scowl | verb /skaʊl/ kallan wani cikin fushi ... | |
scramble | verb /ˈskræmbl/ 1. Jan jiki (= kamawa tare da hayewa kan ... | |
scrape | verb /skreɪp/ 1. Kankare, karce 2. Ƙwantale (yin rauni mai sassauci) 3. Yin ... | |
scraping | noun /ˈskreɪpɪŋ/ kankarewa ... | |
scratch | verb & noun /skrætʃ/ 1. Susan jiki. 2. Kankare abu ta hanyar ... | |
scrawl | verb /skrɔːl/ rubuta abu cikin rashin kula ... | |
scream | verb & noun /skriːm/ kwuwwa (yin ihu a lokacin da ... | |
screen | noun, verb /skriːn/ 1. Allon kwanfuta, wayar salula ko talabijin. 2. Yin ... | |
screenplay | noun /ˈskriːnpleɪ/ labarin da aka rubuta na shirin wasan kwaikwayo ... | |
screw | noun & verb /skruː/ 1. Wani ƙarfe mai kama da kusa ... | |
screwdriver | noun /ˈskruːdraɪvər/ ƙarfen da ake amfani da shi domin juya ... | |
scribble | noun & verb /ˈskrɪbəl/ 1. Zana zane cikin rashin lura. 2. ... | |
scribe | noun /skraɪb/ marubuci na zamanin da ... | |
scrimp | verb /skrɪmp/ yin tattali domin tara kuɗi ... | |
scrip | noun /skrɪp/ abun da ake amfani da shi a madadin ... | |
script | noun /skrɪpt/ rubutaccen littafi da ba a riga an bugashi ... | |
scripture | noun /ˈskrɪptʃər/ littafi mai tsarki na addini ... | |
scrofula | noun /ˈskrɒfjʊlə/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
scroll | verb & noun /skrəʊl/ 1. Komawa sama ko ƙasa da abu ... | |
Scrooge | noun /skruːdʒ/ mai maƙo (mutumin da baya san kashe kuɗi) ... | |
scrote | mutum mai raini ... | |
scrotum | noun /ˈskrəʊtəm/ fatar da take ɗauke da 'ya'yan maraina ... | |
scrounge | verb /skraʊndʒ/ yin bara (roƙo) ... | |
scrub | verb /skrʌb/ goge ... | |
scruff | noun /skrʌf/ 1. Bayan wuyan mutum ko dabba. 2. ƙazamin mutum ... | |
scruffy | adjective /ˈskrʌfi/ yamutsatstse ... | |
scrunch | noun /skrʌnʧ/ ƙara mai ƙarfi irin karan da ake ji ... | |
scruple | noun /ˈskruːpl/ tantama akan halascin aikata abu ... | |
scrupulous | noun /ˈskruːpjʊləs/ 1. Takatsantsan (= kiyayewa) 2. Gaskiya (= kasancewa baka yin ... | |
scrutineer | noun /ˌskruːtəˈnɪr/ mutumin dake sa ido akan zaɓe ... | |
scrutinize | verb /ˈskruːtənaɪz/ yin nazari akan abu ... | |
scrutiny | noun /ˈskruːtəni/ yin nazari tare da tantance abu ... | |
scud | noun & verb /skʌd/ yin gaba da sauri. ... | |
scuffle | noun, verb /ˈskʌfəl/ hatsaniya ... | |
scull | noun /skʌl/ icen da ake amfani da shi gurin tuƙa ... | |
sculpt | verb /skʌlpt/ sassaƙa gunki ... | |
sculptor | noun /ˈskʌlptər/ mutumin da yake yin sassaƙa ... | |
sculpture | noun /ˈskʌlptʃər/ sassaƙa ... | |
scum | noun /skʌm/ 1. Tarin datti daya tattaru akan ruwa. 2. Ɗan iska ... | |
scurry | verb /ˈskʌri/ rantawa da gudu ... | |
scurvy | noun /ˈskɜː.vi/ cutar da rashin sinadarin VITAMIN C yake janyo ... | |
scuttle | verb /ˈskʌtl/ 1. Rantawa da gudu 2. Yin ragon-ƙasa 3. Nitsar da kwale ... | |
scuzzy | adjective /ˈskʌzi/ mai ƙazanta ... | |
sea | noun /siː/ teku ... | |
seabed | noun /ˈsiːbɛd/ ƙasan teku ... | |
seaborgium | noun /siːˈbɔːɡiəm/ wani ma'adanin kimiyya na RADIOACTIVE wanda yake samuwa ... | |
seal | noun /siːl/ 1. Wani nau'in dabba mai rayuwa a cikin teku ... | |
seam | noun /siːm/ 1. Irin lanƙwasar da take bayyana idan aka haɗe ... | |
seamstress | noun /ˈsiːmstrəs/ maɗinkiya ... | |
seaport | noun /ˈsiːpɔːt/ tashar jiragen ruwa ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible