k | harafi na goma sha ɗaya a jerin haruffan turanci ... | |
Kaduna | wata jiha dake arewa maso yammacin Naijeriya da ake yiwa ... | |
Kaduna United | wata ƙungiyar wasan ƙwallon ƙafa da aka ƙirƙiro da ita ... | |
Kannywood | Kamfanin shirya finafinan Hausa dake Kano ... | |
Kano | wata jiha dake arewa maso yammacin tarayyar Naijeriya da ake ... | |
Kano pillars | wata ƙungiyar wasan ƙwallon ƙafa dake kano wacce Alhaji Ibrahim ... | |
karat | noun /ˈkærət/ ma'aunin auna ingancin zinari ... | |
karma | noun /ˈkɑːmə/ wani ra'ayi a addinin Hindu da kuma Buddha ... | |
Katsina | wata jiha dake arewa maso yammacin tarayyar Naijeriya da ake ... | |
Kazakh | adjective /ˈkæzæk/ mai alaƙa da ƙasar Kazakhstan noun /ˈkæzæk/ mutumin ƙasar ... | |
Kazakhstan | noun /ˌkæzækˈstɑːn/ wata ƙasa dake tsakiyan nahiyan Turai ... | |
Kebbi | wata jiha dake arewa maso yammacin tarayyar Naijeriya da ake ... | |
keen | adjective /kiːn/ ƙãgara (= ƙosa, damu) ... | |
keep | verb /kiːp/ 1. Ci gaba da yin abu. 2. Ajiye 3. Kasancewa a ... | |
keep at something | ci gaba da yin aiki akan abu ... | |
keep body and soul together | (idiom) samun rufin asiri (iya siyan abinci, sutura da kuma ... | |
keep from doing something | hana kanka aikata wani abu ... | |
keep off sth | rashin yin magana akan abu ... | |
keep on doing sth | cigaba da aikata abu ... | |
keep sb up | rashin barin mutum ya je ya kwanta ... | |
keep somebody down | hana mutum sakewa ... | |
keep somebody in | hana mutum barin guri ... | |
keep somebody or something away | rashin zuwa kusa da mutum ko abu ko kuma hana ... | |
keep something back | rashin yin anfani da abu duka ... | |
keep something down | 1. Iya cinye abu ko shanyewa ba tare da yin ... | |
keep something or someone back | ƙin zuwa guri ko kuma hana mutum ko wani abu ... | |
keep something up | ci gaba da aikata abu ba tare da gajiwa ba ... | |
keep sth from sb | rashin gayawa mutum abu ... | |
keep the wolf from the door | (idiom) idan mutun yana neman kuɗin cin abinci ne kawai ... | |
keep up | kasancewa kana sane da lamurran dake faruwa ... | |
keep your head above water | (idiom) yin haƙuri da abu kaɗan, musamman idan kana fama ... | |
keke napep | babur mai ƙafa uku ... | |
Kenya | noun /ˈkenjə/ wata ƙasa dake gabashin nahiyar Afrika ... | |
Kenyan | adjective /ˈkenjən/ mai alaƙa da ƙasar Kenya noun /ˈkenjən/ mutumin ƙasar ... | |
kept | verb /kept/ ajiye (idan akai amfani da kalmar a lokacin ... | |
keratoconus | noun /ˌkerətəˈkəʊnəs/ wata matsalar idanu dake shafan cornea kuma ... | |
kerosene | noun /ˈkerəsiːn/ kalanzir ... | |
ketchep | noun /ˈketʃəp/ miyar da akayi ta daga timatiri ... | |
ketone | noun /ˈkiːtəʊn/ wani irin mahaɗin sinadarin kimiyya wanda yake ɗauke ... | |
kettle | noun /ˈketəl/ buta ... | |
key | noun /kiː/ mabuɗi ... | |
keyboard | noun /ˈkiːbɔːd/ masarrafin computer ... | |
keyword | noun /ˈkiːwɜːd/ kalmar da zaka sanya a computer domin yin ... | |
kg | yanda ake rubuta kilogram a taƙaice ... | |
khaki | noun /ˈkɑːki/ kakin soji ... | |
kibble | noun /ˈkɪbl/ abincin dabbobi ... | |
kick | verb /kɪk/ bugun abu da ƙafa ... | |
kick against something | rashin amincewa da abu ... | |
kick around | idan abu yana nan a guri amma ba'a yi anfani ... | |
kick back | dakatar da aikata abu domin hutawa ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible