J | harafi na goma a jerin haruffan Turanci ... | |
jackal | noun /ˈdʒækəl/ dila (wani nau'in dabban dawa mai kama da ... | |
jacket | noun /ˈdʒækɪt/ wata irin riga ... | |
jail | noun, verb /dʒeɪl/ 1. Kurkuku/Jarum. 2. Sanya mutum a kurkuku ... | |
jailer | noun /ˈdʒeɪlər/ tsohuwar kalma wacce take nufin mutumin da yake ... | |
Jalingo | babban birnin jihar Taraba ... | |
jam | verb, noun /dʒæm/ 1. Maƙure. 2. Abun da ake amfani da shi ... | |
Jamaica | noun /dʒəˈmeɪkə/ wata ƙasa wacce tsibiri ce dake yankin Caribbean ... | |
Jamaican | adjective /dʒəˈmeɪkən/ mai alaƙa da ƙasar Jamaica noun /dʒəˈmeɪkən/ mutumin ƙasar ... | |
JAMB | Yana nufin 'Joint Admissions and Matriculation Board' (wata jarabawar share ... | |
January | noun /ˈdʒænjuəri/ Janairu (wata na farko a kalandar Turawa) ... | |
Japan | noun /dʒəˈpæn/ wata ƙasa dake gabashin nahiyar Asia wacce tsibirai ... | |
Japanese | adjective /ˌdʒæpənˈiːz/ mai alaƙa da ƙasar Japan noun /ˌdʒæpənˈiːz/ mutumin ƙasar ... | |
jargon | noun /ˈdʒɑːɡən/ wasu kalamai masu wahalar fahimta da wasu mutane ... | |
Jaundice | noun /ˈdʒɔːndɪs/ ciwan shawara (wata cuta dake sanya fatan mutum ... | |
jaunt | noun /dʒɔːnt/ rangadi (ƙanƙanuwar tafiya domin buɗe ido) ... | |
jaunty | adjective /ˈdʒɔːnti/ jin daɗi ... | |
java | noun /ˈdʒɑːvə/ 1. (Computing) Wani programming language da kamfanin | |
jaw | noun /dʒɔː/ haɓa (ƙasusuwa guda biyu a fuskarka da suka ... | |
jawbone | noun /ˈdʒɔːbəʊn/ ƙashin haɓa ... | |
jazz | noun /dʒæz/ wata nau'in kiɗan zamani ... | |
jealous | adjective /ˈdʒeləs/ kishi ... | |
jealousy | noun /ˈdʒeləsi/ kishi ... | |
jeans | noun /dʒiːnz/ wani irin wando da mutane ke sanyawa ... | |
jeep | noun /dʒiːp/ wata kalar mota ... | |
Jehovah | noun /dʒəˈhəʊvə/ sunan Allah wanda ake amfani da shi a ... | |
Jehovah's witness | wata ɗariƙa a cikin addinin kiristanci waɗanda suka yi imanin ... | |
jejunum | noun /dʒɪˈdʒuːnəm/ (anatomy) tsakiyan 'ya'yan hanji, tsakanin duodenum da ... | |
jeopardize | verb /ˈdʒɛpədʌɪz/ sanya wani cikin yanayi mai haɗari ... | |
jeopardy | noun /ˈdʒɛpədi/ wanda yake cikin hatsarin lalacewa ... | |
jerk | verb & noun /dʒɜːk/ ɗan girgiza ... | |
jersey | noun /ˈdʒəːzi/ rigar buga wasa ... | |
Jesus | noun /ˌdʒiːzəs/ mutumin da kiristoci sukayi imanin cewa shi ne ... | |
jet | noun /dʒet/ wani nau'in jirgin sama mai matuƙan sauri ... | |
jew | noun /dʒuː/ bayahude ... | |
jewel | noun /ˈdʒuːəl/ ma'adanai masu daraja irinsu zinari ... | |
jewelled | adjective /ˈdʒuːəld/ abin da aka yi masa ado da kayan ... | |
jeweller | noun /ˈdʒuːələr/ mutumin dake siyarwa, haɗawa ko gyaran kayan ado ... | |
jewellery | noun /ˈdʒuːəlri/ kayan ado irin su sarƙa, awarwaro, ɗan kunne ... | |
jewelry | noun /ˈdʒuəlri/ kayan ado irin su sarƙa, awarwaro, ɗan kunne ... | |
jewish | adjective /ˈdʒuɪʃ/ yahudanci ... | |
Jigawa | wata jiha dake arewa maso yammacin tarayyar Naijeriya wacce take ... | |
Jihad | noun /dʒəˈhæd/ Jihadi ... | |
jittery | adjective /ˈdʒɪtri/ zullumi, karkarwa ... | |
job | noun /dʒɒb/ aikinyi, sana'ar mutum ... | |
job seeker | mutumin dake neman aikin yi ... | |
jobless | adjective /ˈdʒɒbləs/ mutumin da bashi da aikin yi ... | |
Jockey | noun /ˈdʒɒki/ mutumin da yake yin gasar guje gujen dawakai ... | |
jog | verb /dʒɒɡ/ yin gudu sannu a hankali ... | |
jogging | noun /ˈdʒɒɡɪŋ/ yin gudu sannu a hankali domin motsa jiki ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible