semantic | adjective /sɪˈmantɪk/ wanda ya shafi ma'ana a yare. ... | |
semantics | noun /sɪˈmantɪks/ fannin ilimin lafazi 'linguistics' wanda ya shafi ma'ana. ... | |
semaphore | noun /ˈsɛməfɔː/ hanyar aikawa da saƙonni ta hanyar riƙe hannaye. ... | |
semblance | noun /ˈsembləns/ mai kama da wani yanayi ... | |
seme | noun /siːm/ yana nufin semanteme ... | |
sememe | noun /ˈsɛmiːm/ ƙaramar ma'ana ... | |
semen | noun /ˈsiːmən/ ruwan da yake ɗauke da maniyi wanda mazakutan ... | |
semester | noun /sɪˈmestər/ ɗaya daga cikin lokutan karatun jami'a ko kwaleji ... | |
semi circle | rabin circle ... | |
semi colon | shi ne wannan alaman (;) wanda ake amfani da shi ... | |
semi final | wasanni biyu da ake bugawa a gasa kafin wasan ƙarshe, ... | |
semi- | yana nufin rabi (idan aka sanya shi a farkon kalma) ... | |
semi-arid | adjective /ˌsemiˈærɪd/ gurin da ake samun ɗan wadataccen ruwan sama ... | |
semi-detached | ƙaramar rabuwa. ... | |
semi-precocious | mai matsakaicin ɗaukaka. ... | |
semi-professional | mai matsakaicin ƙwarewa. ... | |
semi-skilled | matsakaicin ƙwarewa. ... | |
semi-skimmed | matsakaicin tsamewa. ... | |
semi-tone | matsakaicin sauti ... | |
semi-trailer | ƙaramar tirela ... | |
semi-tropical | ƙaramin gurin da yake da zafi da ruwa. ... | |
semi-vowel | ƙaramin wasali ... | |
semicolon | noun /ˌsemiˈkəʊlɒn/ wannan alamar (;) ... | |
seminal | adjective /ˈsɛmɪnəl/ na semen ... | |
seminar | noun /ˈsemɪnɑːr/ taron ƙarawa juna sani ... | |
seminarian | noun /sɛmɪˈnɛːrɪən/ duba gurin seminary ... | |
seminary | noun /ˈsemɪnəri/ kwalejin horas da limaman coci ... | |
Seminole | noun /ˈsɛmɪnəʊl/ ɗan arewacin nahiyar Amurka ta arewa. ... | |
semiotics | noun /ˌsɛmɪˈɒtɪks/ darasin dake magana akan tambari. ... | |
semite | noun /ˈsiːmʌɪt/ mutumin da yake magana da yaren semitic ... | |
Semitic | adjective /sɪˈmɪtɪk/ 1. Na harshen Hebrew da kuma Larabci 2. Wanda ya ... | |
semolina | noun /ˌseməˈliːnə/ ƙwayan alkama wacce ake niƙa ta domin yin ... | |
senate | noun /ˈsenət/ Majalisar dattawa ... | |
senator | noun /ˈsenətər/ ɗan majalisar dattawa ... | |
send | verb /send/ aika ... | |
send off | aikawa da ... | |
send up | aikawa ... | |
sender | noun /ˈsendər/ ma'aiki (mai aikawa da abu) ... | |
sending off | aikawa da ... | |
Senegal | noun /ˌsenɪˈɡɔːl/ wata ƙasa dake yammacin nahiyar Afirka ... | |
senegal coucal | ragwan maza ... | |
Senegalese | adjective /ˌsenɪɡəˈliːz/ mai alaƙa da ƙasar Senegal ko mutanen wannan ... | |
senescence | noun /sɪˈnɛsəns/ kalmar 'biology' wacce take nufin taɓarɓarewa saboda tsufa. ... | |
senescent | adjective /sɪˈnɛsənt/ kalmar 'biology' wacce take nufin 'taɓarɓarewa saboda tsufa' ... | |
senile | adjective /ˈsiːnaɪl/ idan tsufa ya rikitar da mutum ... | |
senile dementia | noun /ˌsiːnaɪl dɪˈmenʃə/ mantawa da wasu abubuwa saboda rikicin tsufa ... | |
senility | noun /səˈnɪləti/ rikicewa saboda tsufa ... | |
senior | adjective, noun /ˈsiːniər/ 1. Mai babban matsayi 2. Tsoho 3. Ɗalibin dake babban ... | |
senior citizen | babban ɗan ƙasa. ... | |
senior high school | babban makarantar sakandare a Amurka da Canada. ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible