sectarian | noun /sekˈteəriən/ wanda ya shafi banbancin aƙida ta addini ... | |
sectarianism | noun /sekˈteəriənɪzəm/ tsatstsauran ra'ayin aƙida ta addini ... | |
section | noun /ˈsekʃən/ sashi, yanki (ɗaya daga cikin yankin abubuwan da ... | |
sector | noun /ˈsektər/ wani yanki daga cikin 'circle' ... | |
secular | adjective /ˈsekjələr/ wanda ba ruwanshi da addini ... | |
secularism | noun /ˈsekjələrɪzəm/ tsarin da babu ruwan shi da addini ... | |
secure | adjective /sɪˈkjʊər/ 1. Ƙam ƙam 2. Mai tsaro 3. Mai ɗaurewa (abun da ... | |
security | noun /sɪˈkjʊərɪti/ 1. Tsaro 2. Jami'in tsaro 3. Ɗaurewa (tabbacin cewa abu zai ... | |
security light | wutar jami'an tsaro ... | |
sedate | noun & verb /sɪˈdeɪt/ 1. Zaman lumana (natsuwa, hutawa da ... | |
sedation | noun /siˈdeiʃen/ bawa mutum maganin da zai natsad da shi ... | |
sedative | noun /ˈsedətɪv/ maganin dake sa mutum barci ... | |
sedentary | noun /ˈsedntri/ zaman hutu ... | |
sediment | noun /ˈsɛdɪmənt/ laka ... | |
sedimentary | adjective /ˌsedɪˈmentri/ (geology) wanda ya shafi duwasu ko ƙasar dake ... | |
sedimentation | noun /ˌsedɪmenˈteɪʃn/ (geology) samuwar laka ... | |
sedition | noun /sɪˈdɪʃən/ kalaman nunawa gwamnati ƙiyayya ... | |
seditious | adjective /sɪˈdɪʃəs/ abun da aka yi shi da nufin sa ... | |
seduce | verb /sɪˈdjuːs/ 1. Yin lalata (ƙoƙarin ganin ka kwaɗaitar da mutun ... | |
seduction | noun /sɪˈdʌkʃən/ lalata da ƙananun yara ... | |
seductive | adjective /sɪˈdʌktɪv/ mai tada sha'awan jima'i ... | |
seductress | noun /sɪˈdʌktrəs/ mace mai yin lalata da maza ... | |
sedulous | adjective /ˈsedjʊləs/ mayar da hankali gurin aiki ... | |
see | verb /siː/ gani ... | |
see through | adjective /ˈsiː θruː/ (riga ko ƙyalle) wacce zaka iya ganin ... | |
seed | noun /siːd/ irin shuka ... | |
seedling | noun /ˈsiːdlɪŋ/ shuka wacce ta tsiro kuma ake yin amfani ... | |
seek | verb /siːk/ nemo, biɗa ... | |
seem | verb /siːm/ wannan kalmar zata iya ɗaukar ma'anar 'Yadda yanayin ... | |
seemingly | adverb /ˈsiːmɪŋli/ adverb na kalmar seem ... | |
seemly | adjective /ˈsiːmli/ wanda ya dace da wani yanayi ... | |
seen | verb /siːn/ gani da ido (idan akai amfani da kalmar ... | |
seep | verb /siːp/ tsiyaye ... | |
seepage | noun /ˈsiːpɪʤ/ malala (zuban abu mai ruwa kaɗan kaɗan mai ... | |
seer | noun /sɪə/ ɗan duba ... | |
seethe | verb /siːð/ harzuƙa, zagaya ... | |
seething | adjective /ˈsiːðɪŋ/ matsanancin fushi ... | |
segment | noun, verb /ˈseɡmənt/ 1. Kashi (ɗaya daga cikin wani yanki na ... | |
segmental | adjective /seɡˈmentl/ na segment ... | |
segmentation | noun /ˌseɡmenˈteɪʃn/ rarrabawa ... | |
segmented | wanda ya rabu zuwa gida gida ... | |
segregate | verb /ˈseɡrɪɡeɪt/ raba wasu ɓangare na mutane da wasu ... | |
segregation | verb /ˈseɡrɪɡeɪt/ duba gurin segregate ... | |
segregationist | noun /ˌseɡrɪˈɡeɪʃənɪst/ mai ra'ayin ganin an raba mutane ... | |
seismic | adjective /ˈsaɪzmɪk/ mai alaƙa da girgizar ƙasa ... | |
seismograph | noun /ˈsaɪzməɡrɑːf/ na'urar da ake amfani da ita gurin auna ... | |
seismology | noun /saɪzˈmɒlədʒi/ ilimin kimiyya wanda yake nazari akan girgizar ƙasa. ... | |
seize | verb /siːz/ ƙwace abun wani saboda nuna isa da fin ... | |
seizure | noun /ˈsiːʒər/ 1. Ƙwace abun wani saboda nuna fin ƙarfi 2. Ɗaukewar ... | |
seldom | adverb /ˈseldəm/ abun da yake faruwa jifa jifa (ba koda ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible