sequential | adjective /sɪˈkwenʃl/ wanda yake tafiya daki daki (wani na bin ... | |
sequester | verb /sɪˈkwestər/ riƙe kayan mutun har sai ya biya bashi ... | |
sequestrate | verb /sɪˈkwestreɪt/ amsan kayan mutum har sai ya biya ka ... | |
Serbia | noun /ˈsɜːbiə/ wata ƙasa dake kudu maso gabashin nahiyar Turai ... | |
Serbian | adjective /ˈsɜːbiən/ mai alaƙa da ƙasar Serbia, mutanen wannan ƙasar ... | |
serenade | verb /ˌsɛrɪˈneɪd/ rerawa mutum waƙa ... | |
serendipitous | adjective /ˌsernˈdɪpɪtəs/ gamo da katar (yin nasarar samun abu a ... | |
serendipity | noun /ˌsɛrənˈdɪpɪti/ aukuwan abubuwa cikin walwala. ... | |
serene | adjective /sɪˈriːn/ kwanciyar hankali ... | |
serenity | noun /səˈrenəti/ natsuwa ... | |
serf | noun /sɜːf/ bawa a zamanin da ... | |
serge | noun /sɜːʤ/ wani nau'in ƙyalle mai ƙarfi da ake amfani ... | |
sergeant | noun /ˈsɑːdʒənt/ ƙaramin jami'in soji mai matsakaicin muƙami ... | |
serial | adjective /ˈsɪərɪəl/ 1. Labarin da ake yayatawa a gurare daban dabam 2. ... | |
serial killer | noun /ˈsɪərɪəl ˈkɪlə/ mai kisan gilla ... | |
serial number | wata lamba da ake sanyawa a jikin abubuwa da aka ... | |
series | noun /ˈsɪəriːz/ a jere ... | |
serious | adjective /ˈsɪəriəs/ 1. Mai muhimmanci 2. Mai muni 3. Idan da gaske kake ... | |
seriously | adverb /ˈsɪəriəsli/ 1. A cikin munmunan yanayi 2. Yanayi wanda babu wasa ... | |
seriousness | noun /ˈsɪəriəsnəs/ 1. Muni 2. Ɗaukan abu da muhinmanci ba wai da ... | |
sermon | noun /ˈsɜːmən/ wa'azi ... | |
sermonize | verb /ˈsɜːmənaɪz/ wa'azantar ... | |
serologist | noun /sɪˈrɒlədʒɪst/ wasanin kimiyya wanda yake yin nazari akan jini ... | |
serologist | noun /sɪˈrɒlədʒɪst/ wasanin kimiyya wanda yake yin nazari akan jini ... | |
serology | noun /sɪˈrɒlədʒi/ nazari akan jini da sauran ruwan dake jiki ... | |
serotonin | noun /ˌserəˈtəʊnɪn/ yana nufin 'neurotransmitter' (wani sinadari a jiki da ... | |
serpent | noun /ˈsɜːpənt/ maciji ... | |
serum | noun /ˈsɪərəm/ wani ruwa mai ɗauke da sinadaran da suke ... | |
servant | noun /ˈsɜːvənt/ bawa ... | |
serve | verb /sɜːv/ 1. Yin aiki, yin bauta, yi hidima 2. Samar da ... | |
server | noun /ˈsɜːvər/ kundin bayanai, ma'ajiya ... | |
servery | noun /ˈsɜːvəri/ wani guri a gidan abinci da ake siyar ... | |
service | noun & verb /ˈsɜːvɪs/ 1. Hidima. 2. Aikace aikace. 3. Kwankwance wata na'ura ... | |
service provider | kamfanin da yake samar ma mutane hanyoyin shiga yanar gizo ... | |
servile | adjective /ˈsəːvʌɪl/ mai biyayya ... | |
servitude | noun /ˈsɜːvɪtjuːd/ kasancewa ƙarƙashin ikon wani ... | |
sesame | noun /ˈsɛsəmi/ riɗi ... | |
session | noun /ˈseʃən/ 1. Lokacin gudanar da aiki 2. Taro ... | |
set | verb /set/ 1. Dasa, kafa 2. Sanyawa cikin wani yanayi 3. Tabbatar da 4. ... | |
set fire to | kunna wuta a jikin abu ... | |
set on fire | (idiom) cinnawa mutum ko abu wuta ... | |
setback | noun /ˈsɛtbak/ koma baya (samun tsaiko gurin bunƙasar abu) ... | |
setting | noun /ˈsetɪŋ/ seti ... | |
settle | verb /ˈsetl/ 1. Sasanta 2. Zama a wani gari/guri 3. Biyan kuɗi 4. Yanke ... | |
settle a score | (idiom) hukunta mutum akan wani tsohon laifi daya aikata maka ... | |
settlement | noun /ˈsetlmənt/ maslaha, sulhu, gurin zama, biyan kuɗi ... | |
settler | noun /ˈsetlər/ baƙin da suka samu gurin zama ... | |
seven | number /ˈsevən/ bakwai ... | |
seventeen | number /ˌsevənˈtiːn/ goma sha bakwai ... | |
seventh | ordinal number /ˈsevənθ/ na bakwai ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible