meaning of hold in Hausa | Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Our App | Koyon Turanci |Quran Search


Definition of hold in Hausa

hold

verb /həʊld/
1. Riƙe, ɗauka
2. Ɗauka (misali kaman ace kujera zata iya ɗaukan mutum ko SD card zai iya ɗaukan waƙa)
3. Riƙe (misali kaman ace mutum ya riƙe matsayin wanda yafi iya ƙwallo a duniya ko ya riƙe wani muƙami)
4. Abun da zai iya faruwa nan gaba
5. Gudanar da wani abu
6. Ci gaba da wakana
7. Gasgata abu
8. Dakatar da

Example of hold in a sentence

 1. Riƙe, ɗauka
 2. She is holding the kettle with her right hand. tana riƙe da butar da hannun ta na dama.

  She held the rabbit by its ears. ta riƙe zoman ta hanyar riƙe kunnuwansa.

  My daughter held my hand tightly. yarinya ta ta riƙe hannu na  ƙamƙam.

  Nigerian Police are holding two men in connection with the bombing. 'Yan sandan Nigeria suna riƙe da mazaje biyu bisa alaƙa da fashewar Bom ɗin.

  Please hold the door open till all people go out. ɗan riƙe ƙofar a buɗe har sai dukkan mutane sun gama fita.

  Please hold up the door for some minutes. ka cigaba da riƙe ƙofar na tsawan wasu mintuna.

 3. Ɗauka
 4. The chair can hold even overweight people. kujerar zata iya ɗaukan koda mutane masu ƙiba.

  The bottle holds two litters. kwalbar tana cin lita biyu.

  Micro sd card can hold huge amounts of data. ƙaramin katin naɗan bayanai zai iya ɗaukan abubuwa masu tarin yawa.

 5. Riƙe
 6. The motorcycle spare parts are held together with screw. an yi anfani da noti gurin ɗaɗɗaure sassan babur ɗin.

  Hold your nose. rufe hancin ka.

  The couple are holding hands. ma'auratan suna riƙe da hannayen juna.

  No woman has ever hold the position of Nigerian President. babu macen data taɓa riƙe muƙamin shugaban ƙasa.

  The army now hold the territory which was previously occupied by rebels. yanzu sojoji ke riƙe da yankin da a baya 'yan tawaye suka mamaye.

  He holds the world best footballer for years. ya ɗauki shekaru yana a matsayin ɗan kwallo mafi inganci a duniya.

  The kidnappers held her daughter hostage for a week. masu satan mutane sun yi garkuwa da 'yarta na tsawan mako ɗaya.

 7. Abun da zai iya faruwa nan gaba
 8. Don't ever give up because you don't know what the future holds. kada ka yanke ƙauna domin baka san me zai faru nan gaba ba.

 9. Gudanar da wani abu
 10. When are they hold a meeting? yaushe ne zasu yi taro.

  The presidential election will be held on 4th November. za'a yi zaɓen shugaban ƙasar ranar huɗu ga watan November.

 11. Ci gaba da wakana
 12. The renting will hold until we buy our house. zamu cigaba da yin haya har sai mun siya gidan kanmu.
 13. Gasgata abu
 14. The police who stopped the car should be held responsible for the accident. 'yan sandan da suka tsayar da motar su ya kamata a ɗaurawa alhakin yin sanadin haɗarin.
 15. Dakatar da
 16. All future flights are hold till further notice. an dakatar da duk wani tashin jirage har sai idan an ji sanarwa nan gaba.

  You can't hold your breath for a while. baza ka iya dakatar da nunfashinka na lokaci mai tsawo ba.

  Please keep hold the call. ka ɗan dakata kada ka yanke kiran wayan.


Probably Related words: threshold, holder, shareholder, holding, household, behold, share holder, withhold, be left holding the baby, can't hold a candle to

Nearest words:
holder, hold on, holding, hold it!, hold off, hold out, hold back, hold court, hold sth back, hold down a job,


English Hausa Dictionary/Kamus

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-Ɓ-C-D-Ɗ-E-F-G-H-I-J-K-Ƙ-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-'Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

Copyright © 2014-2023 kamus.com.ng. All rights reserved