accidental | adjective /ˌæksɪˈdentl/ wanda ya auku ba tare da tsammani ba ... | |
accidentally | adverb /ˌæksɪˈdentəli/ 1. Bisa kuskure 2. Bisa tsautsayi 3. Bisa sa'a ... | |
accipitral | adjective /ækˈsɪpɪtrəl/ yana nufin accipitrine ... | |
accipitrine | adjective /ækˈsɪpɪˌtraɪn/ mai alaƙa da shahon hawk ... | |
acclaim | verb & noun /əˈkleɪm/ yabawa mutum a cikin jama'a ... | |
acclamation | noun /ˌakləˈmeɪʃən/ yabo ... | |
acclimate | verb /ˈaklɪmeɪt/ duba gurin acclimatize ... | |
acclimatise | verb /əˈklʌɪmətʌɪz/ 1. Sabawa da wani yanayi. 2. Sanya wani ya saba ... | |
acclimatize | verb /əˈklʌɪmətʌɪz/ 1. Sabawa da wani yanayi 2. Sanya wani ya saba ... | |
accolade | noun /ˌakəˈleɪd/ 1. Girmamawa 2. Yabawa ... | |
accommodate | verb /əˈkɒmədeɪt/ bai wa mutum masauki ko wani abun da ... | |
accommodating | adjective /əˈkɒmədeɪtɪŋ/ baiwa mutum masauki ... | |
accommodation | noun /əˌkɒməˈdeɪʃn/ masauki (gurin da mutum zai zauna) ... | |
accompanied | verb /əˈkʌmpəni/ yin rakiya ... | |
accompany | verb /əˈkʌmpəni/ yin rakiya ... | |
accomplice | noun /əˈkʌmplɪs/ mutumin da ke taimaka wa wani su aikata ... | |
accomplish | verb /əˈkʌmplɪʃ/ cimma wani buri cikin nasara ... | |
accomplished | adjective /əˈkʌmplɪʃt/ duba gurin accomplish ... | |
accomplishment | noun /əˈkʌmplɪʃmənt/ 1. Abun da aka cimma nasara. 2. Wani aikin da ... | |
accord | noun /əˈkɔːd/ 1. Yarjeniya 2. Of your own accord: gaban-kai (wato aikata ... | |
accordance | noun /əˈkɔːdns/ ma'anar wannan kalmar ɗaya ne da ma'anar kalmar ... | |
according | preposition /əˈkɔːdɪŋ/ 1. A bisa. 2. A dangane da ... | |
according to | 1. A bisa 2. A dangane da ... | |
accordingly | adverb /əˈkɔːdɪŋli/ dacewa da ... | |
accordion | noun /əˈkɔːdiən/ wani nau'in kayan kiɗi na zamani ... | |
accost | verb /əˈkɒst/ 1. Daka wa mutum tsawa 2. Zare ido ... | |
accouchement | noun /əˈkuːʃmɒ̃/ haihuwa ... | |
account | noun /əˈkaʊnt/ 1. Asusun ajiya na banki 2. Ƙarin bayani 3. by/from all ... | |
account for | yin bayani akan dalilin aukuwan abu ... | |
accountability | noun /əˌkaʊntəˈbɪləti/ duba gurin accountable domin sanin ma'anar wannan ... | |
accountable | adjective /əˈkaʊntəbl/ 1. Idan nauyin abu yana wuyarka 2. Idan alhakin abu ... | |
accountancy | noun /əˈkaʊntənsi/ aikace aikacen kula da harkar kuɗaɗe ... | |
accountant | noun /əˈkaʊntənt/ mutumin dake kula da harkan kuɗaɗe ... | |
accounting | noun /əˈkaʊntɪŋ/ aikace aikacen kula da harkan kuɗaɗe. ... | |
accouplement | noun /əˈkʌpəlmənt/ haɗe tagwayen abubuwa biyu tare ... | |
accoutre | verb /əˈkuːtə/ suturta ... | |
accoutrements | noun /əˈkuːtrəmənts/ wata kalar na'ura da ake yin amfani da ... | |
accra | ƙosai (kalmar ta samo asaline daga kalmar yarbanci 'akara' wato ... | |
accredit | verb /əˈkredɪt/ 1. Ta'allaƙa (jingina ƙirƙira ko samuwar wani abu ga ... | |
accreditation | noun /əˌkredɪˈteɪʃn/ duba gurin accredit ... | |
accredited | adjective /əˈkredɪtɪd/ duba gurin accredit ... | |
accretion | noun /əˈkriːʃən/ ƙaruwa ... | |
accrue | verb /əˈkruː/ ƙaru ... | |
acculturate | verb /əˈkʌltʃəreɪt/ koyan yin rayuwa a cikin al'adu mabambamta ... | |
accumulate | verb /əˈkjuːmjəleɪt/ 1. Samu 2. Tara, taru, ƙara, ƙaru ... | |
accumulation | noun /əˌkjuːmjəˈleɪʃn/ 1. Ƙaruwa 2. Taruwa ... | |
accumulative | adjective /əˈkjuːmjələtɪv/ mai ƙaruwa ... | |
accumulator | noun /əˈkjuːmjəleɪtər/ wani sashi na na'urar computer wanda ake yin ... | |
accuracy | noun /ˈækjərəsi/ sahihanci ... | |
accurate | adjective /ˈækjərət/ daidai da yadda ake tsammani ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible