orthorexia | noun /ˌɔːθəˈreksiə/ (medical) idan yawan cin abinci mai ƙara lafiyan ... | |
orthostatic | adjective /ˌɔːθəʊˈstætɪk/ wanda ya shafi miƙewa sosai ... | |
orthotics | noun /ɔːˈθɒtɪks/ (medical) yin amfani da wasu abubuwa domin ƙarfafa ... | |
orthotist | noun /ɔːˈθɒtɪst/ mutumin dake yin aikin orthotics ... | |
Orycteropus afer | wata dabba da ake samu a kudancin nahiyar Africa wacce ... | |
oscillate | verb /ˈɒsɪleɪt/ kai kawo ... | |
oscillation | noun /ˌɒsɪˈleɪʃən/ kai-kawo, hawa-da-sauka ... | |
Oshogbo | Babban birnin jihar Osun ... | |
osmium | noun /ˈɒzmiəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
osmosis | noun /ɒzˈməʊsɪs/ 1. (biology) wucewa da abu masu ruwa-ruwa suke yi ... | |
ossicle | noun /ˈɒsɪkl/ (medical) ƙaramin ƙashi ko wani abu da yake ... | |
ossification | noun /ˌɒsɪfɪˈkeɪʃn/ rashin sauyawar lamurra ... | |
ossify | verb /ˈɒsɪfaɪ/ rashin sauyawa ... | |
ostentatious | adjective /ˌɒstenˈteɪʃəs/ yin riya (yawan nunawa jama'a cewa kai kana ... | |
osteoarthritis | noun /ˌɒstiəʊɑːˈθraɪtɪs/ a fannin kiwan lafiya da ake kira 'medical', ... | |
osteology | noun /ˌɒstiˈɒlədʒi/ (medical) ilimin kimiyya dake yin nazari akan ƙashi ... | |
osteopath | noun /ˈɒstiəpæθ/ mutumin dake yin tausa (mutumin dake danna gurin ... | |
osteopathic | adjective /ˌɒstiəˈpæθɪk/ (medical) abun daya shafi osteopathy ... | |
osteopathic | adjective /ˌɒstiəˈpæθɪk/ (medical) abun daya shafi osteopathy ... | |
osteopathy | noun /ˌɒstiˈɒpəθi/ magance wasu cututtuka ta hanyar jan ko danna ... | |
osteoporosis | noun /ˌɒstiəʊpəˈrəʊsɪs/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
osteotomy | noun /ˌɒstiˈɒtəmi/ (medical) aikin da likitoci suke yi domin yanke ... | |
ostrich | noun /ˈɒstrɪtʃ/ jimina ... | |
Osun | wata jiha dake kudu maso yammacin Naijeriya da aka ƙirƙiro ... | |
other | determiner /ˈʌðər/ wani daban ... | |
otherwise | conjunction /ˈʌðəwaɪz/ 1. Idan ba haka ba 2. Ko kuma 3. Daba din ... | |
otitis | noun /əʊˈtaɪtɪs/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
otolaryngologist | noun /ˌəʊtəʊlærɪŋˈɡɒlədʒɪst/ likitan daya ƙware gurin magance cututtukan da suka ... | |
otolaryngology | noun /ˌəʊtəʊlærɪŋˈɡɒlədʒi/ a fannin kiwan lafiya wato 'medical', wannan kalmar ... | |
otorhinolaryngology | noun /ˌəʊtəʊraɪnəʊlærɪŋˈɡɒlədʒi/ (medical) sashin likitanci wanda ya danganci cututtukan da ... | |
ought | verb /ɔːt/ kamata ... | |
ought to | /ˈɔːt ˌtə/ ya kamata ... | |
our | determiner /aʊər/ namu ... | |
ours | namu ... | |
ourselves | pronoun /ˌaʊəˈselvz/ kanmu ... | |
out | preposition /aʊt/ waje ... | |
out of context | (idiom) idan jawabi bai zo daidai da maudu'in da ake ... | |
out of date | wanda aikinsa ya ƙare ko wanda ba'a yayinsa ... | |
out of hand | (idiom) idan an gaza shawo kan matsala ... | |
out of league | (idiom) kasancewa matsayinka, kimarka ko darajarka bai kai ka samu ... | |
out of your mind | (idiom) idan baka cikin hankalinka saboda fushi, shaye shaye da ... | |
out of your mind | (idiom) idan baka cikin hayyacinka saboda takaici ... | |
outage | noun /ˈaʊtɪdʒ/ ɗaukewar wani abu da ake amfani da shi, ... | |
outbreak | noun /ˈaʊtbreɪk/ ɓarkewa (musammam ɓarkewar cututtuka ko wasu abubuwa masu ... | |
outcast | noun /ˈaʊtkɑːst/ mutumin da aka mayar saniyar ware (mutumin da ... | |
outcome | noun /ˈaʊtkʌm/ sakamakon ƙarke ... | |
outdated | adjective /ˌaʊtˈdeɪtɪd/ abinda bashi da amfani ko kuma wanda bai ... | |
outdoor | adjective /ˈaʊtˌdɔːr/ abin da yake faruwa a wajen gida ba ... | |
outdoors | noun /ˌaʊtˈdɔːz/ wajen gida ... | |
outer | adjective /ˈaʊtər/ na waje ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible