G | harafi na bakwai a cikin jerin haruffan Turancin Ingilishi ... | |
gabble | verb /ˈɡæbəl/ magana da sauri ... | |
gable | noun /ˈɡeɪbl/ saman rufin gina gurin da yayi tsini ... | |
Gabon | noun /ɡæbˈɒn/ wata ƙasa dake yammacin nahiyar Afirka ... | |
Gabonese | adjective /ˌɡæbəˈniːz/ mai alaƙa da ƙasar Gabon. noun /ˌɡæbəˈniːz/ mutumin ƙasar ... | |
gadolinium | noun /ˌɡædəˈlɪniəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
gaffe | noun /ɡæf/ kuskuren dake sa mutum yaji kunya ... | |
gaffer | noun /ˈɡæfə(r)/ madugu (mutumin ga yake shi ne yake jagorantar ... | |
gain | verb & noun /ɡeɪn/ 1. Samun dama ko alfanu 2. Ƙari a ... | |
gait | noun /ɡeɪt/ nau'in tafiya ... | |
gal | noun /ɡæl/ mata ko 'yan mata ... | |
galactic | adjective /ɡəˈlæktɪk/ wanda ya shafi 'galaxy' ... | |
galago | noun /ɡəˈleɪɡəʊ/ wani nau'in ƙaramin dabban 'primate' mai manyan idanuwa ... | |
galaxy | noun /ˈɡæləksi/ damin taurari ... | |
gale | noun /ɡeɪl/ iska mai matuƙar ƙarfi ... | |
gall | noun & verb /ɡɔːl/ 1. Ƙarfin hali 2. Ɓatawa mutum rai ... | |
gall bladder | noun /ˈɡɔːl blædə(r)/ wani guri a jiki wanda yake a ... | |
gallant | adjective /ˈɡalənt/ (mutum ko halin mutum) na jarunta. ... | |
gallantry | noun /ˈɡaləntri/ ƙarfin hali, musamman gurin yaƙi ... | |
gallbladder | noun /ˈɡɔːl blædə(r)/ wani guri a jiki wanda yake a ... | |
gallery | noun /ˈɡæləri/ 1. Gurin zama a jikin abu 2. Gini ko ɗakin ... | |
galley | noun /ˈɡæli/ ɗakin dafa abinci a jirgin sama ko jirgin ... | |
gallium | noun /ˈɡæliəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
gallon | noun /ˈɡælən/ ma'aunin auna abubuwa masu ruwa ruwa wanda yake ... | |
gallop | verb /ˈɡæləp/ sukuwa ... | |
gallows | noun /ˈɡæləʊz/ abun da ake amfani da shi gurin kashe ... | |
Gambia | noun /ˈɡæmbiə/ wata ƙasa dake yammacin nahiyar Afrika ... | |
Gambian | adjective /ˈɡæmbiən/ mai alaƙa da ƙasar Gambia noun /ˈɡæmbiən/ mutumin ƙasar ... | |
gambit | noun /ˈɡæmbɪt/ abinda kayi ko ka faɗa ko ka aikata ... | |
gamble | verb & noun /ˈɡæmbəl/ yin caca, caca ... | |
gambler | noun /ˈɡæmblər/ ɗan caca ... | |
gambling | noun /ˈɡæmblɪŋ/ yin caca ... | |
gambol | verb /ˈɡæmbl/ yin tsallan murna ... | |
game | noun /ɡeɪm/ 1. Wasan motsa jiki. 2. Wasan komfuta ... | |
game changer | noun /ɡeɪm ˈʧeɪnʤə/ mai sauya lamari gabaki-ɗaya ... | |
games | noun /geɪmz/ wasanni ... | |
gamete | noun /ˈɡæmiːt/ kalmar 'biology' wacce take nufin 'cell' na mata ... | |
gamma | noun /ˈɡæmə/ harafi na huɗu a jerin haruffan harshen girka ... | |
gamma globulin | a fannin ilmin kimiyya na 'biology', wannan kalmar tana nufin ... | |
gamma radiation | wannan kalmar tana nufin wani nau'in 'ray' mai matuƙan ƙarfi ... | |
gammon | noun /ˈɡæmən/ naman alade da aka killace shi ta hanyar ... | |
gang | noun /ɡæŋ/ taron yan iska ... | |
ganglion | noun /ˈɡæŋɡliən/ (Medical) kunburi musamman a bayan hannu ... | |
gangrene | noun /ˈɡæŋɡriːn/ wani ruɓewa da sashin jiki yake yi idan ... | |
gap | noun /ɡæp/ 1. Tazara tsakanin abu biyu 2. Gap in the market: ... | |
gape | verb /ɡeɪp/ buɗe baki kana kallon mutum saboda mamaki ... | |
garage | noun /ˈɡærɑːʒ/ ɗakin ajiye mota ... | |
garbage | noun /ˈɡɑːbɪdʒ/ sharan bola ... | |
garden | noun /ˈɡɑːdən/ lambu ... | |
gardener | noun /ˈɡɑːdənər/ mutumin dake aiki a lambu ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible