Y | harafi na ishirin da biyar a jerin haruffan Turanci ... | |
Y chromosome | noun /ˈwaɪkrəʊməsəʊm/ kalmar 'genetics' wacce take nufin 'sex chromosome' ... | |
y'all | yana nufin 'You all' ... | |
yacht | noun /jɒt/ wani irin kwale kwale ... | |
yachting | noun /ˈjɒtɪŋ/ gasar yin tsere a kan wani nau'in kwale ... | |
yachts man | mutumin da yake tuƙin wani nau'in kwalekwale da ake kira ... | |
yahoo | noun /ˈjɑːhuː/ mutum mai giggiwa ... | |
Yahweh | noun /ˈjɑːweɪ/ yana nufin 'Jehovah' ... | |
yak | noun /jæk/ wata nau'in dabba mai kama da saniya wacce ... | |
yakka | noun /ˈjækə/ yana nufin aiki (musamman aikin ƙarfi) ... | |
yam | noun /jæm/ doya ... | |
Yank | verb /jæŋk/ wata kalmar zagi wacce ake amfani da ita ... | |
Yankee | noun /ˈjæŋki/ mutumin da yazo daga wata jiha a arewacin ... | |
yap | verb /jæp/ haushin karnuka musamman ƙananu ... | |
yard | noun /jɑːd/ 1. Filin da yake cikin wani gida. 2. Ma'aunin auna ... | |
yardage | noun /ˈjɑːdɪdʒ/ duba gurin 'yard' ... | |
yarn | noun /jɑːn/ zaren da aka naɗa kuma ake yin amfani ... | |
yarrow | noun /ˈjærəʊ/ wata kalar tsiro ... | |
yawn | verb /jɔːn/ yin hamma ... | |
yaws | noun /jɔːz/ wata kalar cutar fata wacce ke sanadiyyar fitowar ... | |
ye | pronoun /jiː/ (ba'a yin amfani da wannan kalmar yanzu) yana ... | |
yea | adverb /jeɪ/ (ba'a yin amfani da wannan kalmar yanzu) yana ... | |
yeah | adverb /jeə/ yana nufin "yes" ... | |
year | noun /jɪər/ shekara ... | |
yearling | noun /ˈjɪəlɪŋ/ jaririyar dabba (musamman doki) ... | |
yearly | adverb /ˈjɪəli/ na shekara shekara (mai faruwa duk shekara) ... | |
yearn | verb /jɜːn/ matsanancin sha'awan abu ... | |
yearning | noun /ˈjɜːnɪŋ/ sha'awa ... | |
yeast | noun /jiːst/ wani sinadari da ake amfani da shi domin ... | |
yell | noun & verb /jel/ yin ihu, ihu ... | |
yellow | noun /ˈjeləʊ/ rawaya (launi mai ruwan ɗorawa ko kuma ruwan ... | |
yellow card | wani katin gargadi da alƙalin wasa yake baiwa ɗan wasa ... | |
yellow fever | ciwan shawara ... | |
yellowish | adjective /ˈjeləʊɪʃ/ mai launin 'yellow' ... | |
yelp | verb /jelp/ yin ihu ... | |
Yemen | noun /ˈjemən/ wata ƙasa dake yankin gabas ta tsakiya na ... | |
Yemeni | adjective /ˈjeməni/ mai alaƙa da ƙasar Yemen ko mutanen wannan ... | |
Yen | noun /jen/ kuɗin ƙasan Japan ... | |
Yenagoa | Babban birnin jihar Bayelsa ... | |
yes | adverb /jes/ E ... | |
yester year | shekarar data gabata ... | |
yesterday | adverb /ˈjestədeɪ/ jiya ... | |
yesteryear | noun /ˈjestəjɪər/ shekarar data gabata ... | |
yet | adverb /jet/ tukunna (abun da bai riga ya faru ba, ... | |
YHA | yana nufin 'Youth Hostels Association' (wata ƙungiya a wasu ƙasashe ... | |
yield | verb /jiːld/ 1. Samar 2. Haƙura da ... | |
Yobe | wata jiha dake arewa maso gabashin Naijeriya da shugaban mulkin ... | |
yoga | noun /ˈjəʊɡə/ atisayen motsa jiki da ƙwaƙwalwa daya samo asali ... | |
yoghurt | noun /ˈjɒɡət/ wani nau'in abun sha da ake yinsa da ... | |
yogurt | noun /ˈjɒɡət/ madara wacce aka sarrafata ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible