offer | verb /ˈɒfər/ 1. Samar, bayar noun /ˈɒfə/ 2. Gabatar da wata ... | |
offering | noun /ˈɒfərɪŋ/ abun daka bayar ko gabatar ga wani ... | |
offhand | adjective /ɒfˈhand/ wanda baya son jama'a ... | |
office | noun /ˈɒfɪs/ ofishi ... | |
officer | noun /ˈɒfɪsər/ babban jami'in soji ko ɗan sanda ... | |
official | adjective /əˈfɪʃəl/ na hukuma ... | |
officialese | noun /əfɪʃəˈliːz/ rubuce rubucen da yake da kalmomi fiye da ... | |
officially | adverb /əˈfɪʃəli/ a hukumance ... | |
officiate | verb /əˈfɪʃɪeɪt/ yin aiki a matsayin jami'i ... | |
offline | adjective /ˌɒfˈlaɪn/ idan kwanfutarka ko wayar salulanka tana offline, ba ... | |
offpeak | adjective & adverb /ɒfˈpiːk/ lokacin da abu baya ganiyar shi. ... | |
offroad | adverb /ɒfˈrəʊd/ nesa da hanya ... | |
offset | verb /ˈɒfset/ yin amfani da tasirin wani abu domin kashe ... | |
offshore | adjective, adverb /ˌɒfˈʃɔːr/ tudu (filin ƙasa wanda yake nesa da ... | |
offside | adjective & noun /ˌɒfˈsaɪd/ wani yanayi lokacin wasan ƙwallon ƙafa ... | |
offsider | noun /ˈɒfsʌɪdə/ mataimaki ko abokin harka. ... | |
offspring | noun /ˈɒfsprɪŋ/ zuriya (yaran mutum) ... | |
often | adverb /ˈɒfən/ kasafai (sauda yawa) ... | |
oftentimes | adjective /ˈɒfntaɪmz/ (mainly US) galibi ... | |
oga | Wata kalma da ake amfani da ita a broken English/pidgin ... | |
ogam | noun /ˈɒɡəm/ wasu tsaffin haruffa ishirin na birtaniya ... | |
ogham | noun /ˈɒɡəm/ wasu tsaffin haruffa ishirin na birtaniya ... | |
ogre | noun /ˈəʊɡə/ babban mutum mai yawan cin abinci. ... | |
ogress | noun /ˈəʊɡrɛs/ babbar muce mai yawan cin abinci. ... | |
Ogun | wata jiha dake kudu maso yammacin Naijeriya da aka ƙirƙiro ... | |
ohmmeter | noun /ˈəʊmˌmiːtə/ wata na'urar auna wutar lantarki ... | |
oil | noun /ɔɪl/ mai ... | |
oil-field | filin da za'a iya samun mai ... | |
oil-man | mutumin dake tono mai ... | |
oily | adjective /ˈɔɪli/ abin da ke ɗauke da mai ... | |
ok | /ˌəʊˈkeɪ/ nuna cewa ka amince ... | |
okada | sunan masu haya da babura a kudancin Naijeriya ... | |
okra | noun /ˈəʊkrə/ kuɓewa ... | |
old | adjective /əʊld/ tsoho ... | |
old age | shekarun tsufa ... | |
Old English | Turancin Ingilishi wanda ake amfani da shi kafin shekara ta ... | |
old fashioned | tsohon yayi ... | |
Old testament | tsohon alƙawari ... | |
old world | nahiyoyin Africa, Asia, da Europe waɗanda da ake yiwa kallon ... | |
oleaginous | adjective /ˌəʊlɪˈadʒɪnəs/ me mai ... | |
olecranon | noun /əʊˈlekrənɒn/ (anatomy) ƙarken ƙashin ulna dake gurin | |
olfactory | adjective /ɒlˈfaktəri/ mai alaƙa da 'smell' ... | |
oligarch | noun /ˈɒlɪɡɑːk/ mai shugabantar ƙungiyar 'oligarchy' ... | |
oligarchy | noun /ˈɒlɪɡɑːki/ wasu gungun mutane da suke jan ragamar ƙasa. ... | |
Oligocene | adjective /ˈɒlɪɡəʊsiːn/ (geology) yana yin nuni ga zamani na uku ... | |
olive | noun /ˈɒlɪv/ zaitun ... | |
ology | noun /ˈɒlədʒi/ darasi ... | |
olympic | adjective /əˈlɪmpɪk/ wasannin da ake gudanarwa na ƙasa da ƙasa ... | |
olympic games | wasu wasanni da ƙasa da ƙasa ke gudanarwa duk bayan ... | |
Oman | noun /əʊˈmɑːn/ wata ƙasa dake yankin gabas ta tsakiya na ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible