no matter whom | koda kuwa wane ne ... | |
no matter whose | koda kuwa wasu (irin abu ne) ... | |
no matter why | koda kuwa me ya faru, koda kuwa me yasa ... | |
no mean something | (idiom) ana amfani da shi domin nuna cewa wani ya ... | |
no one | babu wanda ... | |
no time to lose | rashin ɓata lokaci ... | |
no way | (idiom) babu yadda za'a yi ... | |
no-brainer | abun da ba'a amfani da tinani. ... | |
no-no | adjective /ˈnoʊ ˌnoʊ/ abun da bazai yiwu ba. ... | |
no-nonsense | adjective /ˈˌnoʊ ˈnɑnˌsɛns/ wanda babu shirme a cikin shi. ... | |
Noah's ark | jirgin annabi Nuhu ... | |
nob | noun /nɒb/ mutum mai arziki ... | |
nobble | verb /ˈnɒbəl/ 1. Sa abu ya gaza 2. Kwaɗaitar da mutum ya ... | |
Nobel | noun /noʊˈbel/ lambar yabo ta duniya da ake bayarwa duk ... | |
nobel prize | kyautar da ake bayarwa duk shekara ga wanda ya nuna ... | |
nobelium | noun /nəʊˈbiːliəm/ wani nau'in ma'adanin kimiyya ... | |
noble | adjective /ˈnəʊbl/ mai daraja, mai girma, mai tsarki ... | |
nobody | pronoun /ˈnəʊbədi/ babu wanda ... | |
nocturnal | adjective /nɒkˈtəːnəl/ mai aiki cikin dare ... | |
nod | verb /nɒd/ girgiza kai ... | |
node | noun /nəʊd/ 1. Gurin da ganye ya tsiro a jikin tushen ... | |
noise | noun /nɔɪz/ hayaniya ... | |
noisily | adverb /ˈnɔɪzɪli/ a cikin hayaniya ... | |
noisome | adjective /ˈnɔɪsəm/ mara daɗi ... | |
noisy | adjective /ˈnɔɪzi/ guri mai hayaniya ... | |
Nollywood | Kamfanin shirya finafinan Naijeriya ... | |
nomad | noun /ˈnəʊmad/ mutumin dake yin fatauci (wanda yake tafiya daga ... | |
nomadic | adjective /nəʊˈmædɪk/ rashin takamammen gurin zama (idan mutum bashi da ... | |
nomenclature | noun /nəʊmeŋklətʃə/ hanyar raɗawa abubuwa sunaye ... | |
nominal | adjective /ˈnɒmɪnəl/ wanda ya shafi sunaye. ... | |
nominalize | verb /ˈnɒmɪnəlʌɪz/ samar da suna daga cikin aiki ko siffa. ... | |
nominate | verb /ˈnɒmɪneɪt/ yima mutum mubaya'a ... | |
nominative | adjective /ˈnɒmɪnətɪv/ kasancewar kalmar 'noun' ta musamman ce wanda a ... | |
nominee | noun /ˌnɒmɪˈniː/ mutumin da aka tantance domin samun wani aiki ... | |
non alcoholic | abin da bai ƙunshi giya ba ... | |
non identical twin | tagwayen da basa kama da juna. ... | |
non profit | abin da ba'a samun riba ... | |
non smoker | mutumin da baya shaye shaye (busa hayaƙi) ... | |
non-aggression | noun /nɒnəˈɡrɛʃən/ rashin hatsabibanci ... | |
non-committal | adjective /nɒnkəˈmɪtəl/ wanda bana yarjejeniya ba ko alkawari. ... | |
non-compliance | noun /nɒnkəmˈplʌɪəns/ na rashin bin ƙa'idoji. ... | |
non-custodial | adjective /ˌnɑnkəˈstoʊdiəl/ kasancewa baza ka lura da yara ba bayan ... | |
non-dairy | adjective /ˌnɑnˈdɛri/ wanda bai ƙunshi madara ba. ... | |
non-degradable | adjective /ˌnɑndɪˈɡreɪdəbəl/ wanda baza a iya ƙasƙantar da shi ba. ... | |
non-intervention | rashin shiga tsakani. ... | |
non-invasive | adjective /nɒnɪnˈveɪsɪv/ rashin mamaya ... | |
non-issue | lamarin da bashi da wani tasiri sosai. ... | |
non-linear | adjective /nɒnˈlɪnɪə/ wanda ba'a shirya shi a tsayayyen layi ba. ... | |
non-malignant | wanda bana kansa ba. ... | |
non-native | wanda ba ɗan ƙasa ba. ... | |
Kamus.com.ng is an online/offline English to Hausa And Hausa to English comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa) containing thousands of British and American English words/phrases and Abbreviations.
The website/app provide definition of any existing English or Hausa word and phrase.
Each words came along with parts of speech.
We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions
We specified British Audio and IPA pronunciation of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.
We provide English & Hausa bilingual usage sentences, description images, audio pronunciations of all Hausa words, pluralization of Hausa words, and origins of Hausa words derived from Arabic or English.
However this website came along with English to Hausa learning resources designed specifically for native Hausa wishing to learn English as second language.
Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.
Enjoy your stay here and also contribute to its growth by linking to us or inform others about this website.
The dictionary is frequently being updated and it works both online and offline.
If there is any missing word in the dictionary please send us the word and we'll add the word as soon as possible