N | 1. Harafi na goma sha huɗu a jerin haruffan Turanci. ... | |
na kullun | regular ... | |
nab | verb /nab/ 1. Kama mutum yana aikata ba dai dai ba. 2. ... | |
nabob | noun /ˈneɪbɒb/ babban jami'i musulmi a daular mogul ... | |
nadir | noun /ˈneɪdɪə/ mafi ƙaranci ... | |
nae | yana nufin 'no' ... | |
naff | verb & adjective /naf/ 1. Tafi. 2. Mara ɗanɗano ko tsari. ... | |
nagana | noun /nəˈɡɑːnə/ wata kalar cutar dabbobi a kudancin Afirka. ... | |
nagging | adjective /ˈnaɡɪŋ/ 1. (mutum) wanda a koda yaushe yake takurawa wani. 2. ... | |
Naija | yana nufin 'Nigeria' da harshen 'pidgin English' (wani irin gurɓataccen ... | |
nail | noun /neɪl/ 1. Farce 2. Ƙusa ... | |
Naira | sunan kuɗin da ake amfani da shi a Naijeriya wanda ... | |
naive | adjective /naɪˈiːv/ dolanci ... | |
naked | adjective /ˈneɪkɪd/ tsirara ... | |
name | noun /neɪm/ suna ... | |
nameless | adjective /ˈneɪmləs/ abin da baida suna ... | |
namely | adverb /ˈneɪmli/ adverb na kalmar 'name' ... | |
names | sunaye ... | |
namesake | noun /ˈneɪmseɪk/ takwara (wanda yake da suna iri guda da ... | |
Namibia | noun /nəˈmɪbiə/ wata ƙasa dake kudancin nahiyar Afrika ... | |
Namibian | adjective /nəˈmɪbiən/ mai alaƙa da ƙasar Namibia ko mutanen wannan ... | |
nan | noun /nɑːn/ kaka mace ... | |
nanny | noun /ˈnæni/ macen dake kula da yaran wasu a gida ... | |
nanometer | noun /ˈnanəʊˌmiːtə/ metres miliyan dubu ɗaya. ... | |
nanosecond | noun /ˈnanəʊsɛkənd/ daƙiƙoƙi miliyan dubu ɗaya. ... | |
nanotechnology | noun /ˌnanəʊtɛkˈnɒlədʒi/ fasahar data shafi sarrafa 'nanometers' ... | |
nap | noun & verb /nap/ Kishingiɗa (gajeran bacci) ... | |
napa | noun /ˈnapə/ wata kalar jakar leda mai taushi da ake ... | |
nape | noun /neɪp/ ƙeya (bayan wuyan mutum) ... | |
napkin | noun /ˈnæpkɪn/ ƙyalle ko takadda da ake sawa yara don ... | |
nappa | noun /ˈnapə/ wata kalar jakar leda mai taushi da ake ... | |
nappe | noun /nap/ dutsen da aka matsar da shi gefe guda. ... | |
narcissism | noun /ˈnɑːsɪsɪzəm/ ɗabi'an yawan son ɗaukaka ... | |
narcissist | noun /ˈnɑːsɪsɪst/ mutumin da yake da ɗabi'an yawan son yaga ... | |
narcissistic personality disorder | noun /nɑːsɪˌsɪstɪk pɜːsənˈæləti dɪˌsɔːdə/ (psychology) taɓin hankalin dake sa mutum ... | |
narcolepsy | noun /ˈnɑːkəlepsi/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
narcoleptic | adjective /ˌnɑːkəˈleptɪk/ (medical) fama da matsalar narcolepsy ... | |
narcosis | noun /nɑːˈkəʊsɪs/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
narcotic | noun /nɑːˈkɒtɪk/ wata kalar muggan ƙwaya ... | |
nark | noun & verb /nɑːk/ 1. Mai tsegunta ma 'yan sanda labarai. 2. ... | |
narked | adjective /nɑːkt/ me damun mutum. ... | |
narky | adjective /ˈnɑːki/ mai saurin sanya damuwa. ... | |
narrate | verb /nəˈreɪt/ ruwaito, karanta labari, faɗi labari ... | |
narrative | adjective /ˈnærətɪv/ 1. Na ruwaya (ƙarin bayani akan wani labari ko ... | |
narrator | noun /nəˈreɪtər/ mai aiko da rahoto ... | |
narrow | adjective /ˈnærəʊ/ matsatstse, mara faɗi, tsukakke ... | |
narrowboat | noun /ˈnarəʊbəʊt/ jirgin ruwa wanda yake da girma ƙasa mita ... | |
narrowcast | verb /ˈnarəʊkɑːst/ watsa shirin talabijin ta hanyar 'cable' ... | |
narrowly | adverb /ˈnarəʊli/ da kaɗan ... | |
narrowminded | adjective /narəʊˈmʌɪndɪd/ wanda baya biye wa ra'ayin wasu. ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible