Q | harafi na goma sha bakwai a jerin haruffan Turanci ... | |
Qatar | noun /ˈkʌtɑːr/ wata ƙasa dake yankin gabas ta tsakiya na ... | |
Qatari | adjective /kʌtˈɑːri/ mai alaƙa da ƙasar Qatar ko mutanen wannan ... | |
quack | verb, noun /kwæk/ kukan agwagwa, yin kukan agwagwa ... | |
quadrant | noun /ˈkwɒdrənt/ rubu'i ... | |
quadriplegia | noun /ˌkwɒdrɪˈpliːdʒə/ (medical) shanyewar dukkan ƙafafu da hannaye ... | |
quadriplegic | adjective /ˌkwɒdrɪˈpliːdʒɪk/ nakashashshe wanda baya iya yin aiki da hannayensa ... | |
quadruple | verb /kwɒˈdruːpl/ ruɓanya girman abu har zuwa sau huɗu ... | |
quadruplet | noun /ˈkwɒdrʊplət/ 'Yan huɗu (ɗaya daga cikin yara huɗu waɗanda ... | |
quagmire | noun /ˈkwɒɡmʌɪə/ laka mai taushi ... | |
quail | noun /kweɪl/ salwa (wani nau'in tsintsu) ... | |
quaint | adjective /kweɪnt/ wanda kyan shi ba zai misaltu ba ko ... | |
quake | verb /kweɪk/ girgiza (saboda ka tsorata) ... | |
qualification | noun /ˌkwɒlɪfɪˈkeɪʃən/ takaddun shaidan kammala karatu ... | |
qualified | adjective /ˈkwɒlɪfaɪd/ idan mutum ya cancanci samun wani abu ... | |
qualify | verb /ˈkwɒlɪfaɪ/ cancanta ... | |
quality | noun /ˈkwɒlɪti/ 1. Inganci 2. Ƙwarewa ... | |
quandary | noun /ˈkwɒndri/ rashin sanin me yafi dacewa kayi ... | |
quantity | noun /ˈkwɒntɪti/ yawan abu ... | |
quarantine | noun & verb /ˈkwɒrəntiːn/ 1. Lokacin da aka tsare mutum ko ... | |
quarrel | noun & verb /ˈkwɒrəl/ tankiya, husuma, yamutsi, jayayya, hargitsi, takun ... | |
quarrelsome | adjective /ˈkwɒrəlsəm/ mai husuma ... | |
quarter | noun /ˈkwɔːtər/ 1. Rubu'i (kashi ɗaya cikin huɗu) 2. Anguwa, gunduma 3. Mazauni, ... | |
quarterly | adverb /ˈkwɔːtəli/ mai faruwa sau huɗu a shekara ... | |
quash | verb /kwɒʃ/ 1. Soke wani hukunci da kotu ta yanke. A ... | |
quaternary | adjective /kwəˈtəːnəri/ 1. Wanda yake a mataki na huɗu. 2. (Geology) Wanda ... | |
Quaternary period | noun /kwəˈtɜːnəri ˈpɪərɪəd/ yana yin nuni ga wani zamani, kimanin ... | |
quay | noun /kiː/ gurin da ake ɗaure jiragen ruwa ... | |
queen | noun /kwiːn/ sarauniya ... | |
quell | verb /kwel/ dakatar da abu (musammam ta hanyar yin amfani ... | |
quench | verb /kwentʃ/ 1. Kawar da ƙishin ruwa 2. Biyan buƙata ... | |
queries | jam'in 'query' (neman ƙarin bayani) ... | |
query | noun, verb /ˈkwɪəri/ tambaya (ta neman ƙarin bayani) ... | |
question | noun /ˈkwestʃən/ tambaya ... | |
question mark | wannan alaman (?) ... | |
question tag | kalmomi kamar 'isn't it?', ko 'don't you' waɗanda ake sanyasu ... | |
questionable | adjective /ˈkwestʃənəbl/ abun tambaya ... | |
questions | tambayoyi ... | |
queue | noun /kjuː/ sahu (jerin mutane ko na wasu abun waɗanda ... | |
quibble | noun & verb /ˈkwɪbəl/ ƙanƙanin uzuri, bayar da ƙanƙanin uzuri ... | |
quick | adjective /kwɪk/ sauri, gaggawa, hanzari ... | |
quicken | verb /ˈkwɪkən/ gaggauta ... | |
quickly | adverb /ˈkwɪkli/ cikin sauri ... | |
quickness | noun /ˈkwɪknəs/ sauri ... | |
quidam | noun /ˈkwiːdam/ mutumin da ba'a san shi ba ... | |
quiet | adjective /kwaɪət/ 1. Shuru 2. Mutum mai shuru-shuru 3. Rufa-Rufa (ɓoye wani lamari ... | |
quieten | verb /ˈkwaɪətən/ natsu ... | |
quietly | adverb /ˈkwaɪətli/ yin shiru ... | |
quit | verb /kwɪt/ daina aikata wani abu ko barin wani aiki ... | |
quite | adverb /kwaɪt/ sarai, sosai, gabaki ɗaya, ɗan ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible