- Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Our App | Koyon Turanci |Quran Search


English Hausa Dictionary/Kamus

English To Hausa Hausa To English

Last Thirty Words


indecent adjective /ɪnˈdiːsnt/ 1. Iskanci 2. Wanda bai dace ba ...
oyster noun /ˈɔɪstə/ wani nau'in halittar ruwa ...
notation noun /nəʊˈteɪʃn/ 1. Alamar da ake yi musamman gurin yin lissafi 2. ...
chickenpox noun /ˈtʃɪkɪnpɒks/ ƙarambau (wata kalar cuta dake sa ɗan zazzaɓi ...
throwback noun /ˈθrəʊbæk/ abun da yayi kama da wanda ya gabata ...
purification noun /ˌpjʊərɪfɪˈkeɪʃn/ tsarkakewa ...
booger noun /ˈbuːɡə/ tasono ...
gut noun /ɡʌt/ 1. 'Ya'yan hanji 2. <i><b>gut feeling/reaction:</b></i> ra'ayin riƙau 3. <i><b>guts:</b></i> jarunta ...
ghastly adjective /ˈɡɑːstli/ 1. Mara daɗin ji ko gani 2. Mai matuƙar muni ...
rascal noun /ˈrɑːskl/ mutumin da kake so amma yake yin abubuwan ...
granulation noun /ˌɡrænjəˈleɪʃn/ markaɗe, jajjage ...
tress noun /tres/ sashin gashin mutum daya kanannaɗe ...
dick noun /dɪk/ 1. Azzakari 2. Sakaren mutum ...
orthostatic adjective /ˌɔːθəʊˈstætɪk/ wanda ya shafi miƙewa sosai ...
fantabulous adjective /fanˈtabjʊləs/ mai inganci, mai ban al'ajabi ...
authoritative adjective /ɔːˈθɒrɪtətɪv/ na taƙama ...
federalism noun /ˈfedrlɪzm/ na mulkin tarayya (tsarin mulkin da gwamnatin tarayya ...
cappuccino noun /ˌkæpuˈtʃiːnəʊ/ coffee wanda aka haɗa shi da madarar da ...
apprenticeship noun /əˈprentɪsʃɪp/ koyon sana'a a gurin wani ...
think outside the box (idiom) yin nazari ta hanyar la'akari da wasu abubuwa sabbi ...
think ahead yin nazari akan abun da zai faru nan gaba ko ...
think on your feet (idiom) yin nazari ko bayar da amsa cikin hanzari ...
think big (idiom) yin zurfin tunani domin ganin kayi nasara ...
troll noun /trəʊl/ 1. Dodo 2. Mutumin dake zage-zage a duniyar gizo 3. Zagin ...
Sudan savannah wani yanki dake nahiyar Afrika ...
Sudan savanna wani yanki dake nahiyar Afrika ...
sahel noun /səˈhɛl/ wani yankin Afrika dake a tsakanin yankin Sudan ...
landlocked adjective /ˈlændlɒkt/ wanda sauran ƙasashe suke kewaye dashi kuma bashi ...
coping mechanism noun /ˈkəʊpɪŋ ˈmɛkəˌnɪzəm/ abun da mutum zai yi mutum jurewa ...
look down on sb ganin cewa kafi wani fifiko ...
look down on somebody ganin cewa kafi wani fifiko ...
look down on someone yiwa mutum kallon banza ...
recrudescence noun /ˌriːkruːˈdesns/ 1. Sake bayyanar abu kwatsam 2. Sake girman abu, musamman ...
think sth out yin nazari akan abu sosai ...
sesame noun /ˈsɛsəmi/ riɗi ...
cheat on sb yin zina duk da cewa kana da aure ...
indefinitely adverb /ɪnˈdefɪnətli/ na sai baba ta gani (abun da zai ...
induct verb /ɪnˈdʌkt/ shigar wani cikin wata ƙungiya ko ma'aikata. ...
indefinite adjective /ɪnˈdefɪnət/ 1. Na sai baba ta gani (abun da zai ...
let yourself go daina gyaran jiki ...
let oneself go daina gyaran jiki ...
among other idan akwai wasu bayanan ko abubuwan makamantan wanda ka faɗa ...
to a lesser degree 1. Ba mai yawa sosai ba 2. Ba mai tasiri sosai ...
to a lesser extent 1. Ba mai yawa sosai ba 2. Ba mai tasiri sosai ...
viscosity noun /vɪˈskɒsəti/ idan abu mai ruwa yana da kauri ...
unleash verb /ʌnˈliːʃ/ aiwatar da (musamman aiwatar da gagarumin abu wanda ...
catalysis noun /kəˈtalɪsɪs/ sanya faruwar "chemical reaction" ya faru da sauri ...
reverse engineering sake ƙera abun da wata masarrafa ta ƙera ...
creepy adjective /ˈkriːpi/ mai razanarwa ...
granulate verb & noun /ˈɡrænjəleɪt/ markaɗe, jajjage, yin markaɗe ko jajjage ...

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

© Copyright 2014-2021 Shamsuddeen Inc. all right reserved