online | adjective /ˈɒnlaɪn/ idan kwanfutarka tayi connecting da internet ... | |
onlooker | noun /ˈɒnlʊkə/ mai sa ido ga abubuwan dake faruwa amma ... | |
only | adjective /ˈəʊnli/ kaɗai, kacal ... | |
only child | kasancewa yaro ɗaya ne kawai iyaye suka haifa. ... | |
only to | idan abu ya faru a sa'ilin da ba'a tsammanin faruwan ... | |
onomastics | noun /ˌɒnəˈmæstɪks/ ilimin dake nazari akan tarihi da kuma asalin ... | |
onomatopoeia | noun /ˌɒnəˌmætəˈpiːə/ samar da kalma ko yin amfani da kalmar ... | |
onomatopoeic | adjective /ˌɒnəˌmætəˈpiːɪk/ (kalma) wacce sautin ta yake kama da ƙaran ... | |
onset | noun /ˈɒnset/ 1. Lokacin da abu yake fara aukuwa, musamman abu ... | |
onshore | adjective & adverb /ˈɒnʃɔː/ wanda yake aukuwa akan doran ƙasa. ... | |
onslaught | noun /ˈɒnslɔːt/ babban farmaki. ... | |
onto | preposition /ˈɒntu/ zuwa, zuwa ga ... | |
onward | adverb /ˈɒnwəd/ mai dosowa ... | |
onwards | adverb /ˈɒnwəd/ mai dosowa ... | |
oodles | noun /ˈuːdəlz/ mai tarin yawa ... | |
opacity | noun /əʊˈpasɪti/ kasancewa haske bazai iya ratsawa ta cikin abu ... | |
opal | noun /ˈəʊpəl/ wani nau'in dutse. ... | |
opalescent | adjective /əʊpəˈlɛsənt/ mai fatsi-fatsi ... | |
opaque | adjective /əʊˈpeɪk/ wanda idanu bazai iya ganin abun dake cikin ... | |
open | adjective /ˈəʊpən/ 1. Buɗe/buɗaɗɗe (abun da yake ba'a rufe ba) 2. Buɗe ... | |
open fire | harbi ... | |
open minded | adjective /ˈˌōpən ˈˌmīndid/ mutumin da yake karɓar shawarwari. ... | |
open someone's eyes | faɗakar, wayar ... | |
open source | adjective /ˌəʊpnˈsɔːs/ kundin bayanan na'ura wanda kowa zai iya yin ... | |
open-handed | adjective /ˌəʊpnˈhændɪd/ mai karamci ... | |
open-minded | adjective /ˈˌōpən ˈˌmīndid/ mutumin da yake karɓar shawarwari. ... | |
open-source | adjective /ˌəʊpnˈsɔːs/ kundin bayanan na'ura wanda kowa zai iya yin ... | |
opener | noun /ˈəʊpənər/ abin da ake amfani da shi gurin buɗe ... | |
opening | noun /ˈəʊpnɪŋ/ buɗewa ... | |
openly | adverb /ˈəʊpənli/ a bayyane, a buɗe ... | |
openminded | adjective /ˈˌōpən ˈˌmīndid/ mutumin da yake karɓar shawarwari. ... | |
openness | noun /ˈəʊpnnəs/ 1. Gaskiya tare da rashin ɓoye bayanai ko abunda ... | |
opera | noun /ˈɒpərə/ wani irin wasan kiɗi ... | |
operate | verb /ˈɒpəreɪt/ 1. Sarrafa 2. Yin fiɗar mutum domin dalilai na lafiya ... | |
operating room | ɗakin da likitoci ke yin fiɗa a asibiti ... | |
operating system | wani sashi a computer ko wayar salula dake baiwa dukkannin ... | |
operation | noun /ˌɒpərˈeɪʃən/ 1. Fiɗa ko tiyata da ake wa mutane. 2. ... | |
operational | adjective /ˌɒpərˈeɪʃənəl/ abun daya shafi wani aiki ... | |
operative | noun /ˈɒpərətɪv/ 1. Ma'aikaci 2. Abun daya shafi aiki ... | |
operator | noun /ˈɒpəreɪtər/ mai sarrafa na'urori ... | |
ophthalmic | adjective /ɒpˈθælmɪk/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
ophthalmologist | noun /ˌɒfθælˈmɒlədʒɪst/ likitan idanu ... | |
ophthalmology | noun /ˌɒfθælˈmɒlədʒi/ ilimin kimiyya dake yin bayani akan idanu da ... | |
opiate | noun /ˈəʊpiət/ ƙwayan dake ɗauke da opium ... | |
opinion | noun /əˈpɪnjən/ ra'ayi ... | |
opinionated | adjective /əˈpɪnjəneɪtɪd/ mai yaƙini akan imanin shi. ... | |
opium | noun /ˈəʊpiəm/ wani magani da ake haɗa shi da ƙwayoyon ... | |
opponent | noun /əˈpəʊnənt/ 1. Abokin kara wasa ko kuma gasa 2. Mai ƙalubalantar ... | |
opportune | adjective /ˌɒpəˈtjuːn/ lokacin daya dace ... | |
opportunism | noun /ˈɒpətjuːnɪzəm/ ɗabi'ar yin amfani da dama. ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible