meaning of strike in Hausa | Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Our App | Koyon Turanci |Quran Search


Definition of strike in Hausa

strike

verb & noun /straɪk/
1. Yajin aiki.
2. Harin soji.
3. ƙoƙarin ƙwace ƙwallo wajen buga wasa
4. Idan ibtila'i ya shafi mutun ko wani abu
5. Dukan abu da ƙarfi
6. Kai ma abu farmaki
7. Cire abu daga cikin takaddu
8. Cimma yarjejeniya
9. Yiwa mutun matashiya
10. Idan abu ya faɗo maka a rai kwatsam

Example of strike in a sentence

 1. Yajin aiki
 2. We'll goto strike if government refused to pay our allowances. zamu tafi yajin aiki idan gwamnati ta gaza biyan mu alawus ɗin mu.

  Doctors threatening to strike if their demands are not met. likitoci sun yi barazanar zuwa yajin aiki idan ba'a biya musu buƙatunsu ba.

  NLC called for nationwide strike. ƙungiyar ƙwadugo ta ƙasa ta kira a tafi yajin aiki a duk faɗin ƙasar.

 3. Idan ibtila'i ya shafi guri
 4. I built a house in the country's capital to relocate my family if disaster strikes. na gina gida a babban birnin ƙasar domin na maida iyalaina idan bala'i ya ɓarke

  Coronavirus virus has struck in some Asian countries. cutar Coronavirus ta ɓulla a wasu ƙasashen Asiya.

  Although earth  tremor affect Nigeria occasionally, major earthquake may hardly strike the country anytime soon. duk da cewa akan samu ƙaramar girgizar ƙasa a Nigeria daga lokaci zuwa lokaci, zai yi wahala girgizar ƙasa mai ƙarfi ta shafi Nigeria nan kusa.

 5. Dukan abu da ƙarfi ko kaiwa abu munmunan farmaki
 6. Excessive speeding caused his car went out of control and struck passerby people. matsanancin gudu yasa motar shi ta kauce hanya ta faɗa kan mutanen dake wucewa.

  A suicide bomber killed innocent people in filling station yesterday and there is possibility another terrorist could strike today. ɗan ƙunar baƙin wake ya kashe mutane waɗanda basu ji ba basu gani ba a gidan mai jiya, kuma akwai yuwuwan wani ɗan ta'addan zai iya kawo hari yau.

  Children are playing when gunman suddenly struck on them. yara suna wasa ne lokacin da kwatsam ɗan bindiga ya auka musu.

 7. Ƙulla yarjejeniya
 8. Government may hardly strike a deal with the terrorists. zai yi wahala gwamnati ta ƙulla yarjejeniya da 'yan ta'adda.
 9. Yiwa mutun matashiya
 10. I was struck by her decision to study abroad. shawarar data yanke na yin karatu a ƙasar waje yayi min matashiya (nima yasa min sha'awar son yin karatu a ƙasar wajen)

  It strikes me that study abroad is the best option. an sa na yanke shawarar cewa yin karatu a ƙasar waje zaɓi ne mai kyau.

 11. Idan abu ya faɗo maka a rai
 12. It 's just struck me that I'm no longer a child. na tuna da cewa nifa ba yaro bane.

  I'm just sitting on the bed when i was struck by the thought that i will die one day whether i like it or not. ina zaune akan gado na sai tunanin cewa zan mutu wata rana ko ina so ko bana so ya faɗo mini.


Probably Related words: general strike, hunger strike, striker, airstrike

Nearest words:
striker,


English Hausa Dictionary/Kamus

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-Ɓ-C-D-Ɗ-E-F-G-H-I-J-K-Ƙ-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-'Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

Copyright © 2014-2024 kamus.com.ng. All rights reserved