Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Translation | Koyon Turanci |Quran Search





<<    Shafi na 1 cikin 36    Gaba
A a determiner /ə/ ko /eɪ/ 1. Harafi na ɗaya kuma na ...
A & E noun /ˌeɪ ənd ˈiː/ yana nufin 'accident and emergency' ...
a blessing in disguise (idiom) kyakkyawan abu amma wanda alamomin shi suke nuna cewa ...
a bone of contention (idiom) abun da mutane suke jayayya akai ...
a breath of fresh air (idiom) sabon abu, sabon mutum, abu na dabam ...
a can of worms (idiom) lamarin da yake janyo maka matsala idan kana neman ...
a cappella adverb /ˌæ kəˈpelə/ or /ˌɑː kəˈpelə/ yin waƙa kawai ba tare ...
a case in point (idiom) babban abun misali ...
a change of heart (idiom) sauya ra'ayinka akan abu ...
a close call (idiom) idan abun da baka so ya auku ya kusa ...
a close shave (idiom) idan munmunan abu ya kusa aukuwa ...
a dime a dozen (idiom) wanda ake samu cikin sauƙi ...
a downward spiral (idiom) lamari mai saurin runcaɓewa wanda zai wahala a iya ...
a fast track (to sth) (idiom) hanya mafi sauri ta yin abu ...
a fishing expedition (idioms) tattara bayanai domin nemo bayanai game da abu ...
a flash in the pan (idiom) yin nasarar dare ɗaya wacce bata ɗaurewa ...
a force to be reckoned with (idiom) mai ƙarfin faɗa aji ...
a free hand (idiom) idan an baka izinin kayi abunda kake so ...
a kick in the pants (idiom) abun daya saka inganta halayyar ka ...
a kick in the teeth (idiom) idan wani ya zalunce ka kuma kana neman taimako ...
a labour of love (idiom) aikin da kake yi saboda kana son shi bawai ...
a long way to go (idiom) akwai sauran rina a kaba ...
a means to an end (idiom) abun da kake yi wanda zai taimaka maka cimma ...
a mixed blessing (idiom) abun da yake anfanarwa da kuma cutarwa ...
a near miss (idiom) munmunan abu wanda bai auku ba amma dai ya ...
a pat on the back (idiom) yabo ga kyakkyawan abun da wani yayi ...
a play on words (idiom) wasan da ake yin anfani da kalmomin da suke ...
a race against the clock (idiom) idan ana buƙatar a aiwatar da abu cikin gaggawa ...
a race against time (idiom) idan ana buƙatar a aiwatar da abu cikin gaggawa ...
a rap across the knuckles (idiom) hukunci mara tsanani ...
a rap on the knuckles (idiom) hukunci mara tsanani ...
a rap over the knuckles (idiom) hukunci mara tsanani ...
a roof over your head (idiom) gidan da kake zaune ...
a rude awakening (idiom) kasancewa kana yin mamaki idan ka gano gaskiyan abu ...
a safe bet (idiom) abun da kake da tabbacin cewa zai auku ...
a shot in the dark (idiom) neman yin hasashe akan abu duk kuwa da cewa ...
a shoulder to cry on (idiom) wanda yake jajinta maka idan kana cikin damuwa ...
a slap in the face (idiom) abunda wani ya aikata wanda cin mutunci ne a ...
a slip of the tongue (idiom) kuskuran da aka aikata ta hanyar yin anfani da ...
a slippery slope (idiom) munmunan abu wanda akwai yiwuwar zai ƙara munancewa ...
a square meal (idiom) lafiyayyen abinci ...
a stroke of luck (idiom) abu mai kyau wanda sa'a kaci ya same ka ...
a tower of strength (idiom) mutumin daya taimake ka sosai lokacin da kake cikin ...
a weight off your mind (idiom) abunda yanzu bai dameka ba ...
A-Bomb noun /eɪ bɒm/ yana nufin 'ATOM BOMB' ...
a.m noun /eɪ ɛm/ tsakiyan dare da kuma tsakiyan rana ...
a/c account ...
A1 noun /eɪ wʌn/ yana nufin 'excellent' (mafi inganci) ...
aardvark noun /ˈɑːdvɑːk/ wata dabba da ake samu a kudancin nahiyar ...
aback adverb /əˈbæk/ 1. Yin mamaki da abu 2. Wanda yake a baya ...
<<    Shafi na 1 cikin 36    Gaba

English Hausa Dictionary/Kamus

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-Ɓ-C-D-Ɗ-E-F-G-H-I-J-K-Ƙ-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-'Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

Copyright © 2014-2024 kamus.com.ng. All rights reserved