narwhal | noun /ˈnɑːwəl/ wani nau'in karamin kifin whale ... | |
nary | yana nufin 'not' ... | |
NASA | yana nufin 'Aeronautics and Space Administration' ... | |
nasal | adjective /ˈneɪzəl/ na hanci ... | |
Nasarawa | wata jiha dake arewa maso yammacin Naijeriya da ake yiwa ... | |
nascent | adjective /ˈnasənt/ somin taɓi (wanda yanzu ne ya fara kuma ... | |
nasopharynx | noun /ˌneɪzəʊˈfærɪŋks / (anatomy) guri mai taushi na saman maƙogwaro ... | |
nasty | adjective & noun /ˈnɑːsti/ munmuna, mugunta ... | |
natal | adjective /ˈneɪtəl/ 1. Wanda ya shafi gurin da aka haifi mutum ... | |
natality | duba gurin natal ... | |
natch | adverb /natʃ/ a yanayin da ake tsammani. ... | |
nation | noun /ˈneɪʃən/ ƙasa da mutanen cikinta ... | |
national | adjective /ˈnæʃənəl/ abin da ya shafi dukkanin ƙasa ... | |
national anthem | taken girmama ƙasa ta hukuma ... | |
national curriculum | manhajar karatu ta ƙasa gabaki ɗaya. ... | |
national grid | manyan turakun wutan lantarki ... | |
national holiday | hutun aiki daya shafi dukkan ƙasa ... | |
nationwide | adjective /ˌneɪʃənˈwaɪd/ mai faruwa a ko ina cikin ƙasa ... | |
native | adjective /ˈneɪtɪv/ 1. Mai alaƙa da wurin da aka haifeka 2. Ana ... | |
Native American | mutumin da yake da usuli daga ƙabilun da suka rayu ... | |
native speaker | mutumin da yake yin magana da harshensa na gado ... | |
NATO | noun /ˈneɪtəʊ/ ƙungiyan tsaro na ƙasashen arewacin Amurka da nahiyar ... | |
natter | noun /ˈnætər/ surutun banza (yin magana akan abubuwa marasa amfani) ... | |
natty | adjective /ˈnati/ wanda aka tsara shi sosai. ... | |
natural | adjective /ˈnætʃərəl/ wanda ake samunshi a ɗabi'ance ba wai wanda ... | |
natural science | darussan kimiyya waɗanda shuka haɗa da physics, chemistry, geology, biology. ... | |
natural selection | kasancewar halittu sun sauya yadda zasu zo dai dai da ... | |
naturally | adverb /ˈnætʃərəli/ 1. Wanda yake faruwa a ɗabi'ance ba tare da ... | |
naturalness | noun /ˈnætʃrəlnəs/ kasancewa natural ... | |
nature | noun /ˈneɪtʃər/ 1. Abubuwan da Allah ya halitta da kuma yanayin ... | |
naturism | noun /ˈneɪtʃərɪzəm/ imani cewa ya dace kada mutane su sanya ... | |
naught | /nɔːt/ tana nufin 'not' wacce akai amfani da ita a ... | |
naughty | adjective /ˈnɔːti/ ɗabi'a maras kyau. ... | |
Nauru | noun /nɑːˈuːruː/ wata ƙaramar ƙasa wacce tsibiri ce dake tekun ... | |
Nauruan | adjective /nɑːˈuːruːən/ mai alaƙa da ƙasar Nauru, mutanen wannan ƙasar ... | |
nausea | noun /ˈnɔːziə/ tashin zuciya (mutum yaji kamar zai yi amai) ... | |
nauseate | verb /ˈnɔːzieɪt/ tadawa mutum zuciya yaji kamar zai yi amai ... | |
nauseating | adjective /ˈnɔːzieɪtɪŋ/ mai tada zuciya ... | |
nauseous | adjective /ˈnɔːziəs/ tashin zuciya (ji kamar zaka yi amai) ... | |
nautical | adjective /ˈnɔːtɪkəl/ wanda ya shafi teku ko jiragen ruwan | |
Navajo | noun /ˈnavəhəʊ/ mutumin da yake yankin arewacin Nahiyar Amurka na ... | |
naval | adjective /ˈneɪvəl/ abin da ya shafi sojojin ruwa ... | |
Navaratri | noun /ˌnʌvəˈrʌtri/ wani lokacin hutu a addinin Hindu da ake ... | |
nave | noun /neɪv/ tsakiyan majami'a inda ake sauke masu ibada baƙi ... | |
navel | noun /ˈneɪvəl/ cibiya ... | |
navigable | adjective /ˈnævɪɡəbl/ abinda za'a iya yin shawagi akansa ... | |
navigate | verb /ˈnævɪɡeɪt/ 1. Yin shawagi (kewayawa domin gano gurin da kake ... | |
navigation | noun /ˌnævɪˈɡeɪʃn/ 1. Tura jiragen ruwa kona sama daga wani guri ... | |
navvy | noun /ˈnavi/ ɗan ƙwadugo wanda aka ɗauke shi aikin gina ... | |
navy | noun /ˈneɪvi/ dakarun mayaƙan ruwa ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible