abruptly | adverb /əˈbrʌptli/ 1. Kwatsam 2. Ba zato ba tsammani ... | |
abruptness | noun /əˈbrʌptnəs/ 1. Kwatsam 2. Ba zato ba tsammani ... | |
ABS | yana nufin 'Antilock Braking System', idan kuma aka rubuta shi ... | |
abscess | noun /ˈæbses/ maruru (ƙurji a jikin mutum) ... | |
abscissa | noun /æbˈsɪsə/ wani fannin lissafi ... | |
abscission | noun /æbˈsɪʃn/ rabewa ko gutsurewar wani sashi na tsiron shuka ... | |
abscond | verb /æbˈskɒnd/ sulale (gudu) ... | |
abseil | verb /ˈæbseɪl/ wani nau'in wasan motsa jiki da ake sakkowa ... | |
absence | noun /ˈæbsəns/ rashin kasantuwa a wani guri ... | |
absent | adjective, verb /ˈæbsənt/ rashin kasancewa a guri ... | |
absentee | noun /ˌæbsənˈtiː/ mutumin da bai samu daman halartar guri ba ... | |
absenteeism | noun /ˌæbsənˈtiːɪzəm/ ɗabi'ar yin fáshi koda yaushe ... | |
absently | adverb /ˈæbsəntli/ wannan kalmar 'adverb' na 'absent' ce, domin sanin ... | |
absinthe | noun /ˈæbsɪnθ/ wani nau'in koran giya ... | |
absolute | adjective /ˈæbsəluːt/ 1. Matuƙa 2. Ana amfani da shi gurin ƙarfafa magana. 3. ... | |
absolutely | adverb /ˌæbsəˈluːtli/ haƙiƙa (ana amfani da shi ne gurin ƙarfafa ... | |
absolution | noun /absəˈluːʃən/ afuwa ... | |
absolutism | noun /ˈæbsəluːtɪzəm/ wannan kalmar zata iya ɗaukar ma'anoni guda biyu ... | |
absolutist | noun /ˈæbsəluːtɪst/ mai ra'ayin 'absolutism' ... | |
absolve | verb /əbˈzɒlv/ wanke mutum daga tuhuma ko zargi ... | |
absorb | verb /əbˈzɔːb/ 1. Laƙume (cinye ko shanye koma dai yin amfani ... | |
absorbable | adjective /əbˈzɔːbəbl/ wanda za'a iya laƙumewa ... | |
absorbance | noun /əbˈzɔːbəns/ a fannin darasin kimiyya na 'physics', wannan kalmar ... | |
absorbed | adjective /əbˈzɔːbd/ domin sanin ma'anar wannan kalmar sai ku duba ... | |
absorbency | noun /əbˈzɔːbənsi/ wannan kalmar 'noun' na kalmar 'Absorb' ce, domin ... | |
absorbent | adjective /əbˈzɔːbənt/ wannan kalmar 'Adjective' na kalmar 'Absorb' ce, domin ... | |
absorption | noun /əbˈsɔːpʃn/ ma'anar wannan kalmar ɗaya ne da ma'anar kalmar ... | |
abstain | verb /əbˈsteɪn/ ƙaurace ... | |
abstainer | noun /əbˈsteɪnər/ mutumin daya ƙaurace wa zaɓe, shangiya ko ma ... | |
abstemious | adjective /əbˈstiːmiəs/ ƙauracewa ababan more rayuwa ... | |
abstention | noun /əbˈstenʃn/ ƙauracewa ... | |
abstinence | noun /ˈæbstɪnəns/ ƙauracewa ... | |
abstinent | adjective /ˈæbstɪnənt/ ƙauracewa abu ... | |
abstract | adjective /ˈæbstrækt/ 1. Wanda za a iya jin shi a rai ... | |
abstract noun | /ˈæbstrækt naʊn/ sunayen abubuwan da baza mu iya ganiba ko ... | |
abstracted | adjective /æbˈstræktɪd/ duba gurin 'abstract' ... | |
abstraction | noun /æbˈstrækʃn/ ra'ayi na gamayya (ra'ayin da bana wani takamamman ... | |
abstractionism | noun /æbˈstrækʃnɪzəm/ imani da ya'ayin 'abstraction' ... | |
abstractly | adverb /ˈæbstræktli/ wannan kalmar 'adverb' na kalmar 'abstract' ce, domin ... | |
abstruse | adjective /əbˈstruːs/ mai wahalar fahimta ... | |
absurd | adjective /əbˈsɜːd/ shirme (abu mara ma'ana da zai ba mutane ... | |
absurdism | noun /əbˈsɜːdɪzəm/ imani cewa mutum yana rayuwa a duniya ne ... | |
absurdist | noun /əbˈsɜːdɪst/ mutumin da yayi imani da ra'ayin 'absurdism' ... | |
absurdity | noun /əbˈsɜːdəti/ rashin ma'ana (abu mara ma'ana da zai ba ... | |
ABTA | yana nufin 'Association of British Travel Agents' (wata ƙungiya a ... | |
ABU | Yana nufin 'Ahmadu Bello University' (wato jami'ar Ahmadu Bello) ... | |
Abuja | babban birnin tarayyan Naijeriya kuma fadan gwamnatin tarayyar Naijeriya wanda ... | |
abundance | noun /əˈbʌndəns/ 1. Yalwa 2. Wadata (abu mai matuƙan yawa) ... | |
abundant | adjective /əˈbʌndənt/ wadata ... | |
abundantly | adverb /əˈbʌndəntli/ a wadace ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible