meaning of point in Hausa | Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Translation | Koyon Turanci |Quran Search






Definition of point in Hausa

point

noun /pɔɪnt/
1. Manufa
2. Irin lokacin faruwar abu
3. Irin matakin da ake ciki ko aka kai sa'ilin da abu ya faru
4. Alfanu
5. Maki (musamman makin da mutun ya samu a wasa ko gasa)
6. Ma'aunin auna tsawon haruffa wanda yake dai dai da 0.3 mm ko 1/72 inch
7. Tsini
8. Irin yanayin mutum ko wani abu
9. Ɗigo
10. Soket da ake sa abubuwa
11. Manuniya

verb /pɔɪnt/
12. Yin nuni
13. Fuskanta tare da kallon wani guri
14. beside the point: mara fa'ida, mara alaƙa

Example of point in a sentence

  1. Manufa
  2. Parliament are currently discussing the first point of the letter. yanzu haka majalisar dokoki tana tattaunawa akan manufar farko ta wasiƙar.

    That points are really interesting. lalle waɗannan manufofin suna da nagarta.

    "Why does he disappointed?" I think he missed the point of what i really want. "me yasa ranshi ya ɓaci?" ina ganin yayi kuskuran fahimtar haƙiƙanin manufata.

    He rejected my point as ridiculous. yayi watsi da manufata a matsayin shirme.

    He missed the intended target, but that's not the point of the attack. bai samu nasarar samun gurin da yayi hanƙoro ba, amma dama wannan bashi bane manufar kai harin.

  3. Lokaci ko matakin faruwan abu
  4. I think he may hardly give up at that point. ina ganin zai yi wahala ya saduda a irin wannan halin.

    I got to the point where suicide is the only option. na kai matsayin da kashe kaina shi ne kawai zaɓin daya rage mini.

    I'm too eager to announce him my romantic interest on him, but when it came to the point, shyness prevented me. duk na ƙosa na sanar da shi irin soyayyar da nake yi mashi, amma da lokacin faɗan yayi sai kunya tasa na kasa faɗa.

  5. Alfanu ko amfani
  6. There's no point in fighting a war. gwabza yaƙi bashi da wani amfani.

    I intended to take revenge, but what's the point? nayi ƙudurin ɗaukan fansa, amma menene alfanun yin haka?

    There's little point in arguments. amfanin yin gaddama ragagge ne.

  7. Yanayin mutum ko wani abu
  8. There are some points you should consider if you want to buy horses. akwai abubuwan da zaka yi la'akari dasu idan kana so ka sayi dawakai.

    She's painfully shy, but shyness is a good points. tana da matuƙar kunya, amma ina ganin kunya abu ne mai kyau.

    Confidence is one of her strong points. ƙwarin gwiwa ɗaya daga cikin kyawawan ɗabi'unta.

    Synonyms (kalmomi masu alaƙa)
    aspect, feature

  9. Mara fa'ida, mara alaƙa
  10. His refusal to sponsor his disobedient son is beside the point. ƙin ɗaukar ɗawainiyar ɗansa batu ne da baya kan hanya.
  11. Nuni, nuna


  12. Who is that person pointing at the gate? waye wannan mutumin dake nuna ƙaure?

    It's rude to point in Nigeria. nunuwa mutum yatsa raini ne a Nigeria.

    A robber had snatched her phone and when she attempted to scream he pointed a knife at her. ɗan fashi ya fisge jakarta kuma a sa'ilin data yi yunƙurin yin ihu sai ya nuna mata wuƙa.

  13. Fuskanta ko kallon guri
  14. Mosques in Africa point east. masallatai a Afrika suna kallon gabas ne.

    All banks in the town were pointing towards the road. dukkan bankuna a garin suna kallon hanya ne.

    Also armed policemen were stationed pointing to the banks. kuma sannan an jibge 'yan sanda ɗauke da makamai suna kallon bankunan.

  15. Maki
  16. We're surprised to know the person who won the highest points is 10 years old girl. munyi mamaki da jin cewa wacce ta ci maki mafi yawa yarinyace 'yar shekara goma.
  17. Tsini


  18. Don't give a little child a knife that has a very sharp point. kada ka bawa yaro wuƙa wacce take da tsini mai kaifi
  19. Ɗigo
  20. Two point two million is shorted from of two million and two hundred thousand. miliyan buyu da ɗigo biyu shi ne yadda ake taƙaita miliyan biyu da dubu ɗari biyu.
  21. Soket


  22. There is a point for changing phones in my room. akwai soket na yin cajin wayoyi a ɗaki na

Idioms

be on the point of doing something, on point, up to a point, point someone towards

Phrasal Verb

point up, point out

Probably Related words: disappoint, decimal point, disappointed, disappointment, point of view, appoint, appointment, check point, disappointing, disappointingly

Nearest words:
point up, point out, point taken, point of view, point the way, point out something, point someone towards,


English Hausa Dictionary/Kamus

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-Ɓ-C-D-Ɗ-E-F-G-H-I-J-K-Ƙ-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-'Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

Copyright © 2014-2024 kamus.com.ng. All rights reserved