abuse | noun & verb /əˈbjuːs/ 1. Keta haddi, cin zarafi 2. Yin amfani ... | |
abuser | noun /əˈbjuːzər/ mai cin zarafi, mai keta haddi ... | |
abusive | adjective /əˈbjuːsɪv/ mai keta haddi ko cin zarafi ... | |
abut | verb /əˈbʌt/ ma'anar wannan kalmar ta kusa tazo daidai dana ... | |
abysmal | adjective /əˈbɪzməl/ mai matuƙan muni ... | |
abyss | noun /əˈbɪs/ wani wagegen huji wanda yai kamar bai da ... | |
abyssal | adjective /əˈbɪsl/ wanda ya shafi zurfin teku ... | |
Abyssinia | tsohon sunan ƙasar habasha ... | |
AC/DC | yana nufin 'BISEXUAL' ... | |
academia | noun /ˌækəˈdiːmiə/ wanda ya shafi harkar karatu ... | |
academic | adjective /ˌækəˈdemɪk/ na karatu ... | |
academical | wanda ya shafi jami'a ko kwaleji ... | |
academician | noun /əˌkædəˈmɪʃən/ wanda yake aiki a fannin ilmi ... | |
academy | noun /əˈkædəmi/ wajen karatu ko samun horo ... | |
Academy Award | noun /əˈkædəmi əˈwɔːd/ wata lanbar yabo wacce wata ƙungiyar ƙasar ... | |
Acadian | noun /əˈkeɪdiən/ ɗan ƙasar canada daga birnin 'New Brunswick' wanda ... | |
acanthoid | adjective /əˈkænθɔɪd/ wanda yake kama da ƙashin baya ... | |
acanthoid | adjective /əˈkænθɔɪd/ mai kama da ƙashin baya ... | |
acanthus | noun /əˈkænθəs/ wata nau'in tsiro wacce ke tsirowa a yankunan ... | |
acara | wani ƙaramin kifi da ake samu a tsakiya da kudancin ... | |
acari | halittu dangin arachnid ... | |
acarid | noun /ˈækərɪd/ 1. Ƙananun halittun arachnid sanfurin acarina (ko ... | |
acarina | halittu dangin arachnid ... | |
acarine | adjective /ˈækəˌraɪn/ wani yanayi na yadda ake rubuta kalmar | |
acarology | noun /ˌækəˈrɒlədʒɪ/ ilimin kimiyya dake yin nazari akan halittar | |
ACAS | A ƙasar birtaniya wannan kalmar taya nufin 'Advisory Conciliation and ... | |
acaulescent | adjective /ˌækɔːˈlɛsənt/ mara jiki ... | |
accede | verb /əkˈsiːd/ 1. Amince 2. Accede to the throne/accede to power: ɗarewa ... | |
accelerando | adverb, noun /əkˌseləˈrændəʊ/ ƙaruwar gudu ... | |
accelerant | wani sinadari da ake amfani da shi wajen iza wuta ... | |
accelerate | verb /əkˈseləreɪt/ gaggauto da ... | |
acceleration | noun /əkˌseləˈreɪʃn/ gaggawa (= faruwar abubuwa da sauri) ... | |
accelerator | noun /əkˈseləreɪtər/ abun ƙara gudun mota ... | |
accelerometer | noun /əkˌseləˈrɒmɪtə(r)/ a fannan darasin kimiyya na 'physics' wannan kalmar ... | |
accent | /ˈæksent/ or /ˈæksənt/ karin murya (yanayin maganar mutum wacce zata ... | |
accented | adjective /ˈæksentɪd/ yin magana da irin yanayin yadda mutanen ƙasashen ... | |
accept | verb /əkˈsept/ 1. Yarda da abu 2. Amince ... | |
acceptable | adjective /əkˈseptəbl/ abun da za a iya yarda ko ƙarbar ... | |
acceptance | noun /əkˈseptəns/ ƙarba ko yarda da wani abu ... | |
acceptation | noun /ˌæksepˈteɪʃn/ a fannin ilimin lafazi wato 'linguistics', wannan kalmar ... | |
accepted | adjective /əkˈsɛptɪd/ karɓaɓɓe ... | |
access | noun & verb /ˈækses/ 1. Hanyar kaiwa ga abu 2. Kaiwa ga ... | |
accessary | wani yanayi na yanda ake rubuta 'accessory' ... | |
accessible | adjective /əkˈsesəbl/ abun da za a iya kaiwa zuwa gare ... | |
accession | noun /ækˈseʃn/ hayewa kan muƙami ... | |
accessorius | noun /ækseˈsɔːriəs/ (medical) wata gaɓa da take ƙarfafa wata gaɓar ... | |
accessory | noun /əkˈsesəri/ kayayyakin harhaɗa abu ... | |
accidence | noun /ˈæksɪdəns/ wata tsohuwar kalmar nahawu ... | |
accident | noun /ˈæksɪdənt/ 1. Hatsari/tsautsayi 2. Abun da ya faru kwatsam ba zato ... | |
accident and emergency | noun /ˈæksɪdənt ənd iˈmɜːdʒənsi/ wani guri a asibiti inda ake ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible