Z | harafi na ishirin da shida kuma na ƙarƙe a jerin ... | |
Zambia | noun /ˈzæmbiə/ wata ƙasa dake kudancin nahiyar Afrika ... | |
Zambian | adjective /ˈzæmbiən/ mai alaƙa da ƙasar Zambia ko mutanen wannan ... | |
Zamfara | wata jiha dake arewa maso yammacin Naijeriya kuma ɗaya daga ... | |
zapper | noun /ˈzæpər/ yana nufin 'Remote Control' ... | |
Zaria | wani birni dake jihar Kaduna a arewa maso yammacin Nigeria ... | |
zealot | noun /ˈzelət/ mai tsaurin ra'ayi ... | |
zealotry | noun /ˈzelətri/ tsaurin ra'ayi ... | |
zebra | noun /ˈzebrə/ jakin dawa ... | |
zebu | noun /ˈziːbuː/ wata kalar dabba mai kama da saniya ... | |
zenith | noun /ˈzenɪθ/ mafi nasara ... | |
zero | number /ˈzɪərəʊ/ sifili ... | |
zig zag | tafiyar tarwad'a ... | |
Zimbabwe | noun /zɪmˈbɑːbweɪ/ wata ƙasa dake yankin kudancin nahiyar Afrika ... | |
Zimbabwean | adjective /zɪmˈbɑːbwiən/ mai alaƙa da ƙasar Zimbabwe ko mutanen wannan ... | |
zinc | noun /zɪŋk/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
zinc oxide | wani sinadari wanda ake amfani da shi a cikin man ... | |
zionism | noun /ˈzʌɪənɪzəm/ ƙungiyar dake fafutukar tabbatar da ƙasar Yahudawa ... | |
zip code | duba gurin 'postcode' ... | |
zirconium | noun /zɜːˈkəʊniəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
zone | noun /zəʊn/ yanki ... | |
zoo | noun /zuː/ gidan ajiye dabbobi nau'uka mabambanta ... | |
zoologist | noun /zuːˈɒlədʒɪst/ masanin kimiyya wanda yake karantar darasin 'zoology' ... | |
zoology | noun /zuːˈɒlədʒi/ ilmin kimiyya da yake yin nazari akan dabbobi ... | |
zoom | verb /zuːm/ zuwa wani guri cikin sauri ... | |
Zoroastrian | noun /ˌzɒrəʊˈæstriən/ mai bin addinin Zoroastrianism ... | |
Zoroastrianism | noun /ˌzɒrəʊˈæstriənɪzəm/ wani tsohon addini wanda ya samo asali daga ... | |
Zuma rock | wani dutse mai tsawon mita 725 dake tsakanin jihar Niger ... | |
zygote | noun /ˈzaɪɡəʊt/ wani ƙwayan halitta wanda yake zama mutum, yana ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible