H | harafi na takwas a jerin haruffan Turanci ... | |
H bomb | yana nufin 'hydrogen bomb' ... | |
ha ha | ana amfani da shi wajen rubuta cewa mutum yana dariya ... | |
habit | noun /ˈhæbɪt/ ɗabi'a (abubuwan da kake aikatawa koda yaushe) ... | |
habitat | noun /ˈhæbɪtæt/ gurin da ake samun wasu nau'ukan dabbobi ko ... | |
habitation | noun /ˌhæbɪˈteɪʃən/ wajen da mutane suke zaune ... | |
habitual | adjective /həˈbɪtʃuəl/ abin daya zamema mutum jiki (ba zai iya ... | |
habitually | adverb /həˈbɪtʃuəli/ a al'adance, a dabi'ance ... | |
hack | verb /hæk/ 1. Yin gunduwa gunduwa 2. Yin kutse a cikin kwanfutar ... | |
hacker | noun /ˈhækər/ mai shiga cikin bayanan sirrin jama'a a na'urar ... | |
had | verb /hæd/ past tense and past participle of have ... | |
Hadith | noun /hæˈdiːθ/ Hadisi ... | |
hadn't | /ˈhædənt/ yana nufin 'had not' a taƙaice ... | |
haematite | noun /ˈhiːmətaɪt/ a fannin ilimin kimiyya na 'geology', wannan kalmar ... | |
haematological | adjective /ˌhiːmətəˈlɒdʒɪkl/ (medical) abun daya shafi jini ... | |
haematologist | noun /ˌhiːməˈtɒlədʒɪst/ mutumin dake karantar darasin 'haematology' ... | |
haematology | noun /ˌhiːməˈtɒlədʒi/ ilimin kimiyya wanda yake yin nazari akan jini ... | |
haematoma | noun /hiːməˈtəʊmə/ wani kumburi a jikin mutum wanda akwai jini ... | |
haemo | /ˈhiːməʊ/ idan aka sanya shi a farkon kalma yana nufin ... | |
haemoglobin | noun /ˌhiːməˈɡləʊbɪn/ wani jan abu a cikin jini wanda yake ... | |
haemophilia | noun /ˌhiːməˈfɪliə/ wani matsalar lafiya dake sanadin rasa jini mai ... | |
haemophiliac | noun /ˌhiːməˈfɪliæk/ mutumin dake fama da cutar haemophilia ... | |
haemorrhage | noun /ˈhemərɪdʒ/ ciwan dake sa raunin mutum ya riƙa zubar ... | |
haemorrhoids | noun /ˈhemərɔɪdz/ basur, basir ... | |
hafnium | noun /ˈhæfniəm/ wani ma'adanin kimiyya na 'radioactive' ... | |
hagfish | noun /ˈhaɡfɪʃ/ wani nau'in halittar primitive dake rayuwa a ... | |
hail | noun /heɪl/ ƙanƙarar ruwan sama ... | |
hail from | kasancewa an haife kane ko kazo ne daga wani guri ... | |
hair | noun /heər/ gashi ... | |
hairbrush | noun /ˈheəbrʌʃ/ broshin taje gashi ... | |
hairdresser | noun /ˈheədresər/ mai gyaran gashi ... | |
hairstyle | noun /ˈhɛːstʌɪl/ irin tsarin gashin mutum ... | |
Haiti | noun /ˈheɪti/ wata ƙasa dake yankin Caribbean ... | |
Haitian | adjective /ˈheɪʃən/ mai alaƙa da ƙasar Haiti noun /ˈheɪʃən/ mutumin ƙasar ... | |
halal | adjective /ˈhælæl/ abincin daya halasta a ci a musulunce ... | |
hale and hearty | adjective /ˌheɪl ən ˈhɑːti/ cikin ƙoshin lafiya ... | |
half | noun, pronoun, predeterminer, adjective, adverb /hɑːf/ rabi ... | |
halitosis | noun /ˌhælɪˈtəʊsɪs/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
hall | noun /hɔːl/ babban ɗakin taro ... | |
hallmark | noun /ˈhɔːlmɑːk/ nau'i ... | |
hallo | noun /hælˈəʊ/ yanda ake rubuta 'hello' da Turancin Birtaniya ... | |
hallucinate | verb /həˈluːsɪneɪt/ gane-gane, sambatu (ganin ko jin wata magana saboda ... | |
hallucination | noun /həˌluːsɪˈneɪʃən/ gane-gane, sambatu (ganin wasu abubuwa ko jin wasu ... | |
hallucinatory | adjective /həˈluːsɪnətəri/ wanda ya shafi hallucination ... | |
hallucinogen | noun /ˌhæluːˈsɪnədʒən/ muggan ƙwaya, kaman irin su LSD waɗanda suke ... | |
halogen | noun /ˈhælədʒen/ ɗaya daga cikin ma'adanan kimiyya guda biyar waɗanda ... | |
halon | noun /ˈheɪlɒn/ a fannin darasin kimiyya na 'chemisty', wannan kalmar ... | |
halt | verb & noun /hɒlt/ dakata, tsaya, tsayawa ... | |
halter | noun /ˈhɒltər/ linzamin doki ... | |
halve | verb /hɑːv/ 1. Rage yawan abu harzuwa rabi. 2. Raba abu gida ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible