seniority | noun /ˌsiːniˈɒrɪti/ idan ka girma mutum ko kuma ka fishi ... | |
sensation | noun /senˈseɪʃn/ ji a jiki ... | |
sensational | adjective /sɛnˈseɪʃənəl/ 1. Mai ba mutane sha'awa da mamaki. 2. Mai kyau ... | |
sensationalise | verb /sɛnˈseɪʃənəlʌɪz/ gabatar da labarin da zai ba jama'a sha'awa. ... | |
sensationalism | noun /sɛnˈseɪʃənəlɪzəm/ gabatar da labarin da zai ja hankulan jama'a ... | |
sensationalize | verb /sɛnˈseɪʃənəlʌɪz/ gabatar da labarin da zai ba jama'a sha'awa. ... | |
sense | noun & verb /sens/ 1. Hankali 2. Ma'ana 3. Ji a jiki, a ... | |
sense of humor | (US) fara'a ... | |
sense of humour | fara'a ... | |
senseless | adjective /ˈsensləs/ rashin hankali ... | |
sensibility | noun /ˌsɛnsɪˈbɪlɪti/ iya fahimta sosai. ... | |
sensible | adjective /ˈsensəbl/ mai ma'ana, mai natsuwa ... | |
sensitive | adjective /ˈsɛnsɪtɪv/ 1. Saurin ankarewa da wata alama ko wani canji ... | |
sensitivity | noun /sɛnsɪˈtɪvɪti/ saurin ankarewa da wata alama. ... | |
sensitize | verb /ˈsensətaɪz/ ankarar (jan hankalin mutum zuwa ga abu) ... | |
sensor | noun /ˈsɛnsə/ na'urar da take fara aiki da zaran wani ... | |
sensory | adjective /ˈsensəri/ abin da ya shafi gani, ji da kunni, ... | |
sensual | adjective /ˈsensjʊəl/ wanda ya shafi ji da jiki ... | |
sensuous | adjective /ˈsenʃuəs/ mai shiga jiki ... | |
sent | verb /sent/ idan an aika da wani abu ... | |
sentence | noun, verb /ˈsentəns/ jimla, hukuncin kotu, yanke hukunci ... | |
sententious | adjective /senˈtenʃəs/ kankanba (yawan nuna cewa kai kasan wani abu) ... | |
sentient | adjective /ˈsentiənt/ kasancewa kana iya ankarewa ta hanyar hanyoyi biyar: ... | |
sentiment | noun /ˈsɛntɪmənt/ abun da zuciya ke ji. ... | |
sentimental | adjective /sɛntɪˈmɛntəl/ 1. Wanda ya shafi abin da zuciya take ji 2. ... | |
sentimentalise | verb /ˌsentɪˈmentəlaɪz/ siffanta abu a yanayin da za'a iya ankarewa ... | |
sentimentalist | noun /ˌsentɪˈmentəlɪst/ mutumin da yake ankarewa da abu ... | |
sentimentality | noun /ˌsentɪmenˈtæləti/ kasancewa kana ankarewa ... | |
sentimentalize | verb /ˌsentɪˈmentəlaɪz/ siffanta abu a yanayin da za'a iya ankarewa ... | |
sentinel | noun /ˈsentɪnl/ mai gadi ... | |
sentry | noun /ˈsentri/ soja wanda gadi ne aikin shi ... | |
separable | adjective /ˈsepərəbl/ abin da za'a iya rabawa ... | |
separate | adjective, verb /ˈsepərət/ raba, rabe, ware, keɓe ... | |
separated | adjective /ˈsepəreɪtɪd/ rababbe ... | |
separately | adverb /ˈsepərətli/ a rabe ... | |
separating | rabawa ... | |
separation | noun /ˌsepərˈeɪʃən/ rabuwa ... | |
separatism | noun /ˈseprətɪzəm/ ra'ayin ganin an raba ƙasa ... | |
separatist | noun /ˈseprətɪst/ ɗan aware (mai son yaga an raba ƙasa) ... | |
sepsis | noun /ˈsepsɪs/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
September | noun /sepˈtembər/ Satumba ... | |
septic | adjective /ˈseptɪk/ abun da ya kamu da ƙwayoyin cuta na ... | |
septicaemia | noun /ˌseptɪˈsiːmiə/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
septicemia | noun /ˌseptɪˈsiːmiə/ yadda ake rubuta kalmar 'septicaemia' da Turancin Amurka ... | |
septuagenarian | noun /ˌseptjʊədʒɪˈneəriən/ mutumin da yake da shekaru tsakanin saba'in zuwa ... | |
septuplet | noun /ˈseptjʊplɪt/ 'Yan bakwai (ɗaya daga cikin yara bakwai da ... | |
sepulchral | adjective /səˈpʌlkrəl/ jimamin mutuwa ... | |
sepulchre | noun /ˈsɛpəlkə/ abu mai siffar dutse da ake birne mamaci ... | |
sequel | noun /ˈsiːkwəl/ 1. Aiki wanda ya kasance cigaba ne na wani ... | |
sequence | noun /ˈsiːkwəns/ jerangiya ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible