outgoing | adjective /ˌaʊtˈɡəʊɪŋ/ 1. Mai shiga cikin jama'a 2. Wanda zai bar wani ... | |
outlet | noun /ˈaʊtlet/ 1. Mafita ko huji ta inda abubuwa masu ruwa ... | |
outlier | noun /ˈaʊtˌlaɪə/ na daban ... | |
outline | verb & noun /ˈaʊtlaɪn/ 1. Yin bayani 2. Ƙarin bayani, fashin baƙi ... | |
outlook | noun /ˈaʊtlʊk/ 1. Lamarin dake tafe 2. Yanayin fahimtar mutum ... | |
outnumber | verb /ˌaʊtˈnʌmbər/ fin yawa ... | |
outperform | verb /ˌaʊtpəˈfɔːm/ yin aiki da kyau fiye da sauran mutane ... | |
output | noun /ˈaʊtpʊt/ yawan abubuwan da ake fita dasu ... | |
outrage | noun, verb /ˈaʊtreɪdʒ/ 1. Harzuƙa 2. Ƙyama (wani abu wanda ake masa ... | |
outrageous | adjective /aʊtˈreɪdʒəs/ abun ƙyama, abun kunya ... | |
outright | adverb /ˌaʊtˈraɪt/ 1. Gabaki ɗaya, nan take adjective /ˈaʊtraɪt/ 2. Duka ... | |
outscore | verb /ˌaʊtˈskɔːr/ cin maki fiye da saura ... | |
outshine | verb /aʊtˈʃʌɪn/ fin wani ƙwarewa a wani fanni ... | |
outside | preposition /ˌaʊtˈsaɪd/ waje ... | |
outsider | noun /ˌaʊtˈsaɪdə/ wanda baya cikin wata tawaga ... | |
outsource | verb /ˈaʊtsɔːs/ idan kamfani ya biya wani kamfanin dabam domin ... | |
outsourcing | noun /ˈaʊtˌsɔːsɪŋ/ idan kamfani ya biya wani kamfanin daban domin ... | |
outstanding | adjective /ˌaʊtˈstændɪŋ/ mai kyau, mai inganci ... | |
outward | adjective /ˈaʊtwəd/ ta waje, na waje. ... | |
outwards | adverb /ˈaʊtwədz/ mai fuskantar waje. ... | |
outweigh | verb /ˌaʊtˈweɪ/ kasancewa abu yafi wani abun fifiko ... | |
oval | adjective /ˈəʊvəl/ mai siffa tamkar ƙwai ... | |
ovary | noun /ˈəʊvəri/ 1. Wani guri a jikin macen mutum ko macen ... | |
oven | noun /ˈʌvən/ wani ɗan ɗaki ko ƙaramin ƙarfe mai murufi ... | |
over | preposition & adverb /ˈəʊvər/ sama, bisa, fiye da ... | |
overage | adjective /ˌəʊvəˈreɪdʒ/ wanda shekarun shi suka wuce yadda ake buƙata ... | |
overall | adjective /ˌəʊvəˈrɔːl/ ɗaukaci (ma'anar wannan kalmar yazo ɗaya da ma'anar ... | |
overcast | noun & verb /ˈəʊvəkɑːst/ gajimare wanda ya mamaye sararin sama ... | |
overcome | verb /ˌəʊvəˈkʌm/ shawo kai, kawar da, rabuwa da ... | |
overdose | noun & verb /ˈəʊvədəʊs/ shan ƙwayoyin magani fiye da kima ... | |
overdue | adjective /əʊvəˈdjuː/ wanda lokacin buƙatarsa ta wuce ... | |
overestimate | verb /ˌəʊvəˈrestɪmeɪt/ yin ƙiyasi fiya da haƙiƙanin yanda abu yake ... | |
overhead | adverb /ˈəʊvəhed/ sama da kanka, cikin sararin sama ... | |
overheads | duba gurin overhead ... | |
overhear | verb /ˌəʊvəˈhɪər/ jiyo (jiyo maganganun da mutane suke faɗa ba ... | |
overheard | verb /ˌəʊvəˈhɪərd/ jiyo (jiyo maganganun da mutane suke faɗa ba ... | |
overlook | verb /ˌəʊvəˈlʊk/ 1. Gaza kallo 2. Nuna halin ko in kula ... | |
overly | adverb /ˈəʊvli/ matuƙa, sosai ... | |
overnight | adjective /ˌəʊvəˈnaɪt/ cikin dare, dare ɗaya ... | |
overpopulated | adjective /ˌəʊvəˈpɒpjʊleɪtɪd/ yawan jama'a fiye da kima ... | |
overpower | verb /ˌəʊvəˈpaʊər/ fin ƙarfi ... | |
overpowering | adjective /ˌəʊvəˈpaʊərɪŋ/ nuna fin ƙarfi ... | |
overrate | verb /ˌəʊvəˈreɪtɪd/ kuranta ... | |
overridden | wannan kalmar 'past participle' na kalmar 'override' ce, domin sanin ... | |
override | verb /ˌəʊvəˈraɪd/ 1. Rashin amsar shawarar wani (saboda kana da ƙarfin ... | |
overrode | wannan kalmar 'past tense' na kalmar 'override' ce, domin sanin ... | |
overrule | verb /ˌəʊvəˈruːl/ ƙin amsan shawara daga mahukunta ... | |
overrun | verb /ˌəʊvəˈrʌn/ mamaye, cika (musamman cikan abun da ba'a so) ... | |
overshadow | verb /əʊvəˈʃadəʊ/ 1. Rage muhimmancin abu 2. Kare hasken rana daga haskaka ... | |
oversleep | verb /ˌəʊvəˈsliːp/ yin barci fiye da kima ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible