S | harafi na goma sha tara a jerin haruffan Turanci ... | |
sabbath | noun /ˈsæbəθ/ ranar hutu da yin ibada wacce itace assabar ... | |
sabbatical | noun /səˈbætɪkəl/ lokacin hutun malaman jami'a ko kwaleji ... | |
Sabon Gari | sunan da ake amfani da shi a Arewacin Naijeriya da ... | |
sabotage | noun & verb /ˈsabətɑːʒ/ zagon ƙasa (lalata kayayyaki musammam saboda ... | |
saboteur | noun /ˌsɑːbəˈtɜː/ mai yin zagon ƙasa (lalata abun da mutum ... | |
sac | wani guri mai kama da jaka a jikin mutum ko ... | |
saccharin | noun /ˈsækərɪn/ wani sinadari mai zaƙi wanda ake yin amfani ... | |
sachet | noun /ˈsæʃeɪ/ ƙaramin fatiki ... | |
sack | noun & verb /sæk/ 1. Buhu 2. Korar mutum daga gurin aiki ... | |
sacra | jam'in kalmar sacrum ... | |
sacral | adjective /ˈseɪkrəl/ (medical) abun daya shafi sacrum ... | |
sacred | adjective /ˈseɪkrɪd/ abu mai tsarki wanda ya shafi addini ... | |
sacrifice | verb & noun /ˈsækrɪfaɪs/ 1. Sadaukar, sadaukarwa (haƙura da wani abu ... | |
sacrificial | adjective /ˌsækrɪˈfɪʃl/ na sadaukarwa ... | |
sacrilege | noun /ˈsækrɪlɪʤ/ isgilanci (raina abun da mutane suke girmamawa) ... | |
sacroiliac | adjective /ˌseɪkrəʊˈɪliæk/ (anatomy) tsakanin sacrum da ilium ... | |
sacrosanct | adjective /ˈsækrəsæŋkt/ wanda yake da muhinmanci don haka zai wahala ... | |
sacrospinous | adjective /ˌseɪkrəʊˈspaɪnəs/ (medical) abun daya shafi yankin dake tsakanin | |
sacrum | noun /ˈseɪkrəm/ (anatomy) wani ƙashi mai siffar triangle a ... | |
sad | adjective /sæd/ fushi ... | |
sadden | verb /ˈsædən/ fusata ... | |
saddle | noun /ˈsædl/ 1. Siddi (abin da ake zama a kai na ... | |
sadism | noun /ˈseɪdɪzəm/ kasancewa kana samun nishaɗi, musammam na jima'i ta ... | |
sadist | noun /ˈseɪdɪst/ mutumin da yake samun nishaɗi idan yana musgunawa ... | |
sadistic | adjective /səˈdɪstɪk/ wanda yake samun nishaɗi ta hanyar musguna ma ... | |
sadly | adverb /ˈsædli/ 1. A fusace 2. Abun takaici ... | |
sadness | noun /ˈsædnəs/ takaici da baƙin ciki ... | |
sadomasochism | noun /ˌseɪdəʊˈmæsəkɪzm/ samun nishaɗi ta hanyar musgunama wani ... | |
sadomasochistic | adjective /ˌseɪdəʊmasəˈkɪstɪk/ kasancewa kana samun gamsuwar jima'i idan wani ya ... | |
safe | adjective /seɪf/ tsira, mara matsala ... | |
safe house | gidan tsira ... | |
safeguard | noun /ˈseɪfɡɑːd/ kariya ... | |
safety | noun /ˈseɪfti/ tsira ... | |
sagacious | adjective /səˈgeɪʃəs/ hikima ... | |
sagacity | noun /səˈgæsɪti/ hikima ... | |
saggy | adjective /ˈsæɡi/ wanda ya tale kuma yayi sakwa sakwa ... | |
Sagittarius | noun /ˌsædʒɪˈteəriəs/ damin taurari wanda aka ce wai yana da ... | |
sahel | noun /səˈhɛl/ wani yankin Afrika dake a tsakanin yankin Sudan ... | |
said | verb /sed/ faɗar magana (idan anyi amfani da kalmar a ... | |
sail | verb /seɪl/ 1. Yin tafiya ta jirgin ruwa. 2. Tuƙa jirgin ruwa ... | |
sailing | noun /ˈseɪlɪŋ/ yin tafiya ta jirgin ruwa ... | |
sailor | noun /ˈseɪlə/ ma'aikacin jirgin ruwa ... | |
saint | noun /seɪnt,sənt/ waliyyi na addinin kiristanci ... | |
saith | /seθ/ tsohuwar kalma wacce take nufin 'says' ... | |
sake | noun /seɪk/ saboda ... | |
sal | noun /sɑːl/ wata nau'in bishiyar da ake samu a arewacin ... | |
salaam | verb /səˈlɑːm/ ana yin amfani da shi a wasu ƙasashen ... | |
salacious | adjective /səˈleɪʃəs/ son jima'i ... | |
salad | noun /ˈsæləd/ abincin da aka yishi da ganyayyaki ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible