C | harafi na uku a jerin haruffan turanci ... | |
C.M | yana nufin 'centimetre' ... | |
c/o | yana nufin 'care of' ... | |
Cabbage | noun /ˈkæbɪdʒ/ Kabeji ... | |
cabin | noun /ˈkæbɪn/ wani ƙaramin ɗaki a cikin jirgin ruwa ... | |
cabin boy | yaran da yake aiki a jirgin ruwa ... | |
cabinet | noun /ˈkæbɪnət/ 1. Majalisar ministoci 2. Kabet (wani nau'in abu da ake ... | |
cable | noun /ˈkeɪbl/ 1. Wayar latironi (kebur) 2. Tashar talabijin ... | |
cache | noun /kæʃ/ wasu jerin abubuwan da aka ɓoye kokuma wajen ... | |
cacoepy | noun /kəˈkəʊɪpi/ kuskuren furta kalma ... | |
cactus | noun /ˈkæktəs/ wata nau'in tsiro ... | |
cadence | noun /ˈkeɪdns/ karin sauti ... | |
cadet | noun /kəˈdet/ Mutumin da ake horaswa domin zama wani babban ... | |
cadge | verb /kædʒ/ yin maula (bara) ... | |
cadmium | noun /ˈkædmiəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
cadre | noun /ˈkɑːdə/ tawagan ƙwararru ... | |
caecum | noun /ˈsiːkəm/ wani yanki na hanji wanda yake tsakanin ƙaramin ... | |
caesarean | noun /sɪˈzeəriən/ tiyata da ake yiwa mata domin fidda yaro ... | |
caesium | noun /ˈsiːziəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
caesura | noun /sɪˈzjʊərə/ wani waƙafi kusa da tsakiyan baiti na waƙa ... | |
cafe | noun /ˈkæfeɪ/ wani ƙaramin gidan sayad da abinci. ... | |
caffeine | noun /ˈkæfiːn/ wani sinadari da ake samu a cikin shayi ... | |
cage | noun & verb /keɪdʒ/ 1. Akurki (wani irin nau'in abu da ... | |
cahoots | noun /kəˈhuːts/ Haɗa baki da wasu musamman domin aikata laifi ... | |
cajole | verb /kəˈdʒəʊl/ lallashin mutum domin ya aikata abu ... | |
cake | noun /keɪk/ wani irin nau'in abinci da ake haɗawa da ... | |
Calabar | wani birni dake jihar Cross river na yankin Niger Delta ... | |
calamine | noun /ˈkæləmaɪn/ wani mai wanda ake sawa a ƙúná ko ... | |
calamitous | adjective /kəˈlæmɪtəs/ mai janyo bala'i ... | |
calamity | noun /kəˈlæməti/ bala'i, annoba ... | |
calcaneal | adjective /kælˈkeɪniəl/ (anatomy) abun daya shafi calcaneus ... | |
calcaneocuboid | adjective /kælˌkeɪniəʊˈkjuːbɔɪd/ (anatomy) mai alaƙa da calcaneus da kuma ... | |
calcaneus | noun /kælˈkeɪniəs/ (anatomy) ƙashin diddige ... | |
calciferous | adjective /kælˈsɪfərəs/ a fannin ilmin kimiyya na 'geology' wannan kalmar ... | |
calcification | noun /ˌkælsɪfɪˈkeɪʃn/ duba gurin calcify ... | |
calcify | verb /ˈkælsɪfaɪ/ sanya abu ya zamto mai tauri ta hanyar ... | |
calcite | noun /ˈkælsaɪt/ a fannin ilmin kimiyya na 'chemistry', wannan kalmar ... | |
calcium | noun /ˈkælsiəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
calcium carbonate | noun /ˌkælsiəmˈkɑːbəneɪt/ a fannin ilmin kimiyya na 'chemistry', wannan kalmar ... | |
calculate | verb /ˈkælkjʊleɪt/ lissafa, kimanta ... | |
Calculation | noun /ˌkælkjʊˈleɪʃən/ Lissafi ... | |
Calculator | noun /ˈkælkjʊleɪtər/ kalkuleta ... | |
calculus | noun /ˈkælkjələs/ (mathematics) wani nau'in lissafi mai zurfi ... | |
calender | noun /ˈkælɪndər/ kalanda ... | |
calf | noun /kɑːf/ 1. Ɗan maraƙi (= ƙaramin sa) 2. Bayan ƙafa ... | |
calibrate | verb /ˈkælɪbreɪt/ yin alama a jikin ma'auni (domin ganin cewa ... | |
calibration | noun /ˌkælɪˈbreɪʃn/ 1. Gurin da aka zana a jikin ma'auni 2. Duba ... | |
californium | noun /ˌkælɪˈfɔːniəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
calk | noun /kɔːk/ (US) wani nau'in abun tace ruwa da ake ... | |
call | verb /kɔːl/ kira ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible