non-negotiable | adjective /ˌnɑnnəˈɡoʊʃəbəl/ wanda bana sulhu bane ... | |
non-observance | adjective /ˌnänəbˈzərvəns/ rashin biyayya. ... | |
non-partisan | wanda ba ɗan gani kashe ni ba. ... | |
non-person | mutumin da ba'a yi mashi kallon mutunci. ... | |
non-prescription | magani wanda za'a iya siyarwa ga mutum ba tare da ... | |
non-professional | wanda babu ƙwarewa tattare da shi. ... | |
non-proprietary | kasuwancin da ba'a yi mashi rijista ba. ... | |
non-refundable | kuɗaɗen da baza a iya dawo dasu ba. ... | |
non-renewable | wanda baza a iya sabuntawa ba. ... | |
non-resident | wanda bana mazaunin gida bane ... | |
non-residential | wanda bana mazaunin gida bane. ... | |
non-restrictive | wanda ba'a ƙayyade ba. ... | |
non-returnable | wanda baza a iya dawo da shi ba. ... | |
non-sensical | adjective /nɒnˈsɛnsɪkəl/ mara kangado, mara ma'ana, shirme. ... | |
non-specific | wanda babu bayanai tattare da shi. ... | |
non-standard | wanda ba karɓaɓɓe ba. ... | |
non-starter | wanda bai fara aiki ba tukunna. ... | |
non-union | wanda bai shafi ƙungiyar kasuwanci ba. ... | |
non-verbal | wanda bai shafi yin amfani da kalmomi ba ko zance. ... | |
nonagenarian | adjective /ˌnɒnədʒəˈneəriən/ mutumin dake da shekaru casa'in zuwa casa'in da ... | |
nonaggression | noun /nɒnəˈɡrɛʃən/ rashin hatsabibanci ... | |
nonagon | noun /ˈnɒnəɡən/ wani nau'in siffa mai kusurwowi tara ... | |
nonalcoholic | wanda babu giya a cikinsa ... | |
nonappearance | wanda baya bayyana ... | |
nonce | adjective & noun /nɒns/ 1. Kalmar da aka ƙirƙirota domin ayi ... | |
nonchalant | adjective /ˈnɒnʃələnt/ walwala ... | |
noncommittal | adjective /nɒnkəˈmɪtəl/ wanda bana yarjejeniya ba ko alkawari. ... | |
noncompliance | noun /nɒnkəmˈplʌɪəns/ na rashin bin ƙa'idoji. ... | |
nonconformist | noun /ˌnɒnkənˈfɔːmɪst/ 1. Mutumin da baya bin tsarin rayuwar da kowa ... | |
nonconformity | noun /nɒnkənˈfɔːmɪti/ kasa bin wasu dokoki. ... | |
noncustodial | adjective /ˌnɑnkəˈstoʊdiəl/ kasancewa baza ka lura da yara ba bayan ... | |
nondairy | adjective /ˌnɑnˈdɛri/ wanda bai ƙunshi madara ba. ... | |
nondegradable | adjective /ˌnɑndɪˈɡreɪdəbəl/ wanda baza a iya ƙasƙantar da shi ba. ... | |
none | pronoun /nʌn/ babu wanda ... | |
nonelectrolyte | noun /ˌnɒniˈlektrəlaɪt/ (chemistry) abun da yake narkewa a cikin ruwa ... | |
nonentity | adjective /nɑˈnɛntədi/ rashin wanzuwa. ... | |
nonesense | noun /ˈnɒnsns/ ƙarya, rashin gaskiya, rashin ma'ana ko sakarci ... | |
nonetheless | adverb /ˌnʌnðəˈles/ duk da abun daya wakana ... | |
nonevent | adjective /ˌnänəˈvent/ lamari mara muhimmanci sosai. ... | |
nonexistent | abinda bashi a doran ƙasa ... | |
nonfiction | adjective /ˌnɑnˈfɪkʃən/ rubuce rubucen labarin gaskiya ... | |
nonfinite | adjective /nɑnˈfaɪnaɪt/ mara iyaka ... | |
nonflammable | adjective /nɑnˈflæməbəl/ wanda baya kamawa da wuta cikin sauƙi. ... | |
nonintervention | rashin shiga tsakani. ... | |
noninvasive | adjective /nɒnɪnˈveɪsɪv/ rashin mamaya ... | |
nonissue | lamarin da bashi da wani tasiri sosai. ... | |
nonlinear | adjective /nɒnˈlɪnɪə/ wanda ba'a shirya shi a tsayayyen layi ba. ... | |
nonnative | wanda ba ɗan ƙasa ba. ... | |
nonnegotiable | adjective /ˌnɑnnəˈɡoʊʃəbəl/ wanda bana sulhu bane ... | |
nonobservance | adjective /ˌnänəbˈzərvəns/ rashin biyayya. ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible