausa

need

verb, noun /niːd/ buƙata

Example of need in a sentence

Verb

I need your help please. ina buƙatar taimakon ka don Allah

I can borrow you my phone if you need it. zan iya baka aron waya ta idan kana buƙatar ta.

Keep this book, you might need it one day. ka, ajiye wannan littafin zaka buƙace sa wata rana

Blood donation is urgently needed in the hospital. ana buƙatan tallafin jini cikin gaggawa a asibitin.

I don't need your comments, thank you. bana buƙatan sharhinka, na gode.

Based on your circumstances, all what you need is a job and friends. idan aka duba yanayin da kake ciki, za'a ga cewa abun da kawai kake buƙata shine aikin yi da kuma abokai.

This market needs reconstruction. wannan kasuwar tana buƙatar a sake mata fasali.

The company needs to employ more staffs. akwai buƙatar kanfanin ya ɗauki ƙarin ma'aikata.

My phone is one year old, I need to buy new one. wayata ta shekara, ina buƙatar siyan sabuwa.

The situation is out of control, nothing need to be done about it now. baza a iya shawo kan lamarin yanzu ba, babu buƙatar muyi komai akai yanzu.

You needn't university degree to get job. baka buƙatar digiri domin samun aiki.

Wedding ceremony needn't cost very much because it can done at home. babu buƙatar a kashe kuɗaɗe masu tarin yawa gurin yin bikin ɗaurin aure saboda za'a iya yi a gida.

He slapped the man because he needn't think he is a police man. ya mari mutumin saboda bai ɗauka cewa ɗan sanda bane.

She needn't help! she can support herself. bata buƙatar taimako! zata iya dogara da kanta.

I pay my parents' bill, although I didn't need to. ina ɗaukan nauyin iyaye na, duk da cewa babu buƙatar nayi haka.

"Come and escort Zulaihat to market" "I didn't need to - she can go on her own" "Zo ka raka Zulaihat zuwa kasuwa" "Babu buƙatar nayi haka - zata iya zuwa da kanta"

You needn't have clean the office, i already employed a cleaner who can do this daily. dama ka sani da baka share ofishin ba, na riga na ɗauki mai yin goge goge aiki wanda zai riƙa yin sharar kullum.

You needn't have worried about grades - experience is more important than credentials! bai kamata ma ace kana damuwa da makin daka samu a makaranta ba - ƙwarewa tafi takaddun makaranta muhinmanci.

Noun

Refugees are in desperate need of help. masu gudun hijira suna matuƙar buƙatar taimako.

There's a growing need for foreign currencies. ana ta ƙara samun ƙaruwar buƙatan kuɗaɗen ƙasashen waje.

Poor families basic needs are food, shelter and cloth. abubuwan da iyalai talakawa suka fi buƙata sune abinci, muhalli da kuma sutura.

His salary isn't enough to meet his needs. albashin shi bashi da yawan da zai iya biyan mashi buƙatun shi.

Terrorist have no need of our sympathy. babu buƙatar mu tausayawa 'yan ta'adda.

Government aids aren't necessary to go to people who are most in need. ba dole bane tallafin gwamnati ya kai ga waɗanda suka fi buƙata.

Police shared their phone numbers for people to call them if need arises. 'yan sanda sun rabawa mutane lambobin wayoyin su su kira su idan buƙatar haka ta taso.

Is there any need for students to use laptops this year?. shin akwai buƙatar ɗalibai suyi anfani da na'urar laptop a wannan shekarar?

There's no need to buy laptop to go online now - you can browse any website on your phone. babu buƙatar ka sayi na'urar laptop domin shiga duniyar gizo - zaka iya ziyartar kowani shafin yanar gizo akan wayarka.

I know why she is jealous, but there was no need to expose her. na san me yasa take kishi, amma babu buƙatar a tona mata asiri.


Probably Related words: needle, knitting needle, needing, needful, needn't, needs, needy

Nearest words:
needs, needy, needle, needful, needing, needn't,


English Hausa Dictionary/Kamus

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-Ɓ-C-D-Ɗ-E-F-G-H-I-J-K-Ƙ-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-'Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

Copyright © 2014-2024 kamus.com.ng. All rights reserved