sear | verb /sɪər/ babbaka ... | |
search | verb /sɜːtʃ/ bincika ... | |
search engine | wani manhajar yanar gizo wanda yake binciko bayanai daga shafukan ... | |
searchable | adjective /ˈsɜːtʃəbl/ wanda za'a iya bincikawa ... | |
searcher | noun /ˈsɜːtʃər/ mai bincika ... | |
searching | adjective /ˈsɜːtʃɪŋ/ yin bincike ... | |
searing | adjective /ˈsɪərɪŋ/ 1. Mai ƙuna 2. Magana mai zafi ... | |
season | noun /ˈsiːzən/ ɗaya daga cikin lokata na duniya da yake ... | |
seasonal affective disorder | noun /ˌsiːznl əˈfektɪv dɪˌsɔːdə/ kasancewa mutum baya samun natsuwa lokacin ... | |
seasonally | adverb /ˈsiːzənəli/ mai faruwa a wani lokaci a shekara ... | |
seasoning | noun /ˈsiːznɪŋ/ gishiri, yaji, magi da dai sauransu da ake ... | |
seat | noun /siːt/ 1. Abin zama 2. Muƙamin siyasa da mutum yake da ... | |
seaward | adverb /ˈsiːwərdz/ gurin teku ... | |
seawards | adverb /ˈsiːwərdz/ gurin teku ... | |
seaway | adjective /ˈsiːweɪ/ ɓangaren ruwa inda jiragen ruwa ke wucewa ... | |
seaworthy | adjective /ˈsiːwɜːði/ (jirgin ruwa) wanda yake da ingancin da zai ... | |
sebaceous | adjective /sɪˈbeɪʃəs/ a fannin ilimin kimiyya na 'biology', wannan kalmar ... | |
seborrhea | noun /ˌsebəˈrɪə/ (US) wata matsalar fatan jiki dake sa wani ... | |
seborrhoea | noun /ˌsebəˈrɪə/ wata matsalar fatan jiki dake sa wani abu ... | |
sebum | noun /ˈsiːbəm/ wani abu mai kama da mai wanda jikin ... | |
secede | verb /sɪˈsiːd/ ɓallewa daga wata ƙasa ... | |
secession | noun /sɪsˈeʃn/ ɓallewa daga wata ƙasa ... | |
secessionist | adjective /sɪsˈeʃnɪst/ 1. Na goyon bayan ɓallewa daga wata tawaga noun /sɪsˈeʃnɪst/ 2. ... | |
seclude | verb /sɪˈkluːd/ keɓe ... | |
secluded | adjective /sɪˈkluːdɪd/ kewayayye kuma keɓattaccen guri. ... | |
seclusion | noun /sɪˈkluːʒən/ keɓancewa ... | |
second | ordinal number /ˈsekənd/ na biyu, daƙiƙa ... | |
second childhood | noun /ˌseknd ˈtʃaɪldhʊd/ kasancewa babban mutum ya koma yana yin ... | |
second class | wanda ake masa kallon yana da matsakaicin matsayi ... | |
second hand | kwance (abun da ba sabo ba wanda wani mutum ya ... | |
second in command | mataimakin shugaba a wata ƙungiya ... | |
second language | wani harshe wanda mutum ya koya, amma ba shi bane ... | |
second lieutenant | wani babban jami'in soji mai matsakaicin muƙami ... | |
second world war | wani yaƙi na ƙasa da ƙasa karo na biyu wanda ... | |
secondary | adjective /ˈsɛkəndəri/ 1. Mataki na biyu 2. Wanda ya samo asali daga ... | |
secondhand | kwance (abun da ba sabo ba wanda wani mutum ya ... | |
secondly | adverb /ˈsekəndli/ ana amfani da shi domin gabatar da jadawalin ... | |
secrecy | noun /ˈsiːkrəsi/ asirtawa ... | |
secret | noun /ˈsiːkrət/ sirri ... | |
secret agent | noun /ˈsiːkrɪt ˈeɪʤənt/ ɗan leƙen asirin gwamnati ... | |
secretarial | adjective /ˌsekrəˈteəriəl/ na sakateriya ... | |
secretariat | noun /ˌsekrəˈteəriət/ na sakateriya ... | |
secretary | noun /ˈsekrətəri/ sakatare ... | |
secretary general | shugaban wata babbar ƙungiya ... | |
secrete | verb /sɪˈkriːt/ 1. Fitar da ruwa da wani sashin jiki, shuka, ... | |
secretion | noun /sɪˈkriːʃən/ fitan ruwa da wani sashi na jikin mutum ... | |
secretions | noun /sɪˈkriːʃənz/ ruwan da jiki ko shuka ko bishiya ke ... | |
secretive | adjective /ˈsiːkrətɪv/ na sirri ... | |
secretly | adverb /ˈsiːkrətli/ a cikin sirri ... | |
sect | noun /sekt/ ɗariƙa (wani ɓangaren al'umma a wani addini) ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible