Hausa Dictionary | English Hausa Dictionary
kamus
Hausa Dictionary
Translation | Koyon Turanci |Quran Search





<<    Shafi na 5 cikin 11    Gaba
Omani adjective /əʊˈmɑːni/ mai alaƙa da ƙasar Oman ko mutanen wannan ...
omega noun /ˈəʊmɪɡə/ harafin ƙarke na haruffan harshen 'Greek' ...
omen noun /ˈəʊmən/ alamun abin da zai faru nan gaba ...
omental adjective /əʊˈmentəl/ (medical) abun daya shafi omentum ...
omentum noun /əʊˈmentəm/ wani guri dake kewaye da tunbi da kuma ...
ominous adjective /ˈɒmɪnəs/ yin barazanar mummunan abu zai faru. ...
omission noun /əˈmɪʃn/ tsallake (abin da ba'a sanya shi a ciki ...
omit verb /əʊˈmɪt/ tsallake wani abu ba tare da ka sanya ...
omitted abin da aka tsallake ba'a sa shi ba ...
omni prefix /ˈɒmni/ komai ...
omni- prefix /ˈɒmni/ komai ...
omnipotence noun /ɒmˈnɪpətəns/ ƙarfin iko ...
omnipotent adjective /ɒmˈnɪpətənt/ mabuwayi (= mai ƙarfin iko) ...
omnipresence noun /ˌɒmnɪˈprɛzəns/ kasancewa ka warwatsu akoina ...
omnipresent adjective /ɒmnɪˈprɛzənt/ wanda yake a ko ina. ...
omniscience noun /ɒmˈnɪsɪəns/ sanin komai ...
omniscient adjective /ɒmˈnɪsɪənt/ sanin komai ...
omnivore noun /ˈɒmnɪvɔːr/ mutum ko dabba wanda yake cin kowani nau'in ...
omnivorous adjective /ɒmˈnɪvərəs/ cin kowani nau'in abinci ...
omohyoid adjective /ˌəʊməʊˈhaɪɔɪd/ (medical) abun daya shafi kafaɗa da kuma ƙashin ...
on preposition & adverb /ɒn/ a kai, a jiki, kusa da, ...
on hand idan abu yana kusa kuma za'a iya yin amfani da ...
on point (idiom) da kyau, kan daidaitacciyar hanya ...
on purpose yin abu da nufi ...
on the go (idiom) kan yin aiki ...
on the quiet (idiom) a asirce, a ɓoye ...
on the verge of (idiom) gab da faruwan abu ...
on time akan lokaci ...
on top (idiom) wanda yake a matakin farko ...
on top of something (idiom) bugu da ƙari ...
onanism noun /ˈəʊnənɪzəm/ gamsar da kanka ta hanyar amfani da al'aurarka ...
onboard verb /ˈɒnbɔːd/ 1. Horar da sabbin ma'aikata 2. Samun horo adjective /ˌɒnˈbɔːd/ 3. Kan ...
onboarding noun /ˈɒnbɔːdɪŋ/ samun horo ga sabon ma'aikaci ...
once adverb /wʌns/ sau ɗaya, da zaran ...
once in a while daga lokaci zuwa lokaci ...
once upon a time 1. A wani lokaci a da can. 2. A wani lokaci ...
once-over noun /ˈwʌnsəʊvə/ wasu aikace aikacen da aka yisu da sauri. ...
oncology noun /ɒŋˈkɒlədʒi/ ilimin kimiyya dake yin nazari akan jinyar cututtukan ...
Ondo wata jiha dake kudu maso yammacin Naijeriya da aka ƙirƙiro ...
one /wʌn/ ɗaya, wani, wata ...
one and the same (idiom) idan abubuwa duk ɗaya suke ...
one-off noun /wʌnˈɒf/ wanda ya faru ko yake faruwa sau ɗaya. ...
one-time adjective, adverb /ˈwʌntʌɪm/ 1. Lokaci guda. 2. Sau ɗaya kawai. ...
one-way adjective /wʌnˈweɪ/ wanda yake bayar da shiga da fice ta ...
onerous adjective /ˈəʊnərəs/ jidali (wanda yake tattare da wahalhalu ko matsaloli) ...
oneself pronoun /wʌnˈsɛlf/ kai, wani ...
onetime adjective /ˈwʌntaɪm/ na lokaci ɗaya ...
oneway adjective /wʌnˈweɪ/ wanda yake bayar da shiga da fice ta ...
ongoing adjective /ˈɒŋˌɡəʊɪŋ/ abun da yake ci gaba da faruwa ...
onion noun /ˈʌnjən/ albasa ...
<<    Shafi na 5 cikin 11    Gaba

English Hausa Dictionary/Kamus

English to Hausa Words list

A-B-C-D-E-F-G-H-I-J-K-L-M-N-O-P-Q-R-S-T-U-V-W-X-Y-Z

Hausa to English Words list

A-B-Ɓ-C-D-Ɗ-E-F-G-H-I-J-K-Ƙ-L-M-N-O-R-S-T-U-W-Y-'Y-Z

Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.

The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.

However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.

The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.

If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible

Aika Zuwa

Whatsapp

Copyright © 2014-2024 kamus.com.ng. All rights reserved