V | harafi na ishirin da biyu a jerin haruffan Turanci ... | |
vacancy | noun /ˈveɪkənsi/ 1. Gurbi (guri ko wani abu da babu mai ... | |
vacant | adjective /ˈveɪkənt/ Gurbi (wajen da yake ba mai amfani da ... | |
vacate | verb /vəˈkeɪt/ barin guri (don wani ya maye gurbinka) ... | |
vacationer | noun /vəˈkeɪʃnər/ mutumin da yayi tafiya zuwa wani guri lokacin ... | |
vaccinate | verb /ˈvæksɪneɪt/ yiwa wani allura ta rigakafi ... | |
vaccination | noun /ˌvæksɪˈneɪʃn/ rigakafi ta allura ... | |
vaccine | noun /ˈvæksiːn/ maganin rigakafi ... | |
vacillate | verb /ˈvæsəleɪt/ rashin matsaya (kasancewa mutum yana ta sauya ra'ayi ... | |
vacillation | noun /ˌvæsəˈleɪʃn/ rashin matsaya ... | |
vacuity | noun /vəˈkjuːəti/ rashin ɗaukan abu da muhinmanci ... | |
vacuole | noun /ˈvækjuəʊl/ (biology) gurin da yake da iska ko ruwa ... | |
vacuous | adjective /ˈvækjuəs/ daƙiƙanci ... | |
vacuum | noun /ˈvækjuːm/ wajen da ba iska a cikin shi ... | |
vagabond | noun /ˈvæɡəbɒnd/ mutumin da bashi da gidan kwana ... | |
vagina | noun /vəˈdʒaɪnə/ farji (na macen mutum ko macen dabba) ... | |
vagrancy | noun /ˈveɪɡrənsi/ a fannin shari'a wato 'law', wannan kalmar tana ... | |
vagrant | adjective /ˈveɪɡrənt/ zauna gari banza (mutumi mara gida da aikin ... | |
vague | adjective /veɪɡ/ wanda ba'a tabbatar da ko menene ba. ... | |
vagus | noun /ˈveɪɡəs/ wata jijiya da take aikawa da saƙonni zuwa ... | |
vain | adjective /veɪn/ 1. Wanda bai samar da sakamakon da kake so ... | |
vainglorious | adjective /ˌveɪnˈɡlɔːriəs/ tunƙaho ... | |
valance | noun /ˈvæləns/ labule ... | |
valency | noun /ˈveɪlənsi/ 1. (Chemistry) Mahaɗi mai ƙarfi da yake gauraya abubuwa. 2. ... | |
valentine | noun /ˈvæləntaɪn/ 1. Wani kati da zaka aika zuwa ga masoyinka ... | |
Valentine's Day | ranar masoya ta duniya ... | |
valiant | adjective /ˈvæliənt/ ƙarfin hali ... | |
valid | adjective /ˈvælɪd/ 1. Tsawon lokacin wata yarjejeniya. 2. Karɓaɓɓen abu na hukuma 3. ... | |
validate | verb /ˈvælɪdeɪt/ tabbatar da ingancin abu ... | |
Valium | noun /ˈvæliəm/ wani ƙwayan magani da ake amfani da shi ... | |
valley | noun /ˈvali/ tsibirin da rafi ya ratsa ta cikinsa ... | |
valor | noun /ˈvælər/ (US) jarunta ... | |
valour | noun /ˈvælər/ jarunta ... | |
valuable | adjective /ˈvæljuəbl/ mai daraja, mai amfani ... | |
valuation | noun /ˌvæljuˈeɪʃən/ daraja ... | |
value | noun, verb /ˈvæljuː/ 1. Kima, daraja, kadari 2. Fayyace darajar da abu ... | |
valueless | adjective /ˈvæljʊləs/ mara kima ... | |
valuer | noun /ˈvæljuːər/ mai kimanta darajar abu ... | |
valve | noun /vælv/ na'urar da ake yin amfani da ita gurin ... | |
vampire | noun /ˈvæmpaɪər/ wani maye wanda akayi imanin cewa yana shan ... | |
vampirism | noun /ˈvæmpaɪərɪzəm/ ɗabi'ar tsafi ta vampire ... | |
van | noun /væn/ wata kalar mota ... | |
vanadium | noun /vəˈneɪdiəm/ wani nau'in ma'adani na kimiyya ... | |
vandal | noun /ˈvændəl/ mai lalata kayan jama'a ... | |
vandalise | verb /ˈvændəlaɪz/ lalata kayayyaki, musamman kayan jama'a ... | |
vandalism | noun /ˈvændəlɪzəm/ laifin lalata kayayyaki, musamman kayayyakin jama'a ... | |
vandalize | verb /ˈvændəlaɪz/ lalata kayayyaki, musamman kayan jama'a ... | |
vanguard | noun /ˈvænɡɑːd/ shuwagabannin ƙungiya ko wata tawaga ... | |
vanilla | noun /vəˈnɪlə/ wani sinadari da ake amfani da shi domin ... | |
vanish | verb /ˈvænɪʃ/ ɓace, silale ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible