T | harafi na ashirin a jerin haruffan turanci ... | |
T-shirt | ƙaramar riga ... | |
tabernacle | noun /ˈtæbənækl/ gurin bautar wasu kiristoci ... | |
table | noun /ˈteɪbl/ teburi ... | |
table tennis | ƙwallon teburi ... | |
tablet | noun /ˈtæblət/ ƙwayar magani ... | |
tabloid | adjective /ˈtæblɔɪd/ ƙaramar jarida mai cike da hotuna ... | |
taboo | noun & adjective /təˈbuː/ wani mataki da ake ƙin aiwatarwa ... | |
tabulate | verb /ˈtæbjuleɪt/ jera abu a bisa jeri na 'table' ... | |
tacit | adjective /ˈtæsɪt/ nuna kaman baka san komai ba (duk kuwa ... | |
tack | noun /tæk/ 1. Ƙaramar ƙusa mai malfa 2. Kayayyakin da ake hawa ... | |
tackle | verb & noun /ˈtækl/ 1. Yunƙurin ƙwace ƙwallo daga hannun abokin ... | |
tact | noun /takt/ 1. Iya magana 2. Iya mu'amala ... | |
tactic | noun /ˈtæktɪk/ dabara ... | |
tactical | adjective /ˈtæktɪkl/ na dabara ... | |
tactician | noun /tækˈtɪʃn/ mai dabara ... | |
tactile | adjective /ˈtæktaɪl/ na taɓawa ... | |
tactless | adjective /ˈtaktləs/ rashin ƙwazo ... | |
taekwondo | noun /ˌtaɪˌkwɒnˈdəʊ/ wani nau'in damben ƙasar Korea ... | |
tag | noun /tæɡ/ a fannin fasahar na'ura mai ƙwaƙwalwa, wannan kalmar ... | |
tail | noun /teɪl/ bindi ... | |
tailgate | noun /ˈteɪlɡeɪt/ ƙofar mota ta baya gurin da ake buɗewa ... | |
tailor | noun /ˈteɪlər/ maɗinki ... | |
tailoring | noun /ˈteɪlərɪŋ/ sana'ar yin ɗinki ... | |
taint | verb /teɪnt/ 1. Ɓata 2. Tabo (na wani abun daya ɓata maka ... | |
Taiwan | noun /taɪˈwɑːn/ wata ƙasa wacce tsibiri ce dake gabashin nahiyar ... | |
Taiwanese | adjective /ˌtaɪwəˈniːz/ mai alaƙa da ƙasar Taiwan ko mutanen wannan ... | |
Tajik | adjective /tɑːˈdʒiːk/ mai alaƙa da ƙasar Tajikistan. noun /tɑːˈdʒiːk/ mutumin ƙasar ... | |
Tajikistan | noun /tɑːˈdʒiːkɪˌstɑːn/ wata ƙasa dake tsakiyar nahiyar Asiya ... | |
take | verb /teɪk/ 1. Ɗauka, ɗauko, ɗauki, ɗauke 2. Cire, zare 3. Ɗaukan abu ... | |
take away | abincin da zaka siya a gidan saida abinci domin ci ... | |
take matters into your own hands | (idiom) shawo kan matsala da kanka saboda mutanen daya kamata ... | |
take off | kawar da, tuɓe ... | |
take sth into account | (idiom) yin la'akari da wani abu idan kana aiwatar da ... | |
take the high road | (idiom) kasancewa kaine kawai a guri kake da halin ƙwarai ... | |
take the offensive | (idiom) fara kaiwa wani farmaki ... | |
take time | ɗaukan tsawon lokaci ... | |
take your time | (idiom) rashin yin gaggawa ... | |
takeaway | noun /ˈteɪkəweɪ/ 1. Gidan da yake siyar da abinci irin wanda ... | |
taken | verb /ˈteɪkən/ idan an riga an ɗauke abu ... | |
takeover | noun /ˈteɪkˌəʊvər/ karbe iko ... | |
talcum powder | hoda mai ƙamshi ... | |
tale | noun /teɪl/ labarin ƙanzan kurege (ƙarya) ... | |
talent | noun /ˈtælənt/ baiwa ... | |
talented | adjective /ˈtæləntɪd/ mutum mai baiwa ... | |
talk | verb & noun /tɔːk/ magana ... | |
talkative | adjective /ˈtɔːkətɪv/ yawan magana ... | |
talker | noun /ˈtɔːkər/ mai yawan magana ... | |
tall | adjective /tɔːl/ mai tsayi, mai tsawo ... | |
tallow | noun /ˈtæləʊ/ wani kitse da ake samu a jikin dabbobi ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible