naw | yana nufin 'no' ... | |
nawab | noun /nʌˈwɑːb/ gwamna a lokacin mulkin daular Mongol na India. ... | |
naxalite | noun /ˈnaksəlʌɪt/ ɗan ƙungiyan masu ra'ayin kwaminisanci dake kudancin Asia. ... | |
nay | yana nufin 'no' ... | |
Nazi | noun /ˈnɑːtsi/ ɗan wata jam'iyya waɗanda suka yi mulki a ... | |
née | adjective /neɪ/ sunan asali ... | |
NCC | Yana nufin 'Nigerian Communications Commission' ... | |
NCE | Yana nufin 'Nigerian Certificate in Education' ... | |
Neanderthal | noun /nɪˈandətɑːl/ 1. Wani nau'in jinsin halittar mutane da suka ɓace ... | |
near | adverb, preposition & adjective /nɪər/ 1. Kusa 2. Nowhere near: ba nan ... | |
near sighted | adjective /nɪəˈsʌɪtɪd/ kasa ganin abu sosai har sai idan yana ... | |
near-sighted | adjective /nɪəˈsʌɪtɪd/ kasa ganin abu sosai har sai idan yana ... | |
nearby | /ˌnɪəˈbaɪ/ kusa kusa ... | |
nearest | mafi kusa ... | |
nearly | adverb /ˈnɪəli/ kusan, saura ƙiris ... | |
nearside | adjective /ˈnɪəsʌɪd/ wani guri a abin hawa kusa da 'kerb' ... | |
nearsighted | adjective /nɪəˈsʌɪtɪd/ kasa ganin abu sosai har sai idan yana ... | |
neat | adjective /niːt/ mai tsafta, wanda ya tsaru da kyau ... | |
neaten | verb /ˈniːtən/ sanya abu ya gyaru da kyau. ... | |
nebbish | noun /ˈnɛbɪʃ/ mutum mai tausayi ... | |
Nebuchadnezzar | noun /ˌnɛbjʊkədˈnɛzə/ babbar kwalbar giya wacce take dai dai da ... | |
nebula | noun /ˈnɛbjʊlə/ kalmar astronomy wacce take nufin gajimare na gas ... | |
nebulous | adjective /ˈnebjələs/ mara kan gado (= mara ma'ana sosai) ... | |
necessarily | adverb /ˌnesəˈserəli/ na dole ... | |
necessary | adjective /ˈnesəseri/ tilas ... | |
necessitate | verb /nəˈsesɪteɪt/ tilasta ... | |
necessity | noun /nəˈsesɪti/ 1. Wajibi, wajibci 2. Abun daya zame maka dole ... | |
neck | noun /nek/ wuya ... | |
neckerchief | noun /ˈnɛkətʃɪf/ rawanin da ake ratayawa a wuya ... | |
necklace | noun /ˈnɛklɪs/ sarƙar wuya ... | |
neckline | noun /ˈnɛklʌɪn/ bakin wuyar rigar mace. ... | |
necktie | noun /ˈnektaɪ/ ɗamarar wuya (wata igiya da ake sanyawa a ... | |
neckwear | noun /ˈnɛkwɛː/ abubuwan da ake ratayawa a wuya. ... | |
NECO | yana nufin 'National Examination Council' ... | |
necromancer | noun /ˈnekrəʊmænsər/ mutumin dake magana ta hanyar tsafi da mutanen ... | |
necromancy | noun /ˈnekrəʊmænsi/ tsafe tsafe da suka shafi yin magana da ... | |
necrophilia | noun /ˌnekrəˈfɪliə/ sha'awan yin jima'i da gawa ... | |
necropolis | noun /nekˈrɒplɪs/ tsohuwar maƙabarta ... | |
necropsy | noun /ˈnekrɒpsi/ binciken gawa domin gano musabbabin mutuwarta ... | |
necrosis | noun /neˈkrəʊsɪs/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
nectar | noun /ˈnɛktə/ abin sha mai daɗi. ... | |
need | verb, noun /niːd/ buƙata ... | |
needful | adjective /ˈniːdfʊl/ wanda yake da muhimmanci gurin cimma wani buri. ... | |
needing | buƙata ... | |
needle | noun /ˈniːdl/ allura ... | |
needn't | contraction /ˈniːdənt/ yana nufin 'need not' a taƙaice. ... | |
needs | adverb /niːdz/ wanda yake da muhimmanci. ... | |
needy | adjective /ˈniːdi/ mabuƙaci. ... | |
nefarious | adjective /nɪˈfɛːrɪəs/ (aikace aikace) na mugunta ... | |
negate | verb /nɪˈɡeɪt/ 1. Kashe tasirin abu 2. Ƙaryata wanzuwar abu ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible