Definition of gain in Hausa
|
gain |
---|
|
verb & noun /ɡeɪn/ 1. Samun dama ko alfanu 2. Ƙari a nauyi, haske, sauri ko yawa 3. Samun riba |
Example of gain in a sentence
In 2015 Presidential election, President Muhammad Buhari gained over 50% of the votes. a zaɓen shugaban ƙasa na shekara ta 2015, Shugaba Muhammadu buhari ya samu sama da kashi hamsin cikin ɗari na ƙuri'un. What do yo gain from humiliating people? ribar me zaka samu ta hanyar wulaƙanta mutane? Facebook started to gain popularity in the country. shafin Facebook ya fara samun farin jini a cikin ƙasar. His honesty and courage gained him celebrity status. gaskiyar shi da ƙwazon shi ne suka janyo masa ɗaukaka. He gained alot of experience working for the company. ya samu ilimi sosai sanadiyyan yin aiki a kamfanin. Nigerian army claimed victory over insurgents and begin to gain control of their territories. dakarun Nigeria sun yi iƙirarin yin nasara akan 'yan tawaye kuma sun fara karɓe iko da sansanin su. Shy guys eventually gained confidence to approach women. mazaje masu kunya daga ƙarke suna samun ƙwarin gwiwan tunkarar mata. You can only gain access to someone's account if you know his password. zaka iya buɗe asusun mutum ne kawai idan kasan lambar sirrin shi. Protesters gained entrance to the police station by breaking the door. masu zanga zanga sun samu shiga cikin ofishin 'yan sandan ne ta hanyar karya ƙofa. Verb You'll definitely gained weight if you revert to sedentary lifesty. babu shakka zaka yi munmunan ƙiba idan ka koma baka motsa jiki.The car gained speed gradually. motar ta ƙara sauri sannu a hankali. Call for discharging Mubarak Bala is gaining momentum from international organizations. kiraye kiraye akan sakin Mubarak Bala yana ƙaruwa daga ƙungiyoyin ƙasashen duniya. The idea has been gaining momentum since when it introduced. shawarar nata ƙara samun karɓuwa tun lokacin da aka gabatar da ita. Noun Weight gain is the side effects of eating high calorie food. yin ƙiba itace matsalar da cin abinci mai 'calorie' da yawa yake janyowa.Stock market made modest gain after lifting lockdown. kasuwannin hannun jari sun ɗan ɗaga bayan cire dokar hana fitar. The company lost millions today after last week gains. kamfanin yayi asarar miliyoyin kuɗaɗe yau bayan ribar daya samu a makon jiya. A ₦2000 gain from our investment. ribar Naira dubu biyu daga zuba jarin mu. The collapse of some companies bring gains to other companies. rugujewar wasu kanfanoni yana kawo tashin wasu kanfanonin. Social media made big gains during this lockdown. shafukan sada zumunta sun samu riba sosai a wannan lokacin da aka hana fita. Both PDP and APC made tremendous gains in Nigerian Presidential election. dukkanin jam'iyyun PDP da APC sun samu ƙuri'u sosai a zaɓan shugaban ƙasa na Nigeria. |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible