orchard | noun /ˈɔːtʃəd/ filin da aka shuka kayan marmari. ... | |
orchestra | noun /ˈɔːkɪstrə/ babbar ƙungiyar mawaƙa waɗanda suke yin waƙa tare ... | |
orchestral | adjective /ɔːˈkestrəl/ duba gurin orchestra ... | |
orchestrate | verb /ˈɔːkɪstreɪt/ 1. Tsara waƙar da za'a saurara 2. Kitsa (tsara abu ... | |
ordain | verb /ɔːˈdeɪn/ 1. Sanya wani ya zama malamin majami'a ko minista. 1. ... | |
ordeal | noun /ɔːˈdiːəl/ jafa'i ... | |
order | noun, verb /ˈɔːdər/ doka, bada umurni, tsari ... | |
ordinal | noun /ˌɔːdɪnəl/ lambar da take nuna matsayin abu, misali first, ... | |
ordinance | noun /ˈɔːdɪnəns/ umarnin gwamnati ... | |
ordinary | adjective /ˈɔːdɪnəri/ na ainihi, na yau da kullum, wanda aka ... | |
organ | noun /ˈɔːɡən/ sassan jikin mutum ko dabba ... | |
organelle | noun /ˌɔːɡ nˈel/ (biology) abubuwa irin su nucleus da ... | |
organic | adjective /ɔːˈɡænɪk/ 1. Wanda ya shafi yin noma ba tare da ... | |
organic chemistry | noun /ɔːˌɡænɪk ˈkemɪstri/ ilimin kimiyya dake yin nazari akan abubuwan ... | |
organisation | noun /ˌɔːɡənaɪˈzeɪʃən/ ƙungiya, haɗaɗɗiyar ƙungiya ... | |
organisational | noun /ˌɔːɡənaɪˈzeɪʃən/ na organisation ... | |
organism | noun /ˈɔːɡənɪzəm/ abubuwa masu rai, galibi ƙanana sosai ... | |
organization | noun /ˌɔːɡənaɪˈzeɪʃən/ ƙungiya, haɗaɗɗiyar ƙungiya ... | |
organizational | adjective /ˌɔrɡənəˈzeɪʃənəl/ na organization ... | |
organize | verb /ˈɔːɡənaɪz/ tsara, shirya ... | |
organized | adjective /ˈɔːɡənaɪzd/ tsãrarre ... | |
orgasm | noun, verb /ˈɔːɡæzəm/ inzali, yin inzali (lokacin da mutum yake ... | |
orgasmic | adjective /ɔːˈɡæzmɪk/ duba gurin orgasm ... | |
orient | noun /ˈɔriənt/ tsohuwar kalma wacce take nufin gabashin duniya musamman ... | |
oriental | adjective /ˌɔriˈentəl/ mutanen gabashin Asia ... | |
orientalist | noun /ˌɔːriˈentəlɪst/ mutumin da yake karantar yare ko al'adun mutanen ... | |
orientation | noun /ˌɔːrienˈteɪʃən/ 1. Abun da mutum ya zaɓan ma kanshi (kamar ... | |
oriented | suffix /ɔːrientɪd/ gurin da abu, lamari ko tunanin mutum ya ... | |
orifice | noun /ˈɒrɪfɪs/ 'yar ƙofa, musamman ƙofar hanci ko na ɗuwawu. ... | |
origin | noun /ˈɒrɪdʒɪn/ Asali ... | |
original | adjective /əˈrɪdʒɪnəl/ na asali ... | |
originally | adverb /əˈrɪdʒɪnəli/ tun usuli ... | |
originate | verb /əˈrɪdʒɪneɪt/ samo asali ... | |
ornament | noun /ˈɔːnəmənt/ abun da zaka ajiye a gida a matsayin ... | |
ornithologist | noun /ˌɔːnɪˈθɒlədʒɪst/ mutumin da yake karantar rayuwar tsuntsaye ... | |
ornithology | noun /ˌɔːnɪˈθɒlədʒi/ ilimin kimiyya dake yin nazari akan rayuwar tsuntsaye ... | |
orphan | noun /ˈɔːfən/ maraya (yaran da iyayensa suka mutu) ... | |
orphanage | noun /ˈɔːfənɪdʒ/ gidan marayu ... | |
orthodontic | adjective /ˌɔːθəˈdɒntɪk/ abun daya shafi gyaran haƙora ... | |
orthodontics | noun /ˌɔːθəˈdɒntɪks/ ilimin kimiyya wanda yake yin nazari akan matsalolin ... | |
orthodontist | noun /ˌɔːθəˈdɒntɪst/ likitan haƙora wanda yake jinyar matsalolin da suka ... | |
orthodox | adjective /ˈɔːθədɒks/ bin dokokin addini. ... | |
orthoepy | noun /ɔːˈθəʊɪpi/ furuci na haƙiƙa ... | |
orthogonal | adjective /ɔːˈθɒɡnl/ wanda ya shafi angle 90° ... | |
orthography | noun /ɔːˈθɒɡrəfi/ yadda ake rubuta kalma a ƙa'idance ... | |
orthopaedic | adjective /ˌɔːθəˈpiːdɪk/ 1. (Medical) abun daya shafi orthopaedics 2. Wanda aka ... | |
orthopaedics | noun /ˌɔːθəˈpiːdɪks/ wani sashin magani wanda ya shafi kula da ... | |
orthopedics | noun /ˌɔːrθəˈpiːdɪks/ (yadda ake rubuta kalmar 'orthopaedics' da Turancin Amurka) ... | |
orthoptics | noun /ɔːˈθɒptɪks/ yin nazari ko magance matsalolin jijiyoyin ido ... | |
orthoptist | noun /ɔːˈθɒptɪst/ mutumin dake yin nazari ko magance matsalolin da ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible