gardening | noun /ˈɡɑːdnɪŋ/ yin aiki a lambu ... | |
gargantuan | adjective /ɡɑːˈɡæntʃuən/ jibgege ... | |
gargle | verb /ˈɡɑːɡl/ kuskure maƙogwaro da ruwa ... | |
garlic | noun /ˈɡɑːlɪk/ tafarnuwa ... | |
garment | noun /ˈɡɑːmənt/ wata kalar riga ... | |
garnish | verb /ˈɡɑːnɪʃ/ yiwa abinci ado da 'ya'yan itatuwa ko ganyayyaki ... | |
garret | noun /ˈɡærət/ wani ɗan ƙaramin ɗaki a saman rufin gida ... | |
garrison | noun /ˈɡærɪsən/ sojojin da suke zaune a guri don kare ... | |
garrulous | adjective /ˈɡarjʊləs/ mai yawan magana ... | |
gas | noun /ɡæs/ wani nau'in sinadari mai kama da iska wanda ... | |
gas lamp | fitila mai amfani da gas ... | |
gas oil | wani kalan mai wanda ake samu daga fetur kuma ake ... | |
gasp | verb /ɡɑːsp/ huci, jan nunfashi ... | |
gastric | adjective /ˈɡæstrɪk/ kalmar 'medical' wacce take nufin 'abun daya shafi ... | |
gastric flu | noun /ˈgæstrɪk fluː/ wata cuta dake shafan tunbin mutum amma ... | |
gastritis | noun /ɡæˈstraɪtɪs/ kalmar 'medical' wacce take nufin 'wata cuta dake ... | |
gastroenteritis | noun /ˌɡæstrəʊˌentəˈraɪtɪs/ kalmar 'medical' wacce take nufin 'wata cuta dake ... | |
gastroenterology | noun /ˌɡæstrəʊˌentəˈrɒlədʒi/ (medical) shafin likitanci wanda ya shafi magance matsalolin ... | |
gastroesophageal | adjective /ˌɡæstrəʊɪsɒfəˈdʒiəl/ (medical) abun daya shafi tunbi da kuma bututun ... | |
gastrointestinal | adjective /ˌɡæstrəʊɪnˈtestɪnl/ kalmar 'medical' wacce take nufin 'abun daya shafi ... | |
gastronomic | adjective /ˌɡæstrəˈnɒmɪk/ wanda ya shafi dafawa da cin abinci mai ... | |
gastronomy | noun /ɡaˈstrɒnəmi/ cin abinci mai kyau ... | |
gastroparesis | noun /ˌɡæstrəʊpəˈriːsɪs/ (medical) kasancewa abinci baya fita gabaki ɗaya daga ... | |
gate | noun /ɡeɪt/ ƙofar gida ... | |
gather | verb /ˈɡæðər/ tattara ... | |
gatherer | noun /ˈɡæðərər/ mai tattarawa ... | |
gathering | noun /ˈɡæðərɪŋ/ tarawa ... | |
gaunt | adjective /ɡɔːnt/ ramamme ... | |
gauze | noun /ɡɔːz/ wani siririn farin ƙyalle mai huji huji wanda ... | |
gave | /ɡeɪv/ bayarwa (idan akai amfani da kalmar a lokacin daya ... | |
gawk | verb /ɡɔːk/ sawa mutane ido. ... | |
gawp | verb /ɡɔːp/ kallon abu na tsawon lokaci kana mamaki ... | |
gay | adjective, noun /ɡeɪ/ luwaɗi, Ɗan luwaɗi ... | |
gaze | verb /ɡeɪz/ ƙura wa abu ido ... | |
gazelle | noun /ɡəˈzel/ wata irin ƙaramar barewa da ake samu a ... | |
gb | gigabyte ... | |
GCE | Yana nufin 'General Certificate of Education' (wata jarabawa da ɗaliban ... | |
GDP | yana nufin 'Gross Domestic Product' (wato ɗaukacin darajan da kayan ... | |
gear | noun /ɡɪər/ abun ƙara saurin mota, babur ko keke ... | |
gecko | noun /ˈɡekəʊ/ tsaka (wata irin ƙanƙanuwar halitta mai kama da ... | |
gee | exclamation /dʒiː/ ana amfani dashi don nuna cewa kana mamaki ... | |
geek | noun /ɡiːk/ 1. Mutum mai ƙarfin basira amma kuma bagidaje 2. Mutumin ... | |
geese | noun /ɡiːs/ ƙwaƙwa (wata nau'in agwagwa wacce kukanta yake kama ... | |
geezer | noun /ˈɡiːzər/ yana nufin 'a man' ... | |
gel | noun /dʒel/ wani irin mai da ake gyaran gashi dashi ... | |
gelignite | noun /ˈdʒelɪɡnaɪt/ wani abun fashewa mai ƙarfin gaske ... | |
gem | noun /dʒem/ wani irin dutse mai daraja da ake yin ... | |
Gemini | noun /ˈdʒemɪnaɪ/ wata alama ta mutanen da aka haifa tsakanin ... | |
gender | noun /ˈdʒendər/ jinsin halitta (kasantuwa mace ko na miji) ... | |
gender dysphoria | kalmar 'medical' wacce take nufin 'kasancewar mutum yana jin an ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible