meaning of matter in Hausa | Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Translation | Koyon Turanci |Quran Search






Definition of matter in Hausa

matter

noun & verb /ˈmætər/
1. Sha'ani (= lamari, al'amari)
2. Maƙunshin wanzuwa a cikin falaki.
3. Samun tasiri akan abu
4. The matter: matsalar dake tattare da abu
5. Ana yin amfani da shi a cikin magana domin nuna yanayin ƙanƙantar abu
6. Abu

Example of matter in a sentence

  1. Sha'ani
  2. I need your help concerning agricultural matters. ina buƙatar taimakon ka akan sha'anin aikin noma.

    This is scientific matter - non-scientists ought not to be involved. wannan lamari ne na kimiyya - mai kamata waɗanda ba masana kimiyya ba su sa baki.

    I've no knowledge of scientific matter. bani da masaniya akan abubuwan da suka shafi kimiyya.

    You can go to hospital if you think is a matter of emergency. zaka iya zuwa asibiti idan kana tunanin cewa abune na ujula.

    Money is needed to study in university, but success academically is another matter which required intelligence. ana buƙatar kuɗaɗe domin yin karatu a jami'a, amma yin nasara a karatu shi kuma wani lamari ne dake buƙatar ƙarfin basira.

    The country already suffered civil war and inflation, and to make matters worse, UN imposed sanctions on the country. dama can ƙasar tayi fama da yaƙin basasa da kuma hauhawan farashin kayayyaki, domin kuma ƙara lalata lamurra, majalisar ɗinkin duniya ta sanyawa ƙasar takunkumi.

    Seeing a physically disable person suffering isn't a laughing matter. ganin nakasashshe yana shan wahala ba abun dariya bane.

  3. Maƙunshin wanzuwa
  4. NASA says there is about ten times as much matter in the universe. Hukumar binciken sararin sama ta Amurka tace akwai maƙunshin wanzuwa riɓi goma a cikin falaki.

  5. Samun tasiri akan abu
  6. He bought a new House, but i don't think his new job seem to matter. ya sayi sabon gida, amma bana tinanin sabuwar sana'arsa tana da alaƙa da siyan wannan gidan.


    It doesn't matter what hijab colour a woman wear - is legal as long as it was dark and doesn't reveals her body. launin hijabin da mace ke sanyawa ba wani abu bane, muddin dai yana da duhu kuma baya bayyana suran jikinta.

    It didn't matter that our President is sick - Nigeria will still continue to function. rashin lafiyar shugaban ƙasarmu bazai wani tasiri ba, Naijeriya zata cigaba da aiki kamar yadda aka saba.

    Some United States company don't think university degree is important for employing staffs, but it matters to Nigerians. wasu daga cikin kanfanonin ƙasar Amurka basa ganin cewa kammala karatun jami'a yana da wani muhinmanci gurin ɗaukan mutum aiki, amma a gurin 'yan Nigeria su suna ganin abun ba haka yake ba.

  7. Matsalar dake tattare da abu
  8. What's the matter? Why does that lady run? me yake faruwa? me yasa wancan matar ta gudu?

    What's the matter with this computer? it keep malfunctioning. menene matsalar wannan kwanfutar? naga ta cigaba da rashin yin aiki yadda ya kamata.

    She just went out of the room crying, but i don't know what the matter is with her. ta dai fito daga cikin ɗakin tana kuka, amma ban san me ya sameta ba.

  9. Yanayin ƙanƙantar abu
  10. Shaving beard is in matter of minutes. aske gemu abune da za'a gudanar da shi cikin 'yan mintuna.

    You may experience grief if someone you know is died, but the grief was just a matter of a few days. zaka iya yin jimami idan wani wanda ka sani ya mutu, amma wannan jimamin na 'yan wasu kwanaki ne kawai.

  11. Abu
  12. They're exploring the oceanic matter. suna binciken gano abubuwan cikin teku.

    We used faecal matter on the soil as fertilizer. mun yi amfani da abubuwan da ake samu a bahaya a ƙasar noma a matsayin taki.


Probably Related words: no matter how, no matter what, no matter when, no matter why, no matter which, no matter whose, no matter where, no matter whom, matter of fact, dark matter

Nearest words:
matter of fact,


English Hausa Dictionary/Kamus

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-Ɓ-C-D-Ɗ-E-F-G-H-I-J-K-Ƙ-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-'Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

Copyright © 2014-2024 kamus.com.ng. All rights reserved