P | harafi na goma sha shida a jerin haruffan turanci ... | |
P.A. | yana nufin per annum ... | |
P.M. | lokacin agogo da yake nuna tsakanin rana zuwa dare ... | |
P.O Box | akwatin gidan waya ... | |
pace | noun, verb /peɪs/ hanzari, hanzarta, taku ... | |
pacific | adjective /pəˈsɪfɪk/ 1. Na zaman lafiya 2. Wanda ya shafi tekun Pacific ... | |
Pacific Ocean | noun /pəˈsɪfɪk ˈəʊʃən/ Tekun Pacific ... | |
Pacific time | noun /pəˈsɪfɪk taɪm/ lokacin agogo wanda ake anfani dashi a ... | |
pacifism | noun /ˈpæsɪfɪzəm/ ra'ayin zaman lafiya (imani cewa yaƙe yaƙe da ... | |
pacifist | noun /ˈpæsɪfɪst/ mai ra'ayin zaman lafiya ... | |
pacify | verb /ˈpæsɪfaɪ/ 1. Lallashi 2. Samar da zaman lafiya a yanki ... | |
pack | noun, verb /pæk/ fatiki, kwashe abu ko tattarawa ... | |
package | noun, verb /ˈpækɪdʒ/ fatiki, yiwa abu mazubi ... | |
packaging | noun /ˈpækɪdʒɪŋ/ yiwa abu mazubi ... | |
packet | noun /ˈpækɪt/ fatiki ... | |
packing | tattara abu guri guda ... | |
pact | noun /pækt/ yarjejeniya ... | |
padlock | noun /ˈpædlɒk/ makulli ... | |
paediatrician | noun /ˌpiːdiəˈtrɪʃən/ likitan daya karanci cututtukan da suka shafi yara ... | |
paediatrics | noun /ˌpiːdiˈætrɪks/ wani fannin likitanci wanda ya shafi cututtukan da ... | |
paedophile | noun /ˈpiːdəʊfaɪl/ mutumin da yake sha'awan jima'i da yara ... | |
paedophilia | noun /ˌpiːdəˈfɪliə/ yin jima'i da ƙananan yara ... | |
pagan | adjective /ˈpeɪɡən/ arne ... | |
page | noun /peɪdʒ/ shafi (kamar shafin takadda ko yanar gizo) ... | |
pageant | noun /ˈpædʒnt/ 1. Gasar sarauniyar kyau 2. Wasan nuna al'adun gargajiya ... | |
paid | verb /peɪd/ biyan kuɗi ... | |
pain | noun, verb /peɪn/ raɗaɗi ... | |
painful | adjective /ˈpeɪnfəl/ mai raɗaɗi ... | |
painfully | adverb /ˈpeɪnfəli/ mai raɗaɗi ... | |
painless | adjective /ˈpeɪnləs/ abunda bashi da raɗaɗi ... | |
paint | noun & verb /peɪnt/ fenti, yin fenti ... | |
painter | noun /ˈpeɪntər/ mutumin da ke yin fenti ... | |
painting | noun /ˈpeɪntɪŋ/ yin fenti ... | |
pair | noun /peər/ tagwayen abubuwa da aka haɗasu waje guda (kamar ... | |
Pakistan | noun /ˌpɑːkɪˈstɑːn/ wata ƙasa dake yankin kudancin nahiyar Asiya ... | |
Pakistani | adjective /ˌpɑːkɪˈstɑːni/ mai alaƙa da ƙasar Pakistan ko mutanen wannan ... | |
palace | noun /ˈpælɪs/ fadar sarki ko wani shugaba ... | |
Palaeocene | adjective /ˈpeɪlɪə(ʊ)siːn/ (Geology) yana yin nuni ga farkon zamanin | |
palaeontologist | noun /ˌpæliɒnˈtɒlədʒɪst/ mutumin da yake karantar 'FOSSILS' ... | |
palaeontology | noun /ˌpæliɒnˈtɒlədʒi/ karantar 'FOSSILS' (abun daya rage na dabbobi ko ... | |
Palaeozoic | adjective /ˌpeɪlɪəʊˈzəʊɪk/ (Geology) yana yin nuni ga zamanin dake tsakanin ... | |
palatable | adjective 1. (abinci ko abin sha) mai daɗin ɗanɗano. 2. (aiki ko ... | |
palate | noun /ˈpælət/ 1. Saman cikin bakinka 2. Iya ɗanɗana abinci ko barasa ... | |
palatine | adjective /ˈpælətaɪn/ (medical) abun daya shafi palate ... | |
pale | adjective, verb /peɪl/ koɗaɗɗe, koɗar ... | |
pale in comparison | (idiom) idan abu ya kasance bashi da ƙarfi ko muhinmanci ... | |
pale into insignificance | (idiom) idan abu bashi da muhinmanci idan aka kwatanta da ... | |
Paleocene | adjective /ˈpeɪlɪəʊsiːn/ US (Geology) yana yin nuni ga farkon zamanin ... | |
Paleontologist | yadda ake rubuta kalmar 'Palaeontologist' da turancin Amurka ... | |
paleontology | noun /ˌpeɪliɑːnˈtɑːlə/ (yadda ake rubuta kalmar 'palaeontology' da turancin Amurka) ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible