nonpareil | adjective /nɑnpəˈrɛl/ wanda bashi da tamka (wanda babu irin shi) ... | |
nonpayment | rashin biyan kuɗi ... | |
nonperson | mutumin da ba'a yi mashi kallon mutunci. ... | |
nonplussed | adjective /nɒnˈplʌst/ rikicewa da mamaki ... | |
nonprefit | mara riba ... | |
nonprescription | magani wanda za'a iya siyarwa ga mutum ba tare da ... | |
nonprofessional | wanda babu ƙwarewa tattare da shi ... | |
nonproprietary | kasuwancin da ba'a yi mashi rijista ba. ... | |
nonrefundable | kuɗin da idan ka bayar ba za'a dawo maka da ... | |
nonrenewable | wanda baza a iya sabuntawa ba ... | |
nonresidential | wanda bana mazaunin gida bane. ... | |
nonrestrictive | wanda ba'a ƙayyade ba. ... | |
nonscientific | wanda bana kimiyya bane ... | |
nonsense | noun /ˈnɒnsns/ ƙarya, abu mara ma'ana, sakarci ... | |
nonsense word | kalaman banza ... | |
nonsensical | adjective /nɒnˈsɛnsɪkəl/ mara kangado, mara ma'ana, shirme. ... | |
nonsmoker | mara hayaƙi ... | |
nonspecific | wanda babu bayanai tattare da shi. ... | |
nonstandard | wanda ba karɓaɓɓe ba. ... | |
nonvegetarian | mutumin da yake cin nama ko ƙwai ... | |
nonverbal | wanda bai shafi yin amfani da kalmomi ba ko zance. ... | |
nonviolence | wanda babu rigima ko tashin hankali tattare da shi ... | |
nonviolent | wanda ba tashin hankali a cikin sa ... | |
noodle | noun /ˈnuːdl/ taliya ... | |
nook | noun /nʊk/ lungu ... | |
nooky | noun /ˈnʊki/ jima'i ... | |
noon | noun /nuːn/ ƙarfe sha biyun tsakiyan rana ... | |
noonday | noun /ˈnuːndeɪ/ tsakar rana ... | |
noontide | noun /ˈnuːntʌɪd/ yana nufin 'noon' ... | |
nope | exclamation /nəʊp/ yana nufin "no" ... | |
nor | /nɔːr/ ana amfani da shi domin nuna cewa abubuwa biyu ... | |
norm | noun /nɔːm/ abun da yawancin mutane suka yi na'am da ... | |
normal | adjective /ˈnɔːməl/ na daidai ... | |
normalcy | noun /ˈnɔːməlsi/ (US) kasancewa normal ... | |
normality | noun /nɔːˈmæləti/ kasancewa normal ... | |
normalize | verb /ˈnɔːməlaɪz/ sanya abu ya koma daidai wadaita ... | |
normally | adverb /ˈnɔːməli/ kaman yanda aka saba ... | |
normative | adjective /ˈnɔːmətɪv/ wanda ya shafi yin biyayya ga abubuwan da ... | |
north | noun /nɔːθ/ arewa ... | |
North America | Nahiyar arewacin Amurka ... | |
North Korea | noun /ˌnɔːθ kəˈriːə/ wata ƙasa dake gabashin nahiyar Asia ... | |
northbound | adjective /ˈnɔːθbaʊnd/ yin tafiya zuwa arewa ... | |
northeast | noun /ˌnɔːθˈiːst/ arewa maso gabas ... | |
northerly | adjective /ˈnɔːðəli/ na arewaci ... | |
northerner | noun /ˈnɔːðənər/ ɗan arewa ... | |
northwards | adverb /ˈnɔːθwədz/ abin da ya fuskanci arewa ... | |
northwest | arewa maso yamma ... | |
northwestern | arewa maso yammaci ... | |
Norway | noun /ˈnɔːweɪ/ wata ƙasa dake arewacin nahiyar Turai ... | |
Norwegian | adjective /nɔːˈwiːdʒən/ mai alaƙa da ƙasar Norway, mutanen wannan ƙasar ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible