negation | noun /nɪˈɡeɪʃən/ ƙaryata wanzuwar abu. ... | |
negative | adjective /ˈneɡətɪv/ 1. Bana ƙwarai ba. 2. Yana nufin 'no' (abun da ... | |
negativity | noun /ˌnɛɡəˈtɪvɪti/ wanda bana ƙwarai ba ... | |
negator | noun /nɪˈɡeɪtə/ kalmar da take nuna negation ... | |
neglect | verb & noun /nɪˈɡlekt/ 1. Sakaci 2. Nuna rashin kula ga abu ... | |
neglectful | adjective /nɪˈɡlektfl/ mai tattare da sakaci ... | |
negligence | noun /ˈnɛɡlɪdʒəns/ sakaci ... | |
negligent | adjective /ˈnɛɡlɪdʒənt/ gazawa gurin kula da abu (= sakaci) ... | |
negligible | adjective /ˈnɛɡlɪdʒɪbəl/ wanda bashi da muhimmanci sosai. ... | |
negotiate | verb /nəˈɡəʊʃieɪt/ 1. Yin tattaunawar sulhu 2. Tsallake abu mai wahala 3. Tsallake ... | |
negotiating table | teburin sulhu ... | |
negotiation | noun /nəˌɡəʊʃiˈeɪʃən/ tattaunawar sulhu ... | |
negress | noun /ˈniːɡrɛs/ baƙin fata ɗan asalin afirka. ... | |
Negro | noun & adjective /ˈniːɡrəʊ/ 1. Ɗan ƙungiyan baƙaƙen fata ɗan asalin ... | |
neigh | noun & verb /neɪ/ ƙaran doki ... | |
neighbor | noun /ˈneɪbər/ (US) Maƙwabci ... | |
neighborhood | noun /ˈneɪbɚhʊd/ (US) 1. Maƙwaftaka 2. Anguwa ... | |
neighbour | noun /ˈneɪbər/ maƙwafci ... | |
neighbourhood | noun /ˈneɪbəhʊd/ 1. Maƙwaftaka 2. Anguwa ... | |
neighbouring | adjective /ˈneɪbərɪŋ/ mai maƙwaftaka da gurin da kuke magana a ... | |
neither | /ˈnaɪðər/ babu ɗaya cikin abubuwa biyu. (Ana amfani da wannan ... | |
nelson | noun /ˈnɛlsən/ wani kalan dambe. ... | |
NEMA | Yana nufin 'National Emergency Management Agency' ... | |
nematode | noun /ˈnɛmətəʊd/ wata kalar babbar tsutsa ... | |
nemesis | noun /ˈnɛmɪsɪs/ mutumin da zai wahala aci galabarsa. ... | |
neoclassical | adjective /niːəʊˈklasɪkəl/ wanda ya shafi neoclassicism ... | |
neoclassicism | noun /niːəʊˈklæsɪsɪzm/ tsarin gine gine da tsare tsaren tsohuwar ƙasar ... | |
neocolonialism | noun /ˌniːəʊkəˈləʊnɪəlɪzəm/ yin amfani da ƙarfin tattalin arziki, siyasa, al'ada ... | |
neoconservative | adjective & noun /niːəʊkənˈsəːvətɪv/ 1. Wanda ya shafi ra'ayin gargajiya. | |
neocortex | noun /ˌniːəʊˈkɔːteks/ a fannin ilimin kimiyya na 'anatomy', wannan kalmar ... | |
neodymium | noun /ˌniːəʊˈdɪmiəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
neologism | noun /kɔɪn/ sabuwar kalmar da aka ƙirƙiro. ... | |
neon | noun /ˈniːɒn/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
neonicotinoid | noun /ˌniːəʊˈnɪkətɪnɔɪd/ wani nau'in maganin kashe ƙwari wanda yake kama ... | |
neopenis | azzakarin da ake yiwa macen data sauya jinsi ta zama ... | |
neophyte | noun /niːəʊfʌɪt/ sabon fara wani aiki. ... | |
neoplasia | noun /ˌniːəʊˈpleɪʒiə/ (medical) kasancewar sabbin ƙwayoyin halittar cell sun ... | |
Nepal | noun /nəˈpɔːl/ wata ƙasa dake kudancin nahiyar Asia ... | |
Nepalese | adjective /ˌnepəlˈiːz/ mai alaƙa da ƙasar Nepal, mutanen wannan ƙasar ... | |
nephew | noun /ˈnefjuː/ yaran yayanka ko yarka (mace) ... | |
nephritis | noun /nɪˈfraɪtɪs/ (medical) idan ƙoda ta kunbura kuma tana yin ... | |
nephropathy | noun /nɪˈfrɒpəθi/ (medical) ciwon ƙoda ... | |
nepotism | noun /nɛpətɪzəm/ san kai gurin mutanen da suke da iko, ... | |
Neptune | noun /ˈneptjuːn/ tauraro na takwas a cikin jerin taurarin da ... | |
neptunium | noun /nepˈtjuːniəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
nerd | noun /nɜːd/ mutum musamman namiji wanda yake yin abu tamkar ... | |
nerve | noun, verb /nɜːv/ 1. Jijiya ta jikin mutum 2. Kasala 3. Taraddadi da ... | |
nerve cell | yana nufin neuron ... | |
nervous | adjective /ˈnɜːvəs/ 1. Jin tsoro 2. Abun daya shafi jijiyoyi ... | |
nervous system | 'nervous system' sune ƙwaƙwalwa da dukkan jijiyoyin mutum ko dabba ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible