L | harafi na goma sha biyu a cikin jerin haruffan Turanci ... | |
label | noun /ˈleɪbəl/ 1. Wata 'yar fallan takadda ko ƙyalle wacce ake ... | |
labia | noun /ˈleɪbiə/ fatar dake bakin farjin mace ... | |
labial | adjective /ˈleɪbɪəl/ wanda ya shafi laɓɓa ... | |
labile | adjective /ˈleɪbaɪl/ (medical) yawan sauyawa ... | |
labiodental | adjective /ˌleɪbɪəʊˈdɛntəl/ kalmar 'phonetics' wacce take nufin sautin da aka ... | |
labor | noun, verb /ˈleɪbər/ 1. (US) aiki (musamman aikin ƙarfi) 2. Naƙuda ... | |
laboratory | noun /ləˈbɒrətəri/ ɗakin gwaje gwajen kimiyya ... | |
laborer | noun /ˈleɪbərər/ yadda ake rubuta 'labourer' da Turancin Amurka ... | |
labour | noun & verb /ˈleɪbər/ 1. Aiki (musamman aikin ƙarfi) 2. Naƙuda ... | |
labourer | noun /ˈleɪbərər/ mai yin aikin ƙarfi (aikin ƙwadugo) ... | |
labyrinthitis | noun /ˌlæbərɪnˈθaɪtɪs/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
laceration | noun /ˌlæsəˈreɪʃᵊn/ yanka, sara ... | |
lack | noun & verb /læk/ rashi, rasa ... | |
lackadaisical | adjective /lækədeɪzɪkəl/ halin ko in kula, nuna rashin kulawa ga ... | |
lacking | adjective /ˈlækɪŋ/ rasawa ... | |
lacrimal | adjective /ˈlækrɪməl/ (medical) abun daya shafi zub da hawaye ... | |
lactate | verb /lækˈteɪt/ samar da nonon uwa ... | |
lacteal | adjective /ˈlæktiəl/ mai alaƙa da samar da madara ... | |
lactic acid | noun /ˈlæktɪk ˈæsɪd/ wani acid da yake samuwa a cikin ... | |
lactobacillus | noun /ˌlæktəʊbəˈsɪləs/ a fannin ilimin kimiyya na 'biology', wannan kalmar ... | |
lactoprotein | noun /ˌlæktəʊˈprəʊtiːn/ a fannin ilimin kimiyya na 'biology', wannan kalmar ... | |
lactose | noun /ˈlæktəʊs/ wani nau'in sikari da ake samu a cikin ... | |
lactose intolerance | adjective /ˈlæktəus ɪnˈtɔlərəns/ kasancewa jikin mutum bazai iya narkar da ... | |
lad | noun /læd/ tsohuwar kalma wacce take nufin 'yaro' ... | |
ladder | noun /ˈlædər/ tsani ... | |
ladies | mata ... | |
lady | noun /ˈleɪdi/ laƙanin sunan mace ... | |
Lagos | wata jiha mafi ƙanƙanta kuma ta biyu a yawan jama'a ... | |
Lagosian | Mutumin lagos ... | |
laid | verb /leɪd/ kwanciya (idan akai amfani da kalmar a lokacin ... | |
lain | verb /leɪn/ kwanta (idan aka yi amfani da kalmar a ... | |
laissezfaire | noun /lɛsefɛʀ/ tsarin dake ba abubuwa daman cin gashin kansu ... | |
lake | noun /leɪk/ tafki (na ruwa) ... | |
lakh | noun /lɑːk/ yana nufin dubu ɗari (amma dai anfi yin ... | |
lakhs | jam'in kalmar 'lakh' domin sanin ma'anan wannan kalmar duba gurin ... | |
lamb | noun /læm/ ƙaramar tinkiya ko namanta ... | |
lambaste | verb /læmˈbæst/ yiwa mutum faɗa ... | |
lambent | adjective /ˈlæmbnt/ mai haskawa ... | |
lame | adjective /leɪm/ gurgu ... | |
lament | verb /ləˈment/ koke, koka (nuna damuwa ko ɓacin ranka akan ... | |
lamina | noun /ˈlæmɪnə/ wani abu dake ƙashin baya ... | |
laminate | noun /ˈlæmɪnət/ abun da aka mammamne bakin shi ... | |
laminectomy | noun /læmɪˈnektəmi/ (medical) aikin da ake yi domin cire | |
lamp | noun /læmp/ fitila ... | |
lamprey | noun /ˈlæmpri/ wani nau'in macijin ruwa da yake amfani da ... | |
lamps | fitilu ... | |
lance | noun /lɑːns/ wani nau'in makami da sojojin dake hawa kan ... | |
land | noun, verb /lænd/ 1. Filin ƙasa. 2. Sauka akan doran ƙasa bayan ... | |
landing | noun /ˈlændɪŋ/ sauka akan doran ƙasa ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible