seventy | number /ˈsevənti/ saba'in ... | |
several | pronoun /ˈsevərəl/ 1. Da ɗan yawa (ba mai yawa sosai ba) adjective ... | |
severally | adverb /ˈsevərəli/ a rarrabe ... | |
severe | adjective /sɪˈvɪər/ mai tsanani, matsananci ... | |
severely | adverb /sɪˈvɪəli/ matsananci ... | |
severity | noun /sɪˈverɪti/ tsanani ... | |
sew | verb /səʊ/ ɗinki ... | |
sewage | noun /ˈsuːɪdʒ/ kashi ... | |
sewing | ɗinkewa ... | |
sewing machine | keken ɗinki ... | |
sewn | idan akayi dinki ... | |
sex | noun /seks/ 1. Jima'i. 2. Kasantuwa jinsin mace ko namiji ... | |
sex change | wani aiki da ake yiwa mutum domin sauya halittar sa ... | |
sex chromosome | 'chromosome' daya shafi yanda ake gane jinsin halittar mutane. Mata ... | |
sex drive | noun /sɛks draɪv/ sha'awar jima'i ... | |
sex maniac | mutumin da yake da matsanancin son yin jima'i ... | |
sex object | mutumin (musamman mace) da ake yiwa kallon mutunci kawai saboda ... | |
sex worker | noun /ˈseks ˌwɜːkə/ mutumin da ake yin jima'i da shi ... | |
sexagenarian | noun /ˌseksədʒɪˈneəriən/ mutumin da yake da shekaru sittin zuwa sittin ... | |
sexism | noun /ˈseksɪzəm/ nuna wariya ga mutum saboda irin jinsin sa ... | |
sexist | adjective /ˈseksɪst/ mutumin da yake nuna wariya ga mutane saboda ... | |
sexless | adjective /ˈseksləs/ mara jinsi (mutumin da shi ba namiji ba ... | |
sexology | noun /sekˈsɒlədʒi/ ilimin kimiyya wanda yake nazari akan halayyar mutum ... | |
sextuplet | noun /ˈsekstʊplət/ 'Yan shida (ɗaya daga cikin yara shida da ... | |
sexual | adjective /ˈsekʃuəl/ 1. Abin da ya shafi jima'i tsakanin mutane biyu. 2. ... | |
sexual harassment | neman yin lalata ... | |
sexual intercourse | yin jima'i tsakanin mutane biyu ... | |
sexual orientation | noun /ˌseksjʊəl ɔːrienˈteɪʃən/ kasancewa ka fi son yin mu'amala da ... | |
sexuality | noun /ˌseksjuˈælɪti/ sha'awan jima'i ... | |
sexualize | verb /ˈsekʃuəlaɪz/ tada ma mutum sha'awa ... | |
sexually | adverb /ˈsekʃəli/ 1. Na jima'i. 2. Wanda ke tada sha'awan jima'i ... | |
sexy | adjective /ˈseksi/ (jikin mutum) mai motsa sha'awa ... | |
Seychelles | noun /seɪˈʃelz/ wata ƙasa dake tekun India wacce tsibirai sama ... | |
Seychellois | noun /ˌseɪʃelˈwɑː/ mutumin yankin Seychelles ... | |
SGML | a fannin fasahar na'urar computer, waɗannan haruffan suna nufin 'Standard ... | |
Sgt. | adjective /ˈseksi/ yadda ake rubuta sergeant a taƙaice ... | |
shabby | adjective /ˈʃabi/ yamutsatstse ... | |
shackle | verb /ˈʃækl/ 1. Hana mutum sakat (hana shi aiwatar da abun ... | |
shade | noun & verb /ʃeɪd/ inuwa, yin inuwa ... | |
shadow | noun /ˈʃædəʊ/ 1. Inuwa 2. Ɗan kaɗan 3. Mai take bayan wani (mutumin ... | |
shadowy | adjective /ˈʃædəʊi/ mai inuwa ... | |
shaft | noun /ʃɑːft/ mariƙi (musammam na kayan aiki ko makami) ... | |
Shaikh | noun /ʃeɪk/ Shehi ... | |
shake | verb /ʃeɪk/ 1. Girgiza 2. Musabaha (gaisawa ta hanyar haɗa hannaye) ... | |
shaken | wannan kalmar 'past tense' na kalmar 'shake' ce, domin sanin ... | |
shaken baby syndrome | noun /ˌʃeɪkn ˈbeɪbi ˌsɪndrəʊm/ munmunan rauni galibi a ƙwaƙwalwa da ... | |
shaker | noun /ˈʃeɪkər/ mai girgizawa ... | |
shaking | noun /ˈʃeɪkɪŋ/ girgizawa ... | |
shaky | adjective /ˈʃeɪki/ mai gizgiza ... | |
shall | verb /ʃæl/ ana amfani da shi ne a maimako 'will' ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible